text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
wasannin da aka tashi babu kisa kuwa
|
shagon dan polis daga kudu da na bacirawa karami daga arewa
|
dan aliyu langalanga daga arewa da bala shagon kwarkwada daga kudu
|
bahaushe mai ban haushi tsare iyantama sabon zubin zalunci
|
yadda zakayi download litaffin na fatawar rabon gadon vol1 hausaloadedcom
|
yadda zakayi download litaffin na fatawar rabon gadon vol1
|
image caption juventus ce ta dauki kofin serie a na bana kuma 5 a jere
|
mai tsaron ragar juventus ganluigi buffon ya tsawaita zamansa da kungiyar har zuwa kakar 2018
|
buffon dan kasar italiya ya koma murzaleda a juve a shekarar 2001 ya kuma taimaka mata lashe kofin serie a na biyar a jere a bana
|
shi ma mai tsaron bayan kungiyar andrea barzagli ya tsawaita yarjejeniyarsa zuwa shekarar 2018
|
barzagli wanda ya buga wa tawagar kwallon kafa ta italiya wasanni 54 zai yi ritayar yi wa kasar tamaula bayan gasar kofin nahiyar turai ta bana
|
shi kuwa buffon wanda ya yi wa italiya wasanni 156 na fatan yin murabus daga buga wa kasar tamaula bayan kammala gasar cin kofin duniya ta 2018
|
saurari hirar da bbc ta yi da sule lamido bbc news hausa
|
saurari hirar da bbc ta yi da sule lamido
|
chainalysis kamfanin da ya hallaka a sakaya sunansa bitcoin blockchain news
|
tsallake zuwa abun ciki
|
chainalysis kamfanin da ya hallaka a sakaya sunansa bitcoin
|
a mafi cigaban kasashe aiki aiki ne a karkashin hanya don gabatar da sharudda game da tsari na cryptocurrencies da kuma tarewa a cikin shirin zanen da takardar kudi su sukan taimaka da kamfanoni don saka idanu da kawancen networks daya daga cikin shahararrun chainalysis kawai a cikin 2017 kamfanin sanã'anta game da $ 700000 tana hada kai da jihar da kuma jami'an tsaro
|
chainalysis da aka kafa a 2014 ta jano moller jonathan levin da kuma michael gronager babban shugabanci na kamfanin an sa idanu blockages da cryptocurrency ma'amaloli ga magance kudin haram da kuma zamba kamfanonin da cewa samar da irin wannan ayyuka ne da yawa amma kusan duk sassan amurka kazalika da turai kungiyoyi kamar europol shafi chainalysis
|
a bara chainalysis samu fiye da $ 700000 daga us department of gida tsaro (dhs) amurka ciki revenue service (irs) da kuma amurka shige da fice da kwastan control service (ice) domin ta aiki har ila yau a bara kamfanin da aka kai a kai tuntube da masu zaman kansu da kungiyoyin la'akari da matsayin kwata rahotanni ke nuna yawa lambobi da kuma cinikayya da yarjejeniyar
|
kuma daya daga cikin abokan ciniki yau da kullum na chainalysis ya amurka ta tarayya ofishin bincike (fbi) wanda ya sha nanata bayansa da kamfanin ta asusun a cikin past 'yan shekaru
|
taimakon a gudanar da bincike
|
godiya ga hadin gwiwa tare da chainalysis fbi gudanar ya cimma gagarumin sakamakon a gudanar da bincike kan ayyukan da mahalarta da m ciniki site silk road kazalika da koyi game da cikakkun bayanai na fatarar na mat gox musayar bayan duk da chainalysis ma'aikata sa ido da m 650000 bitcoins wanda ya zama sananne a lokacin da ji a cikin congress
|
bugu da kari godiya ga aikin da monitoring kamfanin a marigayi nuwamba 2017 amurka tarayya kotu ya umarci coinbase musayar samar sirri bayanai zuwa 14000 masu amfani irin wannan shawarar da aka sanya a cikin haske da bincike ta amurka ciki revenue service (irs) wanda ake zargin cewa masu amfani da musayar samun kudin shiga daga sayar da cryptocurrency a mafi yawan lokuta tafi daga biyan haraji saboda haka bisa ga irs data for 2015 da haraji a kan ribar daga ayyukan da bitcoin aka biya kawai ta 802 mutane
|
da kamfanin ya website ce chainalysis ya yi ĩmãni da cryptocurrency da kuma tarewa fasahar da kamfanin ya manufa shi ne samar da kungiyoyi tare da kayayyakin aiki don a hana fraudulent ayyuka a cikin sphere kudi yayin da mutunta hakkin ya tsare sirri duk da haka a gaskiya kamfanin ta blockanalysis sabis gama takamaiman mutane da takamaiman ma'amaloli a kan hanyar sadarwa
|
saboda haka godiya ga sabis na chainalysis irs misali na sa ido da ayyuka na kambun bitcoins da sauran cryptocurrencies da kuma sa ido biyan haraji kuma wannan yana nufin cewa ma'amaloli da cryptocurrencies kamar bitcoin ba za a dauke m har ila yau kamfanonin da suke amfani da chainalysis sabis sami cikakken rahoton a kan ma'amaloli a kan block su m abokan ciniki da kuma abokan
|
gaskiyar cewa kamfanin chainalysis ne samun more kuma mafi abokan ciniki daga jihar wakilan da tsarin damuwa da yawa mambobi ne na hikimar al'umma suka yi ĩmãni a nan gaba na cryptocurrency ba tare da bayyana tsari da kuma dama na kowa da kowa don a sakaya sunansa duk da haka bisa ga shugaban na hermitage capital asusun bill browder saboda da ayyuka na kamfanoni irin su chainalysis cryptocurrencies suna zama wani ƙara m da kuma abin dogara hanyar zuba jari ga masu zuba jari
|
koriya ta kudu na shirin m tsari na cryptocurrencies
|
so da koriya ta kudu
|
coinbase sanya 43 na ta 2017 kudaden shiga a lokacin disamba
|
a dijital kudin
|
amurka shugabanni zuwa gwanjo $ 25m a bitcoin
|
northern trust da kuma pwc zai yi amfani da blockchain don hanzarta audits
|
g20 juma'a ba zai haifar da sabon tsari ga cryptocurrencies
|
peter thiel akwai za kawai zama daya online daidai da zinariya bitcoin
|
biliyoyin daloli wall street kamfanin ya fara da ciniki tare da bitcoin bara
|
shekarashekara amurka majalisa tattalin arziki rahoton mayar da hankali a kan cryptocurrencies
|
sec yana da dama na gudanar da bincike bude a cikin cryptocurrency sarari
|
tafiyar da gefe ciniki m ciniki ne daya daga cikin mafi m
|
ci gaba karatu »
|
too farkon sayar hikimar dukiya daya daga cikin farkon masu zuba jari a cikin
|
sakaci na matakan tsaro zuba jari a cryptocurrencies ake dangantawa da babban hadari
|
kurakurai na hikimar masu zuba jari kuskuren 2
|
suna zaton cewa shi ne zai yiwu a samu arziki da sauri a kan cryptocurrencies
|
bitcoin tare da block sarkar btc girgijen hako ma'adinai coinbase hikimar cryptocurrencies cryptocurrency ethereum musayar hardfork ico litecoin ma mai hakar gwal hako ma'adinai cibiyar sadarwa sabon labarai yarjejeniya ripple bi sakon waya alama alamu ciniki alabe
|
free wifi in iranduba
|
daiji na hito ga i masu ka
|
facebook wwwfacebookcom/laurenbanawa
|
2 haiyouhuisanya
|
tuggu kutunguila kumbiyakumbiyar da aka kulla a zaben shugabannin apc premium times
|
october 15 2018 0 dokar hana fita da buhari ya kafa haramtacciya ce femi falana
|
october 13 2018 0 buhari ya saka hannu a dokar iko na hana wasu gwaskaye 50 yan najeriya ficewa daga kasar nan
|
october 12 2018 0 jirgin sama ya kama wata a filin jiragen lagos
|
kiwon lafiya
|
bidiyo da hotuna
|
you are athome»babban labari»tuggu kutunguila kumbiyakumbiyar da aka kulla a zaben shugabannin apc
|
tuggu kutunguila kumbiyakumbiyar da aka kulla a zaben shugabannin apc
|
bi ashafa murnai a kan june 24 2018 babban labari
|
a daidai lokacin da ake ci gaba da fara zaben shugabannin jamiyyar apc na kasa wakilai masu jefa kuria daga kowace jiha wato dalaget sun rika samun takardu har guda uku mabambanta da juna wadanda kowace ke kunshe da sunayen yan takarar da ake so a zaba
|
takardar farko da aka fara raba wa masu zabe ita ce mai dauke da jerin sunayen yan takara 11 wadda aka yi zargin cewa an damka wa shugaban kwamitin shirya taron gangamin na kasa gwamnan jihar jigawa badaru abubakar kuma aka ce su ne yan takarar da shugaba muhammadu buhari ke so a zaba wai su ne hankalin sa ya fi kwanciya da su
|
wata majiya wadda ke daga cikin yan takarar wani mukami a zaben ya shaida wa premium times cewa buhari ya fada wa gwamna badaru cewa ya tuntubi sauran yan uwan sa gwamnoni domin su goyi bayan yan takarar da ya ke so a zaba
|
wata majiya ta ce buhari ya bayyana wa gwamnan cewa wadancan su ne yan takarar da ya ke so a zaba su 11 amma a sauran mukamai za su iya cikewa da wadanda ran su ke so
|
a jerin sunayen da ke cikin takardar da ke dauke da yan takarar da buhari ke goyon baya akwai adams oshimhole a matsayin shugaban jamiyya faruk aliyu a matsayin mataimakin shugaba daga arewa sai mala buni a matsayin sakataren jamiyya na kasa
|
akwai kuma sunan mainasara sani a matsayinn wanda ake so a zaba mataimakin shugaban jamiyya na shiyyar arewa maso yamma emmanuel eneukwu mataimaki daga shiyyar kudu maso gabas hilliard attah a matsayin mataimaki daga kudu maso kudu sai kuma christopher osuala a matsayin sakataren tsaretsare na kasa
|
akwai kuma sunan lanre issaonilu a matsayin sakataren yada labarai na kasa george moghalu kuma mai binciken kudi na kasa sai kuma edike adohogbuta a matsayin mataimakin lauyan jamiyya
|
ita kuma tina adike ita ce aka ce hankalin buhari ya fi karkata ta zama shugabar mata ta kasa
|
akwai kuma wata takardar ta biyu da aka rika raba wa wakilan da za su yi zabe wadda ita kuma aka ce su ne yan takarar da jigon jamiyyar apc bola ahmed tinubu ke so a zaba a matsayin shugabanni
|
shi dai wannan jerin sunayen sun kunshi na yan takara har 23
|
na farko akwai sunan adams oshimhole a matsayin shugaba niyi adebayo a matsayin mataimakin shugaba daga kudu lawan shuaibu kuma mataimakin shugaba daga arewa sai kashim imam a matsayin sakataren jamiyya na kasa
|
amma daga baya imam ya janye daga neman mukamin
|
akwai sunan longers anyanwu da ake so ya zama sakataren tsaretsare na kasa salamatu baiwa kuma shugabar mata ta kasa da kuma babatunde ogala a matsayin lauyan jamiyya
|
majiyar premium times ta ce duk da alkawarin da gwamnoni suka yi wa buhari ta hannun gwamna badaru wanda shi ne shugaban shirya taro cewa za a zabi wadanda buhari din ke so a zaba sai gwamnonin su ma suka fito da na su jerin sunayen da su ke so wakilan jefa kuria su zaba daga sama har kasa
|
shi dai wannan jerin sunaye da ke kunshe a cikinn takarda ta uku ya kunshi sunayen yan takara a mukamai dabandaban har 35
|
su ma sun amince da sunayen adams oshimhole faruk adamu da niyi adebayo
|
sannan a na su jerin sunayen akwai bulama waziri wanda ya rigaya ya janye wa mai mala buni
|
akwai kuma sunan fatima adams a matsayin shugabar matan jamiyya ta kasa bolaji abdullahi a matsayin sakataren yada labarai na kasa da kuma emma ibediro a matsayin sakataren tsaretsare na kasa
|
gwamnati ta yi tir da kisan maaikaciyar red cross hauwa liman da boko haram suka yi
|
muna nan kan bakan mu cewa apc ba za ta fafata a zabuka a jihar zamfara ba hukumar inec
|
boko haram kungiyar red cross ta roki najeriya ta sa baki a sako maaikatan ta
|
sababbin labarai
|
gwamnatin tarayya ta raba naira biliyan 15 wa talakawa 20344 a jihar bauchi
|
kashi 11 bisa 100 na dabarun bada tazarar iyali kawai ake amfai da su a jihar kogi
|
cutar dyslexia kira ga iyaye da su maida hankali ga yayan su
|
har yanzu ba a janye dokar hana zangazanga a filato ba na nan ba gwamnati
|
abinda masu karatu ke fadi
|
aminu baba on saurari dalilin da ya sa na maka datti a kotu ban amince a yi masa duka ba a zariya elrufai
|
mr abdin on atiku ya bude gidan abinci
|
shamsu habibuj on ko buhari ya amince yayi takara a 2019 ko mu maka shi a kotu ganduje
|
mahmoud suleiman (iyan kagarko) on taron pdp lema ta yage a taron pdp na yankin arewa maso yamma namadi sambo ya fice a fusace
|
fanni select category babban labari bidiyo da hotuna duniya kiwon lafiya labarai labarai daga jihohi manyan labarai raayi rahotanni shakatawa wasanni
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.