text
stringlengths
1
6.82k
update 752pm kake kakecom
bokura wa matteru dake ja dame nan da
yabo (nigeria)
da ko said
saye da ok sikit
aiko🐤💓 ( @aichanlov )
whatsapp da google play
sai wata rana soyayya bazan kara ba downloadmp3
sai wata rana soyayya bazan kara ba mp3mp3
(ina sayar)
3a i kalmar kalmar citiboard
3a i kalmar
i kana ni fô nyé ko
tafseer 2015 mallam abdul salam abubakar babangwale (hausa) (41 posts)
[url=http//tpdsmumbaicom/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=59016]casino facebook[/url]
[url=http//luzserenaes/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=2554]auto insurance ga[/url]
'sake is sake'
an sake kira ga makiyaya su zauna lafiya da manoma a aljannare isyakucom
home / samaila yombe / an sake kira ga makiyaya su zauna lafiya da manoma a aljannare
an sake kira ga makiyaya su zauna lafiya da manoma a aljannare
mataimakin gwamnan jihar kebbi alh samaila yombe dabai ya ziyarci al'umman fulani ranar alhamis a garin aljannare inda ya bukaci su kasance masu jin tsoron allah da kuma kasancewa masu son zaman lafiya domin tabbatar da tsaro mai inganci tsakanin manoma da makiyaya a wannan yankin ya yi wannan jawabi ne ga shugabannindattijai da suran manyan al'umman fulani a lokacin ziyarar
alh samaila yombe ya shaida wa al'umman fulani cewa ya wakilci mai girma gwamnan jihar kebbi ne sanata abubakar atiku bagudu domin isar da sakon gwamna a kan muhimmanci da bukatar zaman lafiya
ya kara da cewa yanzu haka gwamna abubakar atiku bagudu yana halartar wani taro da shugaban kasa domin ganin an shawo kan lamarin manoma da makiyaya
an sake kira ga makiyaya su zauna lafiya da manoma a aljannare reviewed by on january 12 2018 rating 5
home > labari > gwamna atiku ya ba da kwangilar yin hanyoyi a masarautar zuru
gwamna atiku ya ba da kwangilar yin hanyoyi a masarautar zuru
mai girma gwamnan jihar kebbi sanata atiku bagudu ya ba da kwangilar aikin titi a masarautar zuruayyukan da ya kaddamar da fara aikin su ya hada da hanyar riba zuwa magariba zuwa wasagu har zuwa benahaka kuma hanyar da ta taso daga garin dabai zuwa amanawa ta cikin garin zurugwamna atiku ya ce wannan wani mataki ne na fara cika alkawari da ya yi a lokacin yakin neman zabe
gwamnan ya kuma ce gwamnatin sa tana kokari akan ganin cewa masarautar zuru ta wadata da wutan lantarkiya ce a yanzu haka an cire bagudo ka'oje da kokobesse daga layin wutan lantarki na yelwa yauri domin a inganta wutar lantarki ta zurumajiyar mu ta ce haka zalika gwamnatin atiku bagudu ta bayar da kwangilar gyara itatuwa da wayan mutan lantarki da ta dauko wutar daga yauri zuwa zuru
home > labari > najeriya ta baiwa mutum 335 'yan kasan waje 'yancin zama 'yan najeriya
najeriya ta baiwa mutum 335 'yan kasan waje 'yancin zama 'yan najeriya
gwamanatin tarayyar najeriya ta baiwa mutum 335 takardar 'yancin zama 'yan najeriya cikin su har da matar tsohon gwamnan jihar edo lara oshiomhole 'yar asalin kasar cape verde
wannan ya biyo bayan kammala bincike da cika ka'idodi daga jami'an tsaron najeriya wajen binciken wadanda abin ya shafa kafin a amince da zamansu 'yan najeriya
ministan harkokin cikin gida gen abdulrahman danbazau ya shaida wa manema labarai cewa mutum 500 ne suka mika takardar su ta neman zama 'yan najeriya amma 335 suka cimma ka'idodin da ake bukata 245 kuma daga cikin su a bisa dalilin dadewa a najeriya sai kuma 90 daga cikin su wanda sun zama 'yan najeriya ne saboda sun auri 'yan najeriya
item reviewed najeriya ta baiwa mutum 335 'yan kasan waje 'yancin zama 'yan najeriya rating 5 reviewed by isyaku garba
assalamu alaikum malam jamilu idan mutum zai yiwa dan uwansa sallama zai iya cewa assalamu alaika idan shi kadai ne
malaman malikiyya sun hana cewa assalamu alaika saboda ba'a samu hakan daga daya daga cikin magabata ba kamar yadda ya zo a fawakihuddawaany
amma malaman shafiiyya da hanabila sun halatta hakan kamar yadda ya zo a almajmu'u na nawawy da kashshaful kanna'a
don han haka abin da ya fi shi ne fadin assalamu alaikum ko da ga mutum daya ne
nan sha china 2 14 >
soralihuomu
54 takaramapcom
kai c e/3paikois
gdmal takwara
mai nasara 1&2 hausa movie 2016
jadawalin zabukan 2019 wankin hula na iya kai jamiyyu ga dare leadership hausa newspapers
jadawalin zabukan 2019 wankin hula na iya kai jamiyyu ga dare
daga abdullahi usman kaduna
tun bayan da hukumar zabe ta kasa (inec) ta bayyana jadawalin ranakun zaben shekara ta 2019 alumma ke ta tofa albarkacin bakinsu game da ranakun da kuma halin da jamiyyun kasar ke ciki musamman jamiyya mai mulki ta apc da kuma babbar yar adawa ta pdp
ya yin da wasu ke ganin jamiyyun ba su shirya shiga zaben ba musamman yadda lokaci ke kurewa don haka suke ganin da alama wankin hula zai kai jamiyyiun ga dare wasu kuwa na kallon abin a matsayin hannunka mai sanda hukumar zaben ta yi wa jamiyyun don su fara shiri yanzu kar lokaci ya kure musu
hukumar zaben mai zaman kanta ta nijeriya (inec) da ta fitar da ranakun zaben ta nuna cewa a ranar 16 ga watan fabrairun shekara ta 2019 mai zuwa ne za a gudanar da zaben shugaban kasar da na yan majalisun dokoki na tarayya wato sanatoci da kuma yan malajisar wakilai na tarayya
sabon salon da hukumar ta bullo da shi shi ne cewa daga yanzu wadannan ranaku sun zauna daram ba sai kowane waadin mulki an yi wahalar batun tsaida ranaku na zabe ba don ya kasance daidai da tsari
da ya ke ganawa da manema labarai mista nick dazang daraktan yada labarai na hukumar zaben nijeriyar ya sanar da hakan
tuni dai yan siyasa suka fara sharhi da maida martani a kan wannan sabon babi na ranakun zaben a nijeriya inda wasu ke cewa hukumar ta yi riga malam masalacci amma ga wasu manyan yan siyasar na nijeriya na masu hangen alfanu da ma muhimmancin yin hakan ga daukacin tsarin dimukradiyyar nijeriya
inec ta ce fitar da jadawalin na cikin tsari ta ce tsaida lokacin zaben da wuri zai ba da damar kammala shiri kafin lokaci ya kure
sanin cewa a baya dai sanar da ranakun zaben na nuni da kada kugen siyasa ne na fara yakin neman zabe abin da ke katse hanzarin gudanar da ayyukan gwamnatin da ke kan mulki to sai dai daraktan hukumar zaben ta nijeriya ya ce akwai bukatar a fahimci lamarin domin ba wai sun buda kofa a fara kamfen da yakin neman zabe ba ne
tuni dai aka fara ganin alama ta fafatawar da za a yi a tsakanin jamiyyu da ma yan takara da suka fara kunno kai da yawansu ya kai mutum 15 da za su fafata a zaben shugaban kasar nijeriyar a 2019 zaben da masana harkokin siyasa ke ganin cewa zai kasance mai ban shaawa saboda kara wayewar da kan mage ya yi a tsakanin yan nijeriya a fuskar zabe
hukumar ta ci gaba da cewa za ta gabatar da zabe a kujeru 1558 a fadin kasar wanda suka hada da kujerar shugaban kasa gwamnoni 29 cikin 36 da ake da su sai kuma kujerun sanatoci 109 kurerun majalisun wakilai na tarayya 360 kujerun yan majalisun jihohi 991 sai kuma shugabannin kananan hukumomi na birnin tarayya guda 6 da kansilolinsu guda 62
hukumar zaben ta kasa mai zaman kanta ta ci gaba da bayyana cewa za a fara zaben ne da shugaban kasa da yan majalisar dattawa da na wakilai sai kuma na gwamnoni da yan majalisar jihohi sai a kammala da zaben shugabannin kananan hukumomin birnin tarayya abuja da kansilolinsu kamar yadda kundin tsarin mulkin shekarar 1999 da aka yi garanbawul da kuma dokokin zabe suka tanadar
ranar karshe ta mika sunayen yan takarar shugaban kasa da yan majalisar dattawa da na wakilai ga hukumar zabe ita ce ranar 3 ga watan disamba na 2018 ya yin da mika sunayen masu yin takarar gwamna da majalisun jihohi zai kasance ranar 17 ga disamba sai kuma na masu yin takarar shugabancin kananan hukumonin birnin tarayya da kansilolonsu zai kasance ranar 14 ga watan na disambar 2018
ita kuma ranar kamfe ta karshe ga yan takarar shugaban kasa da na majalisar dattawa da malajisar wakilai zai kasance ranar 14 ga watan fabrairun 2019 shi kuma na gwamnoni da yan majalisar jihohi da kuma masu takarar shugabannin kananan hukumomin birnin tarayya zai kasance ranar 28 ga fabrairun 2019 dan haka hukumar ta bayyana cewa ta kammala dukkan shiryeshiryenta don tunkarara wannan zabe sai dai ta nemi goyon bayan masu ruwa da tsaki don ganin wannan shiri na ta ya sami nasara sai dai kuma bisa dukkan alamu akwai sauran aiki a gaban jamiyyun da ke neman shiga wadannan zabubbuka da za a yi a shekarar 2019
jamiyyar pdp da ta yi fatan ganin ta sake dawowa kan mulki na fama da matsalolin rikicin cikin gida da ya ki ci ya ki cinyewa
tun bayan kammala babban taronta da ta gudanar in da aka zabi sabbin shugabannin jamiyyar wanda aka yi fatan zai kawo karshen rikicin jamiyyar sai kuma ga wata sabuwar jamiyyar ta pdp ta bayyana wadanda suke bayyana cewa sune cikakkun kuma halastatun jamiyyar ta pdp
wannan ba karamin kalubale bane a jamiyyar musamman a irin wannan lokaci da ake dab da fara yakin neman zabe baya ga wannan kuma da alama komawar tsohon maatimakin shugaban kasa alhaji atiku abubakar jamiyyar ta pdp daga apc bai yi wa wasu yan jamiyyar dadi ba musamman wasu gwamnonin jamiyyar da kuwa wasu daga cikin iyayen jamiyyar suna kallon dawowar atikun a matsayin wanda ya dawo jamiyyar don yin takarar shugaban kasa bayan sun sha wahalar gyara jamiyyar da shi atiku din ya kware wa baya a shekarar 2014 dab da yin zaben da suka ka da pdp din
wannan da kuma wasu matsalolin na daga cikin abin da pdp ya ke ci mata tuwo a kwarya kuma idan ba ta mayar da hankali wajen magance su ba to akwai yiyuwar wankin hula zai kai ta ga dare
ita ma jamiyyar da ke mulki ta apc cike take da na ta matsalolin da suka ki ci suka ki cinyewa wanda ya kamata tun wuri ta tunkare su don kar ta sha kasa a zaben da ke tafe
daga cikin matsalolin da jamiyyar ke fuskanta har da na rashin shugabanci na gari da wasu yayan jamiyyar ke zargin shugaban na kasa cif odigi oyegun da shi sai dai kuma wasu na kallon halin da jamiyyar ke ciki na rashin kudi ne babbar matsalar da ta ake fama da shi domin ko maaikatanta na kasa biyansu albashinsu na nema ya gagara
wasu kuwa na kallon gazawar apc din ne na kasa gudanar da babbara taron jamiyya domin tun da aka kafa gwamnati jamiyyar ta kasa kiran wani taro da za ta tattauna matsalolinta don magance su
hausawa dai na cewa duk wanda ya kona rumbunsa to ya san in da toka ke tsada ne don haka wadannan jamiyyu sun fi kowa sanin halin da suke ciki kuma sun fi kowa son cinye zabe amma babban abin tambaya shi ne bisa tarin matsalolinsu da kuma jadawalin zaben da inec ta sa anya wankin hula ba zai kais u dare ba kuwa
kofa a bude ta ke ga duk wanda ke shaawar canja sheka adp
matasa shehu sani ya bukaci buhari ya janye kalamansa
mun kamo wadanda suka kai wa mawaka hari a bauchi in ji yan sanda
yan sanda sun gano sandar majalisa da ta bace
osinbajo ya bukaci a kyale matasa su yi takara
na rike sanaata ta sayar da kankana
gaskiyar abin da ya faru kan mutuwar aurena fati kk