text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
ali m bulama damasak a gaskiya karawar da za'a yi tsakanin manchester city da sunderland sai dai muce allah ya bai wa mai rabo sa'aup barca daga ali m bulama damasak dan nigeria mazauni a yankin diffa a jamhoriyar nijar
|
emmanuel enoch dwachem fatana shi ne a lallasa man city da man united da totthenham amma arsenal da chelsea suyi nasara up gunners
|
english league div 1 wasannin mako na 23
|
1231 a shirinmu na sharhi da bayanan gasar cin kofin premier wannan makon za mu kawo muku wasan sati na 18 a karawar da za a yi tsakanin manchester city da sunderland
|
za mu fara gabatar da shirin da karfe 330 agogon nigeria da nijar za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a bbc hausa facebook ko kuma ta google+
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
pakistan ta ce india ta kashe sojojinta 7 bbc hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
bbc hausa kewaye a shafin
|
shiryeshirye na musamman
|
pakistan ta ce india ta kashe sojojinta 7
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption babban hafsan sojin pakistan raheel sharif ya jagoranci jana'izar sojojinsu 7 da suka mutu
|
rundunar sojin pakistan ta ce sojojinta bakwai sun mutu a wani luguden wuta da dakarun india suka yi a yankin kashmir da kasashen ke takaddama a kansa
|
babban hafsan sojin kasar pakistan din raheel sharif da sauran jami'ai sun gudanar da sallar jana'izar sojojinta da aka hallaka a wata musayar wuta a kan iyaka
|
wasu rahotanni sun ce wannan ita ce asarar rayuka mafi muni a yankin na kashmir da pakistan din ta yi a lokaci guda tun bayan yarjejeniyar shekara ta 2003
|
kasashen india da pakistan na zargin junansu da karya yarjejeniyar tsagaita wutar ta shekara ta 2003
|
tashin hankalin ya ta'azzara kan dadadden rikicin tun bayan kai wani hari kan sansanin sojin india a cikin watan satumba
|
duka bangarorin sun ba da rahoton kashe musu fararen hula da dama ko kuma jikkata a makonnin baya lokacin da aka yi ta batakashi a yankin
|
daruruwan fararen hula ne a kauyukan da ke kusa da yankin da ake takaddamar a kai aka kwashe domin kare su
|
labarai masu alaka
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
ya kamata 'yan majalisa su tsige shugaba jonathan apc bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
ya kamata 'yan majalisa su tsige shugaba jonathan apc
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
a najeriya jam'iyar adawa ta apc ta bukaci 'yan majalisar dokokin kasar su gaggauta tsige shugaban kasar saboda a cewarta shugaba jonathan na kokarin ya wargaza kasar
|
hakan na zuwa ne ya yinda ake ci gaba da tafka muhawara a najeriyar dangane da wata wasikar da tsohon shugaban kasar chief olusegun obasanjo ya aikewa shugaba goodluck jonathan inda ya yi nuni da cewa irin salon mulkin shugaban kasar mai ci yanzu ka iya wargaza kasar
|
ita dai jam'iyar adawa ta apc ta ce irin bayanan dake fitowa fili game da yadda shugaban kasar goodluck jonathan ke tafiyar da mulkin sa sun nuna cewa abu mafi a'ala ga najeriyar shine 'yan majalisun dokokin kasar su gagggauta tsige shi saboda saba ka'idojin aiki
|
jam'iyyar ta kara da cewa najeriyar na cikin wani yanayi ne na tsaka mai wuya ganin irin yadda ake ci gaba da samun rarrabuwar kawuna tsakanin al'umma matsalar da jam'iyar apcn ta danganta da rashin iya jagoranci
|
'najeriya na cikin mummunan yanayi'
|
a cewar jam'iyyar matsalar tsaro da cin hanci da rashawa da kuma rashin aikin yi tsakanin matasa wata manuniya ce ga irin yadda shugaba jonathan ya kasa iya tafiyadda mulkin kasar inda jam'iyar ta ce bama ita dake adawa ba hatta daga cikin gida jam'iyar pdp ana fuskantar wannan zargi
|
laifin cin amanar kasa
|
wata sanarwa da ta fito daga fadar shugaban najeriya ta bayyana kiran da jam'iyyar apc ta yi na cewa a tsige shugaban kasa a matsayin laifin cin amanar kasa
|
sanarwar ta ce gwamnatin najeriyar zata kama 'yan adawar da wannan laifi
|
fadar shugaban kasar ta kuma ce ba zara zura idanu ba 'yan adawar su kawo rudani a cikin kasar
|
ita ma jam'iyyar pdp mai mulkin najeriya ta yi watsi da wannan kira
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
is ta kashe mutane 12 a garin 'yan shi'a bbc hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
bbc hausa kewaye a shafin
|
shiryeshirye na musamman
|
is ta kashe mutane 12 a garin 'yan shi'a
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
image caption yankin sayyida zainab ya sha fama da harehare a baya
|
akalla mutane 12 sun rasa rayukansu a wasu hareharen kunar bakin wake da aka kai a wata unguwar 'yan shi'a a birnin damascus na kasar syria
|
kungiyar da ke ikirarin kafa daular musulunci ta is ta ce mayakanta uku biyu sanye da abubuwan fashewa daya kuma a cikin wata mota makare da bamabamai ne suka kai harin
|
lamarin ya auk ne a unguwar sayyida zeinab wadda ke da nisan kilomita goma daga tsakiyar birnin na damascus
|
akalla wasu mutanen 55 sun samu raunuka a sakamakon hareharen
|
yankin sayyida zeinab wuri ne da mabiya darikar shi'a ke zaune kuma yana fuskantar harehare akaiakai daga masu ikirarin jihadi
|
kungiyar ta is ta ce ita ta kai hareharen bamabamai biyu a gundumar a farkon shekarar nan inda mutane fiye da 150 suka rasa rayukansu
|
hareharen ranar na asabar ya fi shafar mata da kananan yara
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
l^& f^^y^^^^ffp^^
|
tambayoyin da ake yi
|
ba da kyauta
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.