text
stringlengths
1
6.82k
ka zo domin flashing da cire makulli ( security) na wayar salula cikin rahusa
sabon labari
tuntube mu ko ka aiko labari
home > labari > ko gaskiya ne allah baya karbar sallah da ibadar matar da ke wulakanta mijinta ga amsa
ko gaskiya ne allah baya karbar sallah da ibadar matar da ke wulakanta mijinta ga amsa
tambayada gaske ne allah baya karbar ibadar matar aure idan mijinta na fushi da ita domin rashin kyutatawa biyayya ko ragowa
amsa ga amsa da muka samo daga malamai an samo daga hadisin abdullahi bn amrin ra ya ce manzon allah saw ya ce 'matar da bata taba cewa na gode wa mijinta ba matar da bata wadatuwa ga mijinta wannan matar allah baya kallonta a filin hisabi wacce bata godiya ga mijinta inji annabi muhammadu saw matar da bata godiya ga mijinta bata wadatuwa da mijinta duk abin da ya yi mata tana kushe masa hadisin ya inganta ka duba silsilatul sahiha hadisi na 289
a karkashin sharhin wannan hadisi muhammad nasir bn albany cikin silsilatul sahiha mujalla na farko shafi na 518 ya kawo hadisin abdullahi bn umar ra ya ce manzon allah saw ya ce akwai mutane guda biyu sallar su bata wuce daidai kan su na daya shi ne bawa da ya guji uwayen gidansa sallarsa allah baya karbarta hatta sai ya dawo wajen uwayen gidan nasa
na biyu kuma ita ce matar da ta saba wa mijinta allah madaukaki baya karbar sallar ta hatta sai ta koma ga mijinta ta nemi gafararsa wannan hadisi ya inganta yana cikin sahihul jami'ul sagir hadisi na 136 da kuma silsilatul sahiha hadisi na 288
annabi saw ya ce matar da bata godiya ga mijinta wannan mata allah baya kallonta a filin hisabi sannan hadisin abdullahi bn umar ya ce allah baya karbar ibadar wannan mata duk sallar da take yi wallahi allah swa baya karba hatta sai ta koma ga mijinta ta bashi hakuri
latsa nan ka saurari sauti (bayan ka latsa sai ka kara muryar wayarka kuma ka dan jira manhajar sauti zai fara aiki)
daukan nauyin gabatarwa alhaji umar namashaya diggi shugaban karamar hukumar mulki ta kalgo a jihar kebbi ne ya dauki nauyin shirin allah ya saka masa da mafificin alkhairinsa amin
ku biyo mu a facebook facebookcom/isyakunews
latsa nan ka shiga group din mu domin samun labaran mu ta whatsapp >>> https//chatwhatsappcom/kihbqshlas2gexpiyyxleg
domin gyara wayarka ko flashing ka zo seniora tech shago mai lamba 50 hawa na sama taushi plaza ahmadu bello way birnin kebbi
aika labari
item reviewed ko gaskiya ne allah baya karbar sallah da ibadar matar da ke wulakanta mijinta ga amsa rating 5 reviewed by
seniora tech wacce ta shahara wajen flashin da cire makulli ko security na wayar salula ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 hawa na sama gefen hagu yamma daga gidan wazirin gwandukan titin ahmadu bello nassarawa birnin kebbi jihar kebbi
latsa nan don samun labaranmu a whatsapp
seniora tech ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 yamma daga gidan wazirin gwandu mal umaru ahmadu bello way birnin kebbi
ka zo domin flashing da cire makulli ( security) na wayar salula cikin rahusa
sabon labari
tuntube mu ko ka aiko labari
dannaqueenxx (29)
a ko ga dagira
ba da bing ba da ban hypernoma
y=∑i=1i=nwi·ai(a)
2) aka muma
yamma yamma (from 7 aum arivu)
nasa ta kaddamar da kumbon da zai kusanci rana 1
<==== ta ka cliké
← atukunareyo555 ht97ps →
nigeria sannu
nan ma tipeu (a) <3
dare dare nan
lumrah kan k zai
da rin da sha
aiki oikawa [5]
maryam bakasee mawakiyar hausa film da tafi kowacce iya kwalliya da kwalisa0147 › 5 months ago › tsakar gida
khalifahsuke kan=)
[imam alshafi`i]
an tuhumi mourinho da halin rashin da'a bbc news hausa
an tuhumi mourinho da halin rashin da'a
hukumar kwallon kafa ta ingila ta tuhumi jose mourinho da nuna rashin da'a kan munanan kalamai da halayya da ya nuna a karawar da west ham ta ci chelsea 21
a ranar asabar ce west ham ta doke chelsea da ci 21 a gasar premier wasan mako na 10 da suka yi a filin wasa na boleyn ground
haka kuma an sallami mourinho da mataimakinsa silvino louro da kuma dan wasansa nemanja matic daga cikin wasan a karawar
hukumar ta kuma tuhumi kungiyoyin biyu da kasa tsawatarwa da 'yan wasansu ta kuma ba su daga nan zuwa 29 ga watan oktoba domin su kare kansu
chelsea na fuskantar biyan tara ta kudi £25000 saboda 'yan wasanta biyar da aka bai wa katin gargadi a karawa biyar da aka doke ta
'juyin mulki a ka yi min' mugabe bbc news hausa
tsohon shugaban kasar zimbabwe robert mugabe ya yi magana a karon farko tun bayan da a ka kore shi daga mulki a watan nuwambar bara inda ya ce juyin mulki a ka yi masa
mr mugabe ya bayyanawa kafar yada labaran afirka ta kudu cewar magajinsa emmerson mnangagwa ya zama shugaban kasa ne kawai saboda goyon bayan rundunar sojan kasar da ya samu
mr mugabe ya ce ban taba tunanin wanda na baiwa kulawa na jawo cikin gwamnati kuma wanda na dage wajen ceto rayuwarsa daga halaka zai zo wata rana ya juya min baya ba
mr mugabe ya ce a shirye ya ke ya taka rawa wajen kawo sauyi a zimbabwe sannan kuma ya yi sulhu da mr mnangagwa kan cire shi da a ka yi daga mulki ba a bisa ka'ida ba
taron addu'o'in jagoran 'yan adawa a zimbabwe
changeset a transposhwordpress [48e8558] burma (myanmar) yana da wani sabon flag nuwamba 10 2017
topics tatsuniya sanda arziki makauniya mowa bora aljani dodo zaki kura
35 'yar mowa da mai hakan beraogg download
36 wata mata da aljani da husare da hodanegoogg download
sarkin makera (cont) da 'yar mowa da 'yar bora download
wata mata da aljani da husare da hodanego download
daya daga cikin kasashen dake daukar nauyin bakuncin gasar cin kofin afrika wato equatorial guinea ta tsallake zuwa zagayen wasan gab da kusa dana karshe
kasar dai ta bada mamaki ne bayan da ta doke senegal da ci biyu da daya a wasanta na biyu
a wasan farko da kungiyar ta buga ta doke libya ne da ci daya mai ban haushi
a yanzu haka dai an fidda senegal a gasar amma tana da sauran wasa daya
gaskiya mun yi sa'a sosai muka zura kwallo dab da an kusan a tashi wasan muna da kwarin gwiwa zamu doke zambia domin mu jagoranci rukunin da muke in ji juvenal edjogo kyaftin din equatorial guinea
a daya wasan da aka buga a rukunin na a libya ce ta tashi biyu da biyu tsakaninta da zambia
hirar ibrahim isa da magaji majiya kan 'yan luwadin da aka kama bbc news hausa
hirar ibrahim isa da magaji majiya kan 'yan luwadin da aka kama
dambe takwas aka yi hudu babu kisa arewa da kudu suka yi nasara a wasanni bibiyu bbc news hausa
dambe takwas aka yi hudu babu kisa arewa da kudu suka yi nasara a wasanni bibiyu
wasanni takwas aka dambata a abuja a ranar lahadi guda hudu daga ciki aka tashi babu kisa kudu da arewa suka yi nasara a karawa bibiyu
cikin dambatawa takwas din da aka yi kuduwa sun yi kisa a wasanni biyu yayin da bangaren arewa ma suka samu nasara a fafatawa biyu sannan aka tashi babu kisa a karawa hudu
wasannin da kudawa suka yi nasara sun hada da gumurzun da dogon dan polis ya buge shagon bahagon na bacirawa da wanda shagon bahagon bala ya doke hussaini
nasarorin da arewa suka samu sun hada da wanda shagon lawwalin gusau ya buge shagon bahagon gurgu da kuma wasan da shagon garba dan malumfashi ya kai shagon dan matawalle kasa