text
stringlengths
1
6.82k
malama sadiya ya ya batun aure yaushe za ki kara kiran mu mu rakashe
insha allah muna ta addua allah ya kawo miji nagari mafi alheri
ko kina da shaawan zama mai bayar da umurni ko mai daukan nauyin shirya fimafiman ne na kanki bayan kin yi aure
daman can nakan dauki nauyin shirya fimafiman kuma ko na yi aure ma zan ci gaba da hakan
ta ya ya aka yi ki ka samo lakabin sunan gyale
na samo sunan gyale ne a fim din gyale fim din gyale shi ne fim di na na farko wanda na fara yi wannan ne ya sa ake kira na da sadiya gyale
kin yi fimafimai da dama wanne ya fi kwanta ma ki a rai
akwai fimafiman da suka kwanta min a raina sosai kuma ina alfahari da su irin su gyale sanafahana kugiya armala gudun kaddara da dai sauransu
wane fim ne ya fi ba ki wahalar yi
fimafiman din da suka ba ni wahala suna da dan yawa
ko akwai wani role da aka taba ba ki a fim ki ka ki karba ki hau
ehh akwai wadanda na ki karba saboda wasu dalilai
ko akwai wata jarumar fim da ta zama abar koyi gare ki a duniyar fim (indiya amurka china ko fimafiman kudanci)
babu ita ba wata jaruma da nake koyi da ita
wane fim ne na karshe da ki ka yi
ba zan iya tuna sunan fim din da na yi na karshe ba amma na san fim din falalu dorayi ne
ko akwai furodusa da daraktan da ki ka fi son yin aiki da su
ehh akwai su da yawa ba za su lissafu ba wadanda nake jin dadin aiki da su
kila saboda haduwar jinni ne
a ganinki wasu abubuwa ne suka sauya a masanaantar fim a yanzu idan aka kwatanta da lokacin ku
abubuwa da yawa muna samun labarin sun sauya amma tun da ba cikin harkar nake ba yanzu ba zan iya cewa komai ba
su wane ne gwanayen ki a fagen fim
gwanaye na suna da yawa mata da maza wadanda su ke burgeni
wace shawara za ki baiwa yan mata masu shiga fim a yanzu da masu shaawan shiga
ina masu fatan alheri kuma ina ba su shawara da su rike sanaar fim don mu har gobe muna ganin amfanin ta muna kuma cin albarkacin ta allah ya karawa wannan sanaa albarka da daukaka ina alfahari da ita
ko za ki fada mana wasu irin saye da sayarwan ki ke yi da kuma fimafimai nawa ki ka dauki nauyin shiryawa
abubuwa ne da yawa kayan yara kayan maza da na mata har da kayan noma da noman kan shi
yanzu idan aka kira ki don ki fito a fim za ki karba ki je ki yi
to ya danganta da irin fim din da zan iya fitowa ne a halin yanzu
mun gode da lokacin da ki ka ba mu
ni ma na gode
munyi fim din rariya domin iyaye su kula da tarbiyya da halayar 'ya'yansu da suke turawa babba makaranta inji rahama sadau
fitacciyar jarumar nan ta wasan kwaikwayon hausa da na turanci (kannywood & nollywood) rahama sadau ta bayyana cewa babban makasudin su na yin film din rariya shine don su nusar da iyaye akan su lura da yaransu dake makarantun gaba da sakandire
jarumar ta bayyana hakan ne a shafinta na twitter a yayin da take maida martani ga wata maabociya shafin da tayi ikirarin cewa fim din rariya ka iya bisa abinda ta gani sanya ma iyaye rashin kwarin gwuiwar barin yaransu mata zuwa makarantun gaba da sakandire don fadada karatun su
sai dai jarumar wacce itace ta shirya wannan shiri ta maida martani da cewar fim din rariya anyi shi ne don ya haska ma iyaye akan su kasance masu sanya ido sosai a kan yadda yaransu ke rayuwa a makarantu don su gargade su akan su sani gami da kare mutuncin kansu kar su biyewa mutanen da ka bige da yaudarar su da abin dunya don jefa su cikin wata rayuwa ta daban
film din rariya na cikin finafinan da akayi ikirarin sun kayatar sosai a finafinan da suka fita a cikin shekarar data gabata duba da yanayin yadda aka yi shi bisa wasu abubuwa dake faruwa a cikin alumma
shin jamaa kun gamsu da wannan batu na jaruma rahama sadau
gwamna elrufai ya fara shirin 2019 ya nada sabbin sojojin yakin neman zabe ▷ legitng
legitng ta ruwaito elrufai ya nada wasu hadimansa na kusa wasu muhimman mukamai a tafiyar yakin neman alummar jihar kaduna su sake zabensa a matsayin gwamnan jihar kaduna karo na biyu
hausa newsgwamnan jihar kaduna nasir elrufaisiyasar najeriya
kotu tayi fatali da bukatar dakatar da tsige saraki ▷ legitng
yanzuyanzu an kashe wani babban kwamandan sojojin najeriya a dajin sambisa ▷ naijang
yanzuyanzu an kashe wani babban kwamandan sojojin najeriya a dajin sambisa
kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu ta bayyana cewa dakarun kasar najeriya sun yi babban rashi na daya daga cikin manyan jigajigan kwamnadojin ta da ke yaki da 'yan ta'addan boko haram da suka addabi yankin arewa mmaso gabas a dajin sambisa mai suna laftanal kanal a e mamudu
haka ma dai majiyar ta mu dai har ila yau ta bankado mana cewa yau din nan ne dai babban kwamnantan ya rasu tare da wani matashin sojan ruwa yayin da suke wani sintiri a dajin na sambisa
ku karanta gwamnatin tarayya tayi karin haske game da karin albashi
naijcom dai haka zalika ta samu cewa babban kwamandan wannan ne karo na biyu da aka tura shi yankin na arewa maso gabashin kasar domin yaki da 'yan ta'addan boko haram din
haka nan ma kuma an bayyana laftanal kanal mamudu a matsayin wani zaki da bai da tsoro a filin daga
da ni ne kai da ban nemi shugabancin najeriya ba yayin da na haura shekaru 70 kanal hameed ga shugaba buhari ▷ legitng
matasa ci ma zaune buhari ma ci ma kwance ne inji wani dan najeriya da ya ji jiki (bidiyo)
gwamnatin tarayya ta kaddamar da aikin hanya daga kano zuwa abuja ▷ legitng
jaridar legitng ta fahimci cewa gwamnatin tarayya yayin zaman majalisar zantarwa ta bayar da lamunin gudanar da wannan katafaren aiki da ta danka kwangilar sa ta kimanin n155 47062607807 a hannun kamfanin julius berger nigeria plc tun watan dasumba na shekarar 2017 da ta gabata
labarai cikin hotuna buhari ya gana da yan najeriya mazauna sin ▷ naijang
sauka kasar sin dinsa ke da wuya shugaba muhammadu buhari ya fara abubuwan da suka kaisa buhari ya gana da yan najeriya mazauna kasar sin da safiyar yau lahadi 2 ga watan agusta 2018 a ofishin jakadan najeriy a kasar sin
ya ce zaben gaskiya cikin zaman lafiya ne ya basa damar kwace shugabanci daga tsoho shugaban kasa goodluck jonathan
a jawabinsa ba na tsoron zaben gaskiya saboda hakan ya kawo ni nan
shugaba buhari ya isa kasar sin jiy asabar 1 ga watan agusta domin halartan taron ganawar hadin kan kasar sin da nahiyar afrika karo na bakwai
musulman kasar holland za su yi saa 20 da azumi a bakin su ▷ legitng
kwankwaso da mataimakin gwamnan jihar kano sun zagayewa zaben apc ▷ legitng
maganin sanyi rage kiba da sauran irin amfanin da goro yake yi ga mutum ▷ legitng
wani babban malamin addini yayi kacakaca da magoya bayan shugaba buhari ▷ legitng
legitng ta samu cewa ya kuma kara da cewa kusan dukkan shikashikai da sharuddan demkradiyya shugaban kasar da gwamnatin sa sun sa kafa sun shure su a lokuta da dama a lokacin mulkin su
hahaha kawaiiii kan
mr aliyu magatakarda wamakko
dzababa klixba
facebook #abin kunya nafisa abdullahi da adam matsalarmu a yau
facebook tarihin nafisa abdullahi hausa firm dandalin tambaya da amsa
rahama sadau
h atiku abubakar
tana a taka
ya sayyidul mursalin ( solallah alaihi wasallam)
ya sayyiduna ya rasulullah (solallah alaihi wasallam)
zai kai shi
jin tian zai kai shi
'yar wasan tennis 'yar amurka christina mchale ta doke 'yar kasar ingila mai matsayi na biyu heather watson a zagaye na farko na gasar tennis ta abierto mexicana telcel da ake yi a birnin acapulco na kasar mexico
watson mai shekara 23 tasha kashi da ci 46 da 60 da 76
da ma dai 'yar wasan mai matsayi na 83 a duniya ta sha kaye a zagayen farko na gasar australian open da aka yi a watan da ya gabata
mai matsayi na daya a wasan tennis 'yar kasar ingila johanna konta ta samu damar zuwa wasan zagaye gaba a inda za ta kara da 'yar croatia mirjana lucicbaroni
neman taimako a yakin kasar mali bbc hausa