text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
shugaban gambia mai barin gado yahaya jammeh ya ce idan tura ta kai bango zai iya yakar kungiyar habaka tattalin arzikin afirka ta yamma ecowas ko kuma cedeao
|
a wani sakon taya murnar sabuwar shekara ga 'yan kasar da aka yada a kafar sada zumunta ta youtube jammeh ya ce kungiyar na wuce gona da iri a gambia
|
ya ce ecowas na nuna banbanci tsakaninsa da adama barrow
|
saboda haka ne ya nemi kungiyar da ta san inda dare ya yi mata domin a cewarsa bata da hurumin yin katsalanda a kasar
|
yahya jammeh dai ya ce shi ne mutumin da ya lashe zaben kasar na farkon watan disambar 2016 bayan da da fari ya amince da shan kaye
|
kungiyar ecowas dai a taron da ta yi a abuja babban birnin najeriya ta ce za ta iya amfani da karfi wajen tunbuke yahya jammeh
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
an zargi 'yan sandan najeriya da wuce iyakokinsu bbc hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
bbc hausa kewaye a shafin
|
shiryeshirye na musamman
|
an zargi 'yan sandan najeriya da wuce iyakokinsu
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption 'ana amfani da 'yan sanda wajen hana gudanar da taruka'
|
a najeriya kungiyoyin da ke rajin kare demokuradiyya sun fara kokawa game da yadda rundunar 'yan sandan kasar ke hana gudanar da taruka
|
cibiyar raya demokuradiyya ta centre for democracy and development dake abuja ta yi zargin cewa masu iko na amfani da jami'an 'yan sanda wajen takurawa abokan hamayyarsu
|
haka a cewar cibiyar kuma zai iya zubar da kimar 'yan sandan tare da kassara mulkin demokuradiyya a najeriyar
|
cibiyar dai ta bada misalai ne da yunkurin da 'yan sandan sukayi a baya bayan nan na hana wasu tarukan siyasa a kasar
|
a kwanakin baya ne dai majalisar dokokin najeriya ta bukaci shugaban 'yansandan najeriyar alhaji md abubukar da ya zo ya yi bayani game da dalilin da yasa 'yan sanda suka yi yunkurin hana wani taron gwamnonin pdp sabuwa
|
an jima dai ana zargin 'yan sandan najeriya da wuce gona da iri wajen gudanar da aikinsu zargin da rundunar 'yan sandan ta sha musantawa
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
karin bayani
|
'yansanda a enugu sun bullo da wani shiri kan tsaro
|
pdp an rufe ofishin ɓangaren da ya ɓalle
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
ana gudanar da bincike a kan suarez bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
ana gudanar da bincike a kan suarez
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi whatsapp
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
hukumar kwallon kafa ta ingila ta ce tana gudanar da bincike game da daga dan yatsan da dan wasan liverpool luis suarez ya yi da zummar tantance abin da ya ke nufi bayan kulob din fulham ya ci su daya a wasan da suka yi
|
suarez dai ya daga dan yatsansa na tsakiya ne da ke hannun hagu a lokacin da yake ficewa daga filin wasan craven cottage ranar litinin
|
kocin liverpool kenny dalglish ya ce bai ga hoton daga dan yatsan da suarez ya yi ba yana mai cewa idan har ya tabbata cewa ya daga yatsan za a dauki mataki game da batun
|
daga dan yatsa na nufin zagi
|
da ma dai suarez na fuskantar tuhuma daga hukumar kwallon kafa ta ingila game da zargin nuna wariyar launin fata
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
mene ne dalilin kamfanoni na hana amfani da wasu kalmomi bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
mene ne dalilin kamfanoni na hana amfani da wasu kalmomi
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
idan kana neman aiki a davio wani karamin gidan sayar da abincin gargajiyar kasar italiya da ke amurka ba za ka taba jin kalmar da ta shahara da ake amfani da ita a wajen aiki ma'aikaci
|
dalilin haka kuwa shi ne shugaban kamfanin ne steve difillipo ya hana amfani da ita
|
ina jin cewa ma'aikaci (dan kwadago) mummunar kalma ce in ji shi wane ne ke son zama ma'aikaci (dan kwadago) kawai ba wani abu ba ne da za ka yi ta fafutikar kai wa gare shi sabanin haka ma wadanda ke yi wa difilllipo aiki an fi sanunsu da 'bakin cikin gida'
|
daukacin masu hidimar aiki da girkegirke sukan yi kaikawo daga wannan gidan abinci zuwa wancan don neman amfita mun shawo kan hakan a cewarsa sun zo nan sai suka fahimci suna wani wuri na daban inda ake ba su kulawa tadaban
|
a wajen difillipo haramta amfani dakalma daukacinsa wata dabara ce ta karfafa kwarin gwiwar aikin 'bakin cikin gidansa' tare da bayyana managartan manufofin kamfanin ga 'bakinsa na waje' (da ke zuwa cin abinci)
|
haramta amfani da kalmomi tare da bijiro da wasu furucefuruce ana yi ne don kyautata dangantaka da abokan ciniki da jan su a jika
|
wannan mai gidan abinci ba shi kadai ne ya yunkura a zakuwwarsa wajen tunkarar kalubalen da ake a kai kamfanin hadahadar massararrafar kwamfuta na montreal gsoftba da dadewa ba ya haramta amfani da lakabin sashen kula da ma'aikata' saboda ya yi matukar kasancewa na kashin kai inda aka maye gurrbinsa da sashen al'adu da shiryeshirye da aka dora wa alhakin hada karfin wajen aiki sannan lakabin likon alaka (kulla dangantaka networking) an haramtata a kamfanin ginegine da saka jari na birtaniya da ke birnin landan (sabanin haka sai dai ma'aikata su halarci 'wajen tatttaunawa' a tarurruka)
|
amma haramta amfani da wani lakabi na al'ada inda aka maye gurbinsa da wani sunan mafi dadin ambato ko yana da wani kyakkyawan alfanu ko cukurkuda kalamomin wurin aiki da ma'ana biyu na kara damlmala al'amura ga daukacin wadanda lamarin ya shafa
|
gogaggun mutane da 'yan duba da masu wa'azi
|
don fahimtar yawan hana amfani da kalmomi zai yi matukar kyau idan aka dubi yaduwar sababbi da kirkirarrun furuci iriiri na kimanta matsayin aiki daga kan mai kayata makwalashe sandwich artsit' wanda ke shirya maka abincin rana iriiri har kan 'mai dimbin basira genius' da ke katafaren shagon kamfanin kwamfut ana apple wanda yake gyara maka wayar alfarma na iphone kamfanonin na'urorrin szdarwa sun shagaltu da wannan lamari gogaggun masu kirkirekire' a microsoft (kamfanin kwamfuta) da 'yan kwalisar masu wa'azi' suke a tumblr (shafin zumuntar likon alaka na intanet) da 'yan duba prophets' suke a aol (america online shafin sadarwar amurkawa)
|
kalallame kalaman juyin harshe zai iya rikirkita managarciyar yarjejeniyar hadahadar kasuwancitattare da bibiyar kadin al'amura
|
dan cable farfesan nazarin dabi'ar dan adam a wajen aiki a jami'ar lbs (london business school) cew aya yi duk da cewa bai damfaru da jin cewa dole ne akakabalakabin mukami kamar injiniyan hasashe imagineer' zaimayar da injiniyoyin a wajen was an shakatawa na disney land su kara basirarkirkirekire ba yarda da cewa salon sarrafa harshe zaio zaburar ngartar aiki da bin kadin al'amura na kashin kai
|
idan za ka samu daidaikun mutane su yi tunani kan yadda za ssu tunanin bullo wa kamfani da sababbin dabaru na dabankawai kalma daya ko biyu za su biya bukata a amtswayin tunatarwa a kai a kai dole a tafi tare da kai kana da muhimmanci kai mai jajircewa ne (kan aiki) in ji shi
|
ta hanyar cewa ka duaki 'bakin cikin gida' (aiki) sabanin ma'aikata ta yiwu ka zakulo wasu mmutane daban da kekan wani tsari na tunanoi tun kafin ma su shigo kamfnainin ji cable binciken da ya gudanar ya yi nuni da cewa baya ga daukar ma'aikata kirkirar lakabin mukami na da muhimmanci gadaukacin shawo kan dugunzumar dmuwa da zaburar da kuzarin kwazon ma'aikata
|
lamarin da ke tashe wajen juya harshen lakabin wajen aiki da falsafa (alkiblar tunani) duk jigon takun tafiyar sabon karni na 21 ya haifar da haka wanda bincike ya nuna hankoron cimmma babbar manufa fiye da wadanda suka gabace su hana amfani da kalmomi kaitsaye da maye gurbinsu da wasu na nuni da fafutikar kai wa mataki na gaba
|
daukacin hanin kamfani kan amfani da kalmomi an dora shi ne kan doron shawo kan munanan al'amuran da ke tattare da kayan kamfani kundin nazari da aka fitar a shekarar 2014 matsayin wnai bangare na yarjejeniyar kamfnain motoci na general motors da gwmanatin amurka ya nuna yadda kamfanin ya horar da injiniyoyi yadda za su kauce wa furta kalmomi 69 da ke harzukarwa (ruruta wuta ko tayar da hankali) da furuci iriiri da suka hada da gurbata defect' 'flawed mai matsala' da 'ramin mutuwa death trap'
|
kuma kamar yaddda yake kunshe a wani rahoto da ka tattara a sshekarar 2011 a mujallar wall street wanda ya bi kadin sirrin kundin horar da ma'aikata d atattara bayanai kan trurruka apple (kamfanin kwamfuta) ya horar da ma'aikatan da ke aiki a sashen ciniki da su kauce wa yinfurta kalmomin da suka hada da cikin rashin sa'a' sabanin haka masu basira ma'aikatan apple an umarce su su rika cewa tamkar yadda lamarin ya kasance as ita turns out' don rage illa a lokacin da wani lamari ya taso
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.