text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
gwamna elrufai ya ziyarci wayanda rikicin kaduna ya ritsa da su
|
gwamna elrufai ya ziyarci wayanda rikicin
|
efcc na bukatar shaidu 22 a kan fayose
|
sunayen yan takaran zamfara na inec apc
|
aisha buhari ta hana oshiomole shiga fadar shugaban
|
zaa cire albashin wanda ya tafi yajin aiki
|
martanin apc ga shehu sani
|
an kammala taron g20 a birnin hangzhou na kasar sin china radio international
|
shiga zaman rayuwa afirka a yau sin ciki da waje amsoshin tambayoyi wasannin motsa jiki china abc tsoho
|
an kammala taron g20 a birnin hangzhou na kasar sin
|
a kwanakin baya ne aka rufe taron koli na g20 a birnin hangzhou na kasar sin an dai cimma muhimman sakamako masu yawa da kuma matsaya daya a tsakanin kasashe daban daban a fannoni da dama a yayin taron batutuwan da suka samu jinjina da amincewa sosai daga kasashen duniya shugaban kasar sin xi jinping ya bayyana a cikin jawabinsa a gun bikin rufe taron kolin na g20 cewa shugabanni da manyan jami'an kasashe membobin kungiyar g20 da kungiyoyin kasa da kasa sun yi musayar ra'ayi sosai kan ayyukan kirkiro sabbin fasahohi da gudanar da hadin gwiwa a fannin tattalin arziki a cikin kwanaki biyu da aka shafe ana taron domin tattaunawa kan shirin raya tattalin arzikin duniya
|
masana na nuna cewa an gudanar da taron kolin g20 na birnin hangzhou ne a yayin da tattalin arzikin duniya ke kara fuskantar sauyesauye da kuma kokarin ganin an aiwatar da gyaregyare kan kungiyar g20
|
mahalarta taron kolin g20 sun tsara shirin bunkasuwar cinikayya a duniya da kuma takardar ka'idojin zuba jari ta g20 wanda ya zama tsarin zuba jari na farko na duniya kana za a ci gaba da goyon bayan tsarin cinikayya a tsakanin kasashe daban daban da kuma nanata alkawarin nuna adawa da ba da kariya ga tattalin arziki ana sa ran tattalin arzikin duniya zai samu farfadowa ta hanyar inganta cinikayya da zuba jari a duniya
|
masu fashin baki na cewa bisa kokarin da bangarori daban daban suka yi an cimma nasarar wannan taron da ya kasance mafi kayatarwa a tarihin kungiyar kuma za a ci gaba da aiwatar da sakamakon da aka samu a gun taron domin tabbatar da neman samun bunkasuwar tattalin arzikin duniya mai dorewa (ada saminu ibrahim/sanisu chen)
|
raayoyinku
|
v cin dangin gyada giram 20 a ko wace rana yana iya rage barazanar kamuwa da cututtuka da dama
|
v mene ne wasan kwallon zilliya
|
v tattaunawar koriya ta arewa da makwabciyarta ta kudu
|
v ana yaki da talauci a yankin youyizhong na filin ciyayin horqin dake jihar mongolia ta gida ta kasar sin
|
v tattaunawa da hamza sulayman wanda ke karatu a jami'ar zhejiang dake kasar sin
|
v tattaunawa da lawandi ibrahim datti wanda ke nazarin kimiyyar tsirrai a wata jami'ar dake birnin fujian na kasar sin
|
v likitar kasar iran dake aiki a asibitin kasar sin
|
jami'an masar sun budewa wasu 'yan yawon bude ido wuta
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
sabunta wa ta karshe satumba 15 2015
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
jami'an kasar masar sun budewa 'yan yawon bude ido daga kasashen waje wuta suna zaton 'yan ta'ada ne
|
jamian kasar masar sunce sun bude wuta akan wasu yan yawon bude ido da suka yi zaton yan kungiyar taaddanci ne wadanda suka ratsa ta wani kebabben waje su kuma jamian tsaro suka bude musu wuta suka kashe akalla mutane 12 ciki har da yan kasar mexico 2
|
maaikatar harkokin wajen masar tace sojoji da yan sandan na fakon yan taadda ne da ke amfani da motocin da suke kira fourbyfour kwatankacin irin wadanda yan yawon shakatawar suke ciki ranar lahadi a farafra da ke yankin hamada ta masar din
|
mutane 6 da suka tsira sun gayawa jakadan kasar dake masar cewa an yi musu luguden wuta da jiragen yaki da jirage masu saukar ungulu shugaban kasar mexico enrique pena nieto ya bukaci a gudanar da bincike akan lamarin da har yan kasar misiran ma da dama suka halaka
|
shugaban yace mexico ta yi allah wadai da wannan garajen kisan kan 'yan kasardaga nan ta bukaci a gudanar bincike mai tsanani kan abunda ya auku kamar yadda ya fada a shafinsa na twitter ranar lahadi
|
kakakin maaikatar yawon bude ido ta masar rasha azazi ya yi magana da yawun hukumarsu
|
yace kamfanin da yayi kamashon yan yawon bude idon bashi da cikakken izinin zuwa wajen sannan basu sanar da hukumomi cewa za su kai yan yawon shakatawar zuwa wajen ba kasancewar sai an sanar da hukumomi idan za'a je farafra kamar yadda ya fadawa kamfanin dillancin labaran ap
|
labarai masu alaka
|
egypt masar ta ayyana dokar yaki da ta'adanci
|
egypt shin hukuncin da aka yiwa wasu 'yan jarida nada nasaba da siyasa
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe 1530 utc
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
oo uhmm kumakun (oso)
|
facebook wwwfacebookcom/mumatopia
|
ba'al klątwa boga / ba'al
|
(yi shen shi dan)
|
(ba bai zhuang shi)
|
reruoreshuinong siduireshuixiangrexiatongrexierirexurirezongdari'ari'a dongjiri'a jidari'a ruogairi'a shaodari'a sukari'a yaogongri'a yidari'a yiji
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
kotu ta ce a karasa sauran wasannin la liga
|
aika wannan shafi facebook
|
aika wannan shafi email
|
aika wannan shafi
|
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
|
aika wannan shafi whatsapp
|
game da aika wa
|
rufe wurin aika labari
|
an amince da a karasa sauran wasannin kasar spaniya yayin da aka kawo karshen mako guda da hukumar kwallon kafar kasar ta dakatar da ci gaba da wasannin
|
hakan kuma ya kawo karshen yajin aiki da kungiyar 'yan wasan kwallon kafar suka shiga kan takaddama tsakanin gwamnati da hukumar kwallon kafar kasar
|
wata babbar kotu ce ta yanke hukuncin cewar yajin aikin da kungiyar 'yan wasan suka shiga dangane da hakkin nuna wasannin kasar a talabijin ba ya bisa kan ka'ida
|
da kuma wannan hukuncin za a ci gaba da sauran wasanni biyu da suka rage a gasar cin kofin la liga da kuma wasan karshe na copa del rey
|
tun farko hukumar kwallon kafar kasar da kungiyar 'yan wasa ne ba su amince ba yadda hukumar dake gudanar da gasar la liga ke raba kudaden hakkin nuna wasannin kungiyoyin a talabijin
|
barcelona za ta kara da atletico bilbao a wasan karshe na copa del rey ranar 30 ga watan mayu a nou camp
|
ga wasu manyan wasannin da za a yi a spaniyar
|
tura wannan labarin game da aika wa
|
ka'idojin amfani
|
manufar tsare sirri
|
zabin tallacetallace
|
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
|
ni ma zan iya amfani da karfi kan ecowas jammeh bbc news hausa
|
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
|
abinda ke ciki
|
shiryeshirye na musamman
|
shiryeshiryen rediyo
|
ni ma zan iya amfani da karfi kan ecowas jammeh
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.