text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
game da mawallafin
|
tamar weinberg ne kwararren kwararru da kuma marubucin dokar sabon al'umma ciniki a kan yanar gizo ta shafukan yanar gizon game da dukan abubuwa da fasaha yawan aiki da kuma matsala na abokin ciniki mai cin gashin kai a techipedia ana iya samuwa a facebook twitter da kuma linkedin a tsakanin sauran shafuka
|
al'ummar tattaunawa
|
facebook don fara ƙididdige abubuwan da za a iya ganikawai ra'ayoyi don shafukan 'organic zuwa mako mai zuwa
|
yadda za a amsa lokacin da abokan ciniki suka karu a kan kafofin watsa labarun
|
duk abin da cmo ya kamata ya san game da sayar da finafinai a shekarar 2018
|
buhari na neman ciwo wa najeriya sabon bashin tiriliyan daya ▷ legitng
|
atiku abubakar
|
buhari na neman ciwo wa najeriya sabon bashin tiriliyan daya
|
shugaban kasa muhammadu buhari ya bukaci amincewar majalisa gurin karbar sabon bashi
|
za'ayi amfani da kudin ne gurin daukar nauyin wani sashi na kasafin kudin 2018
|
ya kuma bukaci amincewar majalisar akan naira biliyan 346 na kasafin kudin nddc
|
shugaban kasa muhammadu buhari ya bukaci amincewar majalisar dattawa akan sabon rance dala biliyan 2868540000 da yake son yi
|
bukatar tana kunshe ne a wasikar da ya tura ga shugaban majalisar dattawa bukola saraki
|
saraki ya karanta wasikar ne a zauren majalisar a jiya
|
buhari ya bayyana cewa za'ayi amfani da bashin ne gurin tabbatar da wani bangare na kasafin kudin 2018 tare da manyan aiyukan more rayuwa
|
duba wannan ashe ganduje ma barawo ne
|
shugaban kasar ya bukaci amincewar majalisar akan naira biliyan 346 domin kasafin kudin kamashon cigaban niger delta na 2018
|
bayanin tsarin kasafin kudin ya nuna naira biliyan 313883 za'ayi amfani dasu gurin manyan aiyuka naira biliyan 31 kuma domin aiyukan yau da kullum
|
sanarwa shafin legitng hausa zai koma legitng hausa mun gode da kasancewa damu
|
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
|
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
|
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
|
da duminisa pdp na shirin cire surukin kwankwaso daga matsayin dan takaran gwamnan jihar kano daga majiya
|
yanzuyanzu gwamnan jihar benue ya fita daga apc ▷ naijang
|
suna da hoto fitattun jaruman fim din kudu 6 da suka musulunta
|
yanzuyanzu gwamnan jihar benue ya fita daga apc
|
kamar yadda akayi hasashe gwamnan jihar benue samuel ortom ya bayyana a yau litinin 16 ga watan yuli cewa ya bar jamiyyar all progressives congress (apc) a gidan gwamnatin jihar da ke garin makurdi
|
ortom yayinda yake rantsar da sabon mai bashi sgawara na kananan hukumomi jerome torshimbe ya bayyana cewa an koreshi daga jamiyyar apc
|
yace game da jamiyya kuwa an koreni daga jamiyyar ina waje yanzu kuma idan aka baiwa mutum jan kati wannan na nufin cewa yanada na cewa na kansa
|
wannan abu da gwamnan jihar benue ya bayyana yayi daidai da has ashen da akeyi tun kwanakin baya cewa gwamnan na cikin gwamnonin arewa uku da ke shirin barin jamiyyar kuma tuni jamiyyar na shirin maye gurbinsa da wani a zaben 2019
|
ku karanta kwamitin mutum 11 zai soma bincikar obasanjo da jonathan kan badakalar satar kudi
|
gwamnan dai har yanzu bai bayyana jamiyyar da zai koma ba amma idan ya yannke shawara zai bayyanawa mutanen jihar benue
|
ya kara da cewa ban san abinda zai faru ba amma ina jira idan wasu suka zo zan bayyanawa mutan jihar benue kungiyar da zan koma
|
ya yi kira ga mutanen jihar da su kasance tsintsiya madaurinki daya kuma kada su bari banbamcin jamiyya ko harshe ya raba kansu yace ubangijin da ya bashi nasara a 2015 ne zai taimaka masa a zabe mai zuwa
|
latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
|
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
|
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
|
apc muna nan muna neman hanya da wasu sanatocin pdp don tsige saraki
|
wani makiyin addinin musulunci ya kutsa kai da mota cikin masallacin juma'a
|
mataimakin kaakakin majalisar dokoki ya jefar da kwallon mangwaro don ya huta da kuda
|
dandalin kannywood zainab indomie ta dawo harkar fim bayan hutun shekaru 5
|
dankwambo ya fallasa dalilin da yasa ya kai ma obasanjo ziyara a garin otta
|
dalilin da yasa na kai ma tsohon shugaban kasa olusegun obasanjo inji dankwambo
|
gwamnatin tarayya bata da hannu a kira ga saraki yayi murabus ko a tsige shi ministan buhari
|
2019 jam'iyyar pdp ta sace gwuiwar dino melaye ▷ naijang
|
2019 jam'iyyar pdp ta sace gwuiwar dino melaye
|
category labarai siyasa
|
jam'iyyar pdp na mazabar sanata dino melaye ta ce babu dan takarar da za ta bawa tikitin takarar ba tare da hamayya ba da alamu hakan ba zai yiwa sanata dino melaye dadi ba saboda yana tsammanin yadda aka karbe shi hannun biyubiyu bayan sauya sheka daga apc zuwa pdp zai samu wata gata na musamman ne
|
shugabanin da masu ruwa da tsaki a jam'iyyar pdp da ke yankin kogi ta yamma sunce babu wani dan takara da za'a bawa tikitin takarar kai tsaye ba tare da an gudanar da zaben fitar da gwani ba a zaben shekarar 2019
|
jam'iyyar ta cimma wannan matsayar ne a wajen taron masu ruwa da tsaki da shugabanin jam'iyyar wanda akayi a mazabar kogi ta yamma a gidan wani mamban kwamitin amintatu na jam'iyyar janar david jemibewon mai murabus a ranar juma'a
|
mahalarta taron sunce wannan matakin da suka dauke shine zai tabbatar da cewa an hana yin babakere ko afkuwar wani abu makamancin hakan da zai kawo rabuwan kawunna tsakanin mambobin jam'iyyar
|
duba wannan riba da amfanin da ke cikin soyaya ko auren mace soja
|
jam'iyyar ta tabbatar da dukkan sabbi da tsaffin 'ya'yan ta cewa za'ayi adalci wajen zaben fitar da gwanin ga dukkan masu sha'awar tsaya takarar
|
kazalika jam'iyyar ta kuma shaidawa dukkan masu sha'awan takarar su tanadi kudadensu da za suyi amfani dashi wajen yakin neman zaben saboda jam'iyyar ba za ta yiwa kowa hidimar zabensa ba
|
wasu daga cikin jigajigan jam'iyyar da suka hallarci taron sun hada da janar david jemibewon cif sam akande sen tunde ogbeha musa ahmadu shola akanmode chief abiodun ojo shola ojo alh hassan salahu sam abenemi mrs margret orebiyi bar kola ojo da dukkan ciyamomin kananan hukumomi na jam'iyyar
|
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta naijcom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
|
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
|
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
|
hausa news siyasar najeriya jam'iyyar peoples democratic party shugaban matasan arewa
|
wata tsiya sai a kasar nan an 'sace' jirgi guda a filin jirgin legas
|
zainab ahmed ministar kudi ce fadar shugaban kasa
|
arewa masana sun kadu bayan da aka kula ashe yara har sun fara kwaikwayar yakin 'soja da yan boko haram'
|
arewa masana sun kadu bayan da aka kula ashe yara har sun fara kwaikwayar yakin 'soja da boko haram'
|
dukan mahaifi kotu ta aike da wani dan asara zuwa gidan yari
|
ambaliyar ruwa ta nutsar da karamar hukumar auyo da ke jigawa
|
saraki da wani 'dan takara na pdp sun yi muhimmiyar fadakarwa kan zaben gwamnan jihar osun
|
harin da yan ta'adda suka kai a taron apc ya yi sanadin mutuwar mutane 10
|
u tsu mu ku ga n ko ji a ke
|
fu mi shi me ru su na ha ba ta ku ko e
|
dauke kalān (7km)
|
na(ba)powrimo
|
da an yi zhi zai yu ni
|
black sun ensemble da da is ga ga
|
3the shortfin mako sha
|
skka → ka(ka) → a
|
a ka ta g na ee
|
yardaimcaisaidair doayrularain hazreti allah
|
pipila na ba ka kagabhion kadto
|
nan naunsa ba
|
da ba di da ba dai
|
yeayyysuke kan~~~~ sweet kan~~~
|
facebook facebook http//wwwfacebookcom/lycamobilepoland
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.