text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
original 5800 da ga gan
|
+ ni>setiname(so)
|
11 da ba da ba [add]
|
shin ya ya za ta kaya a babban taron pdp
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
hedkwatar jam'iyar pdp da ke abuja a najeriya
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
akwai alamu da ke nuna cewa mai yiwuwa akai ruwa rana a babban taron da jam'iyar pdp mai adawa ke yi a abuja bayan da gwamnonin kudu maso kudu suka nuna alamun goyon bayan dan takarar da ya fito daga yankinsu a matsayin dan takarar shugaban jam'iyar
|
babbar jamiyar adawa ta pdp a najeriya na gudanar da babban taronta a abuja babban birnin kasar
|
taron zai mai da hankali ne wajen zaben shugabannin da za su ja ragamar tafiyar da alamuran jamiyar na wasu shekaru masu zuwa
|
mukamin kuma da ya fi jan hankali shi ne na shugaban jam'iyar
|
wannan babban taro shi ne na farko tun bayan da jamiyar ta sha kaye a hannun jamiyar mai mulki ta apc a shekarar 2015
|
tun gabanin taron alamu sun nuna gwamnonin jamiyar musamman gwamna jihar rivers ezenwo nyesom wike na mara baya ga dan takarar shugabancin jamiyar uche secondus
|
hakan ya sa wasu daga kudu maso yammacin kasar suke ganin hakan zai iya shafar sabon hadin kan jamiyar
|
shi dai secondus ya fito ne daga kudu maso kudancin najeriya
|
masu lura da al'amura na ganin wannan taron zai zamanto tamkar zakaran gwajin dafi ne ga sabon hadin kan da jam'iyar ta samu
|
tuni dai bode george ya bayyana cewa ba za a yi wannan kwamacalar da shi ba
|
ya kuma janye takararsa inda ya ce ya kamata gwamna wike ya bai wa yarbawa hakuri yana mai cewa ya ci musu zarafi
|
bayani sun yi nuni da cewa sakamakon taron zai iya kai har zuwa dare kafin a same shi
|
saurari rahoton nasiru adamu el hikaya domin samun cikakken bayani
|
shin ya ya za ta kaya a babban taron pdp 2'04
|
shiga kai tsaye
|
bude sabon shafi
|
labarai masu alaka
|
shugaba muhammadu buhari yana ziyara a kano
|
janar ibrahim babangida ya yi wa jam'iyyar pdp fatan alheri
|
gwamnatin najeriya ta umurci ministan man fetur ya tabbatar man ya yawaita a kasar
|
me ya kai atiku wurin ibb
|
za ku iya son wannan ma
|
nijarkungiyoyi suna ci gaba da zangazanga kan tsadar rayuwa
|
masu batunci a kafar sada zumunta suna barazana ga zaman lafiya
|
ana shirin daina kayyade wa'adin shugaban china
|
yobe tace har yanzu bata san inda dalibai 84 suke ba
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
alamomin son manzon allah saw shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
darajar ya'ya mata shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
hakkokin mata akan mazajansu shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
hanya guda 9 zaabi a shiga shannah shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
haqqin yaya akan iyaye 02 shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
haqqin yaya akan iyaye shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
falalar watan ramadan fmwal jama'a shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
hatsarin ski'a ga musulmi shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
illar zamani ga tarbiyyar yaya mata shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
imani da aiki mai kyau shaykh musa asadussunnah (hausa)
|
an kashe akalla mutane talatin a bata kashi da aka yi a libya
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
an bada rahoton cewa an kashe akalla mutane talatin ciki harda wani shugaban yan tawaye a mumunar bata kashin da aka yi a yayinda sojojin dake biyaya ga shugaba moammar gaddafi na libya suka kaddamar da wani sumame a jiya jumaa domin sake kwace garin azzawiyah dake hannun yan tawaye
|
labarai masu alaka
|
jiragen yakin libya sun kai harehare kan muhimman tasoshin mai
|
yana yiwuwa 'yan tawayen kasar libya su nemi agajin kai hari ta sama daga kasashen waje
|
magoya bayan gadhafi sun cika titunan birnin tripoli
|
obama ya yi gargadi cewa ba za a yadda da tashin hankalin da gwamnatin libiya ke yadawa ba
|
an ci gaba da gwabza kazamin fada jiya litinin domin neman mallakar ras lanuf
|
dakarun libya suna ci gaba da kai farmaki kan 'yan tawaye
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe 1530 utc
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
kwamitin sulhun mdd ya yi allah wadai da gwajin makami mai linzamin da dprk ta yi china radio international
|
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.