text
stringlengths
1
6.82k
abin da ya sa a ke bankare wa budurwa lebe a kabilar kibishi
diyar hadiza kabara ta sauke alkurani
ni ce na matsa wa boko haram har suka sako matan dapchi aisha wakili
dan ado bayero ya sha alwashin zama sarkin kano
manyanlabarai
yajin aiki ya gurgunta harkar lafiya a asibitin abuja
bankin jaiz ya kaddamar da makarantar horos da maaikata a zariya
kar mu zama butulu a rayuwa
shugaban cia ya kai ziyarar sirri koriya ta arewa
# hoton gindin yan mata
daga https//hawikipediaorg/w/indexphptitle=templateflowmention&oldid=29124
me ya sa mutane ke mutuwa _ tambayoyi daga littafi mai tsarki
idan muka yi rashin wani yana da sauki mu soma tunanin abin da ya sa mutane ke mutuwa littafi mai tsarki ya ce karin mutuwa zunubi ne1 korintiyawa 1556
me ya sa dukan mutane suke zunubi kuma suke mutuwa
mutane na farko adamu da hawwau sun mutu saboda sun yi zunubi ga allah (farawa 31719) mutuwa ce kawai sakamakon tawayen da suka yi wa allah domin a gare shi ne mabulbular rai ta kezabura 369 farawa 217
dukan zuriyar adamu sun sami illar zunubin da ya yi littafi mai tsarki ya ce zunubi ya shigo cikin duniya ta wurin mutum daya mutuwa kuwa ta wurin zunubi har fa mutuwa ta bi kan dukan mutane da yake duka sun yi zunubi (romawa 512) dukan mutane suna mutuwa domin sun yi zunubiromawa 323
yadda za a kawar da mutuwa
allah ya yi alkawarin cewa zai haɗiye mutuwa har abada (ishaya 258) kafin a kawar da mutuwa dole ne a cire tushenta wato zunubi allah zai yi wannan ta wurin yesu kristi wanda ya dauke zunubin duniyayohanna 129 1 yohanna 17
me ke faruwa da mutum saad da ya mutu
ka koya abin da littafi mai tsarki ya ce game da wurin da matattu suke da kuma dalilin da ya sa mutane suke mutuwa
weltnewseu news daga jamus turai da kuma duniya
 makaranci mahmood alsheimy _ laburaren sauti na alqur`ani maigirma
voli to china china kamfanin jirgin sama tikiti booking aviobiletcom
dannan domin sauke karatun littafin umdatulahkam na sheik ja'afar mahmud adam
allah yaqarama basira da juriya akan addinin allahda fahimtar sunnar annabin karshe kuma cikamakon annabawa
previousmu karanta alqurani don allah kuma mu roki allah da shi allah ka amsa mana adduoin mu (sheikh isa ali pantami)
facebook wwwfacebookcom/hausa7
gwamnatin jihar jigawa ta karya farashin shinkafa hausa pulseng
gwamnatin jihar jigawa ta karya farashin shinkafa
ta rabawa ma'aikatan jihar da shinkafa cikin farashi mai rahusa wanda zasu biya cikin wata biyu
gwamnatin jihar jigawa ta karya farashin buhun shinkafa ga ma'aikatan jihar
gwamnatin jihar jigawa ta karya farashin buhun shinkafa ga ma&aposaikatan jihar domin suyi azumin ramadan cikin walwala
ta rabawa ma&aposaikatan jihar da shinkafa cikin farashi mai rahusa wanda zasu biya cikin wata biyu
kamar yadda majiya rariya suka ruwaito gwamnatin jihar ta bada wannan shinkafar ga ma&aposaikatan kananan hukumomin jihar kan farashin naira dubu goma sha biyu tsabanin dubu sha huda da ake siyarwa a kasuwa
gwamna abubakar badaru ya dauki wannan matakin ne domin taimakawa al&apos ummar jihar samun yin azumi cikin nishadi da walwala
ya kuma yi alkawarin biyan dukanin ma&aposaikatan jihar kudin hutun su cikin lokaci domin su samu su tafiyar da tsabgogin yau da kullum
ziyarar shugaban kasa zuwa jigawa kalli kyaututuka da sarkin hadejia ya baiwa shugaba buhari(hotuna)
labarin hotuna dandazon jama'a suka tarbi shugaban kasa yayin da kai ziyara jihar jigawa
kwana daya bayan da ya kama aiki sabon shugaban faransa emmanuel macron ya nada edouard philippe a matsayin sabon firaministan kasar jim kadan kafin ziyararsa ta farko da zai kai a kasar jamus
dan shekaru 46 da haihuwa sabon firaministan na faransa philippe baya daga cikin sabuwar jam'iyya ta république en marche da ta kai emmanuel marcon a matsayin shugaban kasar ta faransa inda ake ganin hakan na daga cikin shirin sabon shugaban na hada kan 'yan kasar da kuma kokarinsa na ganin ya janyo 'yan jam'iyya mai ra'ayin mazan jiya domin samu rinjaye a zaben 'yan majalisar dokoki na watan yuni mai zuwa
shi dai sabon fraministan na faransa philippe na zama na kusa da alain juppe na jam'iyyar 'yan repablicain da ta tsayar da francois fillon a matsayin dan takara a zagaye na farko na zaben na faransa amma kuma ta fuskanci rarrabuwar kanu dangane da tuhumetuhumen da fillon ya fuskanta a gaban masu bincike
muhimman kalmomi faransa edouard philippe emmanuel macron jamus paris
jamus na neman sabuwar hulda da rasha 17032018
a yayin da ake gudanar da zaben shugaban kasa a rasha halin da ake ci na zaman doya da man ja tsakanin rasha da kasashen turai ya sa manazarta na hasashen cewar akwai bukatar jamus ta sake fasalin huldarta da rasha
faransa ta kira taron gaggawa kan cinikin bayi a libya afrika rfi
faransa ta kira taron gaggawa kan cinikin bayi a libya
kasar faransa ta kira taron kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya domin tattauna matsalar cinikin bayi da ake yi yanzu haka a libya wanda ake nunawa a hotan bidiyo yanzu haka
ministan harkokin wajen kasar jean yves le drian ya ce faransa ta kira wannan taron gaggawa ne saboda girmar matsalar
le drian ya ce hotun bidiyon da ke nuna yadda ake gwanjon mutane a mastayin bayi abin allawadai ne da ba za a zura ido ana kallo ba
shi ma shugaba kasar emmauel macron ya ce wannan batu bashi da maraba da aikata laifukan yaki wanda ya zama wajibi a kawo karshan wannan mumunar dabi'a
tuni dai wadannan hotunan bidiyo suka tada hankalin jamaa da kuma wasu kasashen duniya matakin da ya sa wasu suka fara janye jakadun su daga libya
yanzu haka kasar rwanda ta gabatar da bukatar kwashe 'yan kasashen afirka da ake cinzarafin su a libya domin basu mafaka a cikin kasar ta
ministar harkokin wajen kasar louise mushikwabo ta ce suna tunanin karbar baki 30000 daga cikin wadanda yanzu haka suka makale a kasar
shugaban kungiyar kasashen afirka moussa faki ya bukaci kasashen afirka su taimakawa wajen ceto bakin
faransa ta cafke masu fataucin yan
'cigaban afirka ne kawai zai magance
muzaharar mata a nageria a cikin hotuna
wani barawo da ya saci buhuhunan kwakwa guda 16 ya gurfana a gaban kotun da ke badagry a jahar lagos a yau talata
barawon mai suna demola fadipe ya aikata laifin ne a ranar 9 ga watan mayu a kasuwar kwakwa da ke yankin agabalata a badagry kamar dai yadda dan sanda mai kara akpan ikem ya shaidawa kotun
an aiki demola da wadannan buhunan kwakwa domin ya kai wa wani kwastoma sai ya zarce da su gidan sa ya fara rabawa mutane da makwabta kyauta
mun damke demola a lokacin da ya ke watanda da wannan kwakwa a unguwar su
sai dai demola ya musanta aikata wannan laifi
alkalin kotun jimoh adefioye ya bada belin shi akan naira 200000 tare da mutane 2 da za su tsaya masa
za a ci gaba da sauraron karan ranar 18 ga watan yuni
previous articlesaura kiris a tsige kakakin majalisar dokokin jihar kano yusuf ata
show ra'ayoyin masu saurare kan taron kasashen renon ingila rfi
hukumar leken asiri dake amurka cia ta zargi yariman saudiya da kashe kashoggi
jaridar washington post ta fara yada labarai dake cewa cia ta gano yarima mohammed bin salman na saudiya ya tura a kashe jamal kashoggi a ofishin jakadancin saudiya dake santambul na turkiya
shugaban najeriya buhari ya ce yana da goyon bayan kabilar ibo
mutane 37 suka mutu a sabon tarzoma a kasar afrika ta tsakiya
amurka ta baiwa chadi gudunmuwar motoci da jiragen ruwa na soja
yau ake zangazanga saboda tsadar farashin mai a fadin faransa
watsawa a laraba 18 afirilu 2018
shirin ra'ayoyin masu sauraren a yau ya mayar da hankali kan taron kasashe renon ingila da ke gudana a biirnin london 路透社 reuters
ra'ayoyin masu saurare na yau laraba tare da ahmed abba ya baku damar tofa albarkacin baki kan taron kasashe renon ingila da yanzu haka ke ci gaba da gudana a birnin london
abinda nake yi bayan na daina fitowa a finafinai sadiya gyale (cikakkiyar hire)
sadiya gyale wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya fimafimai wacce aka fi da kira da kannywood kamar sauran tamkar ta sadiya gyale ta daina fitowa a cikin shiryeshiryen fimafiman bayan ta kwashe shekaru masu yawa da za a iya cewa kusan tun farkon kafuwar cibiyar shirya fimafiman ta kannywood ta yi zamanin da fuskanta mafiya yawan mutane ke son gani a cikin fim din masu shirya fimafiman da masu bayar da umurni duk ribibinta suke yi kamar yadda masu shaawan kallon fimafiman ke shaukin jin sunanta da kuma ganin fuskanta a cikin fimafiman
to wace ce sadiya gyale tana ina ne kuma a halin yanzun bayan barin ta cibiyar shirya fimafiman ta kannywood me take yi ne a halin yanzun wace shawara kuma take da ita ga yan fim din na yanzun musamman mata duk amsoshin wadannan tambayoyin da ma wasun su suna cikin abin da za ku karanta a wannan hirar na ta
a sha karatu lafiya muna so ki fada mana cikakken tarihin rayuwar ki
assalamu alaikum kamar yanda ku ka sani suna na sadiya muhammad (gyale) an haife ni a lagas ne a watan satumba shekarar 1985 iyayena duka fulani ne na yi karatun firamare da sakandare a kano na gama sakandare a t/wadan dankadai na shigoindustry a shekarar 2003 alhamdulillah mun yi lafiya mun gama lafiya muna yi wa sauran fatan alheri
bayan kin bar fitowa a fimafimai akwai wani aikin ko sanaan da ki ka koma yi ne ko kuma makaranta ki ka koma
bayan na daina fitowa a fimafimai ina sanaoi kalakala na saye da sayarwa da noma duk ina yi
mun ga kin samu shaidar yabo ko za ki yi mana bayani kan yadda aka yi ki ka samu
wata kungiya ce ta makaranta mujaallar fim su ne suka karrama ni da ma sun taba karrama ni ban samu damar halarta ba