text
stringlengths
1
6.82k
kwamitin sulhun mdd ya yi allah wadai da gwajin makami mai linzamin da dprk ta yi
a jiya alhamis ne kwamitin sulhun mdd ya yi allah wadai da gwajin makami mai linzami na bayabayan nan da kasar koritya ta arewa ta yi
wata sanarwa da kwamitin mai mambobin kasashe 15 ya rabawa manema labarai ya bukaci kasar koriya ta arewan da ta hanzarta dakatar da duk wani shiri da zai keta kudurin kwamitin sulhun kwamitin sulhun ya ce zai ci gaba da sanya ido kan yanayin da ake ciki kuma zai dauki matakan da suka wajaba ciki har da sanya mata takunkumi
kwamitin sulhun ya kuma bayyana rashin jin dadinsa game da kunnon kashin da kasar take nunawa da kuma yadda take takalar kwamitin sulhun ta hanyar harba makamai masu linzami
rundunar sojojin kasar koriya ta arewa ta sanar da cewa a ranar lahadin da ta gabata ce kasar koriyar ta arewan ta yi gwajin wani makami mai linzami da ba a bayyana sunansa ba a gabar tekun gabashin kasar sai dai daga bisani kasar amurka ta tabbatar da cewa gwajin bai yi nasara ba(ibrahim)
v wakilin sin ya yi kira da a samar da yanayin magance rikicerikice a duniya 20170419 135346
v babban sakataren mdd ya gabatar da sunan sabon shugaban undp 20170419 131933
v mdd ta yi allah wadai da harin da aka kai a arewacin syria 20170416 132642
v rasha ta ki amincewa da kudurin kwamitin sulhu na mdd kan harin makamai masu guba a syria 20170413 102839
raayoyinku
v cin dangin gyada giram 20 a ko wace rana yana iya rage barazanar kamuwa da cututtuka da dama
v mene ne wasan kwallon zilliya
v tattaunawar koriya ta arewa da makwabciyarta ta kudu
v ana yaki da talauci a yankin youyizhong na filin ciyayin horqin dake jihar mongolia ta gida ta kasar sin
v tattaunawa da hamza sulayman wanda ke karatu a jami'ar zhejiang dake kasar sin
v tattaunawa da lawandi ibrahim datti wanda ke nazarin kimiyyar tsirrai a wata jami'ar dake birnin fujian na kasar sin
v likitar kasar iran dake aiki a asibitin kasar sin
jam'iyyar mai mulki a habasha za ta yiwa 'yan adawa karin haske game da dokar yaki da ta'addanci china radio international
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
jam'iyyar mai mulki a habasha za ta yiwa 'yan adawa karin haske game da dokar yaki da ta'addanci
jam'iyyun siyasa a kasar habasha wadanda ke neman a cimma matsaya game da dokar yaki da ta'addanci a kasar sun amince za su saurari bahasi daga jam'iyyar dake mulkin kasar game da bukatar da suka gabatar mata
dama dai gamayyar jam'iyyun adawar kasar sun gabatarwa jam'iyya mai mulkin kasar bukatar sauya fasalin dokar suna masu bayyana cewa dokar ta ci karo da kundin tsarin mulkin kasar har ma da dokokin kare hakkin bil adama na kasa da kasa
haka zalika jam'iyyun sun bukaci a fayyace musu yadda dokar take kana sun bukaci a yi musu karin haske game da cigaban da aka samu a kokarin sakin wasu daga cikin fursunonin siyasar kasar
firaministan kasar habashan hailemariam desalegn tare da manyan shugabannin jam'iyyun siyasar kasar 4 na jam'iyyar eprdf mai mulkin kasar a kwanan nan suka bada sanarwar cewa gwamnatin kasar habashan zata janye tuhumar da ake yiwa fursunonin siyasar kasar kuma za'a sake su
desalegn ya bayyana cewa wannan mataki zai taimaka wajen tabbatar da hadin kan kasar da sake gina kasa da kuma bada damar tattaunawa a tsakanin al'ummomin kasar habashan kana gwamnatin kasar zata rufe cibiyar nan data yi kaurin suna wajen garkame mutane ta maekelawi(ahmad fagam)
v gwamnatin habasha ta kama mutane 107 bisa zarginsu da hannu wajen tada rikicerikice tsakanin kabilun kasar 20180106 131943
v habasha za ta saki fursunonin siyasa dake tsare a wani bangare na shirin afuwa 20180104 104627
v layin jirgin kasa na zamani da kasar sin ta gina daga habasha zuwa djibouti ya fara aiki 20180102 110349
v habasha za a kaddamar da yankin masana'antun harhada magunguna a watan maris 20171225 095227
raayoyinku
v tattaunawa da hamza sulayman wanda ke karatu a jami'ar zhejiang dake kasar sin
v tattaunawa da lawandi ibrahim datti wanda ke nazarin kimiyyar tsirrai a wata jami'ar dake birnin fujian na kasar sin
v likitar kasar iran dake aiki a asibitin kasar sin
v kara cin abincin wake a lokacin samun juna biyu yana iya rage bakin ciki da masu juna biyu suke yi
v wasu daga cikin abubuwan da suka faru a duniya a shekarar 2017 (ii)
v dan wasan kasar masar mohamed salah ya zama gwarzon dan wasan kwallon kafa na afirka a shekarar 2017
v wasu daga cikin abubuwan da suka faru a duniya a shekarar 2017 (i)
            summa = summa + a[k][z]
me kakaki aminu tambuwal ya sani ne game da rigimar pdp
koma ga cikakken labari
koma ga babbar kofa
koma ga bincike
babban shafi
kiwon lafiya
sabon shiri
na baya na gaba
0 kai tsaye
kakaki aminu waziri tambuwal ya zanta da muryar amurka
nuna wa mutane akan facebook
nuna wa mutane akan twitter
nuna wa mutane akan google+
tura ga aboki ta email
a ziyarar da ya kowawa muryar amurka sashen hausa ya tattauna da honorable aminu waziri tambuwal kakakin majalisar wakilai ta najeriya akan zuwanshi nan amurka da matsalolin jamiyyar pdp
washington dc mun zo ziyarar aiki tare da yan uwana yan majalisa da kuma gabatar da wasu kasidu a jamiar john hopkins da kuma cibiyar nazarin dangantakar kasashen waje ta amurka a cewar hon tambuwal
mr tambuwal ya cigaba da cewa kasidun da muka gabatar sun shafi matsalolin shugabanci a cikin kasashe masu tasowa wanda na gabatar a cibiyar hulda ta kasashen waje ta amurka inda muka yi magana akan matsalolin tsaro a najeriya da kuma yankin yammacin afirka
dan shekaru 47 da haihuwa ya bayanna matsalolin najeriya ta kwatantata da sauran kasashen afirka masu tasowa inda ya bayanna cewa da yawa daga cikin shugabannin da ake zaba mancewa suke yi da talakawa
da salihu garba na muryar amurka ya tambaye shi game da rigingimun siyasa dake barazanar tarwatsa jamiyyar pdp wadda shi tambuwal din ke ciki
iya sani na abunda ya kawo wannan kace nace da rabuwar jamiyyar pdp gida biyu a yanzu a najeriya shine rashin kyakkyawar shugabanci rashin a zauna a saurari mutane a bude tsari na jamiyya a baiwa jamaa dama kowa ya taho ya gabatar da korafekorafensa idan yana da su a saurare shi a dauki mataki a kyautata jamiyya a ga yadda zaa iya tabbatar da cewa kowa an tafi tare da shi
me kakaki aminu tambuwal ya sani akan rigingimun pdp 404
shiga kai tsaye
bude sabon shafi
labarai masu alaka
shugabanci nagari ke kawo zaman lafiya
tarihin rikicin jam'iyyar pdp
me gwamnoni 7 dake tawaye a pdp suke ciki
kakakin majalisar wakilan najeriya aminu waziri tambuwal ya ziyarci murya amurka
ana cigaba da cecekuce game da tsige minista
tsagaita wutar rikici a jam'iyyar pdp
za ku iya son wannan ma
an kashe mutane uku a yankin basa na jihar filato
buhari ya gaza ya kamata a kafa sabuwar jamiya inji obasanjo
dokar hana kiwo a ekiti ba gudu ba ja da baya inji fayose
matasa a garin zing cikin jihar taraba sun kona caji ofis
daliban jami'ar damagaram sun ja daga
najeriya ta ce za ta inganta garuruwan da aka kwato daga hannun boko haram
yau da gobe
labarai a takaice
rahoto na musamman
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
taron majalisar dinkin duniya
zaben najeriya 2015
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
4 mirko nufi b
saye dan mama ku
12 foncho waya waya
rahoto na musamman
nafisa abdullahi tayi raddi akan videon iskanci da rahama sadau tayi
kamar yadda kowa yasani jaruma nafisa abdullahi tana daga cikin manyan wanda basu nuna goyon bayan adawo da rahama sadau harkar fim ba wanad har yakai saida tafito fili tayi magana akan hakan
saigashi jaruma rahama sadau baa dade da dawo da ita harkar ba videos din datayi na rashin mutunci da rungumar maza sun fara fitowa fili
hakane yasa jaruma nafisa abdullahi takara fitowa tayi allah wadai da abinda ta aikata sannan takara da cewa dama tafada dawo da jarumar ba komai zai kawoba saidai zubarwa da masanaantar kannywood gabadaya mutunci
aisha buhari ta hana oshiomole shiga fadar shugaban kasa
dakar ta baci na cigaba da aiki a kaduna