text
stringlengths
1
6.82k
an dai kwashe tsawon lokaci sojin sudan na gwabza fada da kungiyoyin yan tawaye a wasu yankuna da ke kudancin kasar sudan
a farkon wannan shekarar ce gwamnatin amurka ta ce a shirye take ta dagewa kasar takunkumin karya tattalain arzikin da ta dade da kakaba mata amma da shardin tilas ta dawo da zaman lafiya a yankin darfur
shafin farko
labarai kaitsaye
labaran da suka gabata
an wuce da 'yan matan dapchi zuwa abuja don ganawa da shugaba muhammadu buhari
kotu ta goyi bayan mika tsibiran masar 2 ga saudiyya
kotun kolin masar ta sake tabbatar da yarjejeniyar kasar ta cimma da saudiya na mika mata tsibiran tiran da sanafir da masu adawa da matakin ke kallon tamkar masar din ta mika wani yankinta mai tasirin siyasa ne ga saudiya
a watan afrilun shekarar 2016 aka cimma yarjejeniyar tsakanin saudiya da masar a lokacin ziyarar sarki salman wanda shi kuma ya sanar da shirin bai wa masar din taimkon bashi da zuba hannun jari a kasar
yarjejeniyar ta haddasa zangazanga a sassan kasar inda yan adawa ke zargin gwamnatin masar da sabawa kundin tsarin mulki wanda ya haramtawa kasar mika wani yanki na iyakarta ga wata kasa
hukuncin kotun kolin ya ce yarjejeniyar mika tsabiran na tiran da sanafir ga saudiyya bai sabawa tsarin mulkin kasar ba
kafin zuwan wannan lokacin gwamnatin masar ta yi ikirarin cewa asalin tsibiran biyu mallakin saudiya ne da ta mika wa masar a matsayin aro cikin shekarar 1950
08051757540 ojegavarae@gmailcom17 bello dandago road kano kano kano
08033738504 danballaje@gmailcom4 lambun khadijat daura road katsina katsina katsina
(tazqiratul wayezeen) ∗(22) sajde me banda allah taala ke
alwatancom
roba darajar fensir a haɗe launuka
diy kaitaro yanayin fitar da fun da ba za'a iya mantawaba kwarewa daga koyan ta yi
m518 3d printer ne a kaitaro tebur diy model tare da fdm bugu da fasaha φ175mm pla filament ake fāɗin duniya amfani da su buga kowane irin 3d articles a cikin bugu size 150 * 150 * 150mm tare bugu sahihancin 0103mm wannan 3d printer ne karbuwa da maraba da yawa abokan ciniki na da matuƙar high kudin yi da kuma mai amfanifriendly kwarewa wanda ya zama dole neda mutum ke sanya shi ga booming sirri bukatun bauta a matsayin koyarwar kayan aikin da zayyana dace sassa ko kayan aiki da kuma bugu na farko samfurin samfurori
fasaha sigogi
bututun ƙarfe diamita 04mm (standard) 03mm (dace) zafi 2050℅
fitarwa dc12v 5a
3d bugawa kaya
domin binciken game da kayayyakin mu ko pricelist don allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours
yigao ne creative corporation wanda nasa ne da m masana'antu maimakon gargajiya masana'antu kor
daname = da
su ba llí llá su ba
waratteimasu ka
    87 => aiko тт
abba yahaya abdullahi ( nigeria /kano state )
hhmmm iya jg ya
iya allohuma amin samasama
facebook nemabahamas
bikin sallah hukumar frsc ta bukaci goyon bayan alumma
hukumar kiyaye hadurra ta kasa ta nemi hadin kan alumma musamman masu ababen hawa da su bi umurnin da jamian hukumar ke ba su da kuma dokokin sauran hukumomi
jamiin wayar da kan jamaa na hukumar dakta boboye kazeem ne ya yi wannan kiran cikin wata sanarwa da ya fitar a abuja ranar litinin
kazeem ya jiyo babban shugaban hukumar na kasa dakta boboye oyeyemi yana cewa a cikin sakon sa na sallah inda yake tabbatar wa da alumman kasar nan cewa hukumar ta yi shirin samar wa da alumma lafiyayyun hanyoyi a lokutan na bukukuwan sallah da ma bayan hakan
oyeyemi ya yi kira ga masu ababen hawa da su yi tuki bisa lura su kuma nu na hakuri ga sauran masu amfani da hanyoyin domin nu na darussan da wannan lokaci na sadaukarwa ke tattare da shi
a cewar shi bukukuwan sallah alada ce na sadaukarwa wanda ke baiwa musulmi daman kara yin nazarin darajar rayuka da kuma nu na jinkai da tausayawa ga rayukan mutane wanda allah ya yi ta inda ya fanshi ran annabi ismail da rago
ya kara nu ni da cewa darasin da ke cikin yanda allah ya fanshi ran dan adam da rago hakan yana kara nu na mana darajar ran dan adam din ne
daga nan sai oyeyemi ya bukaci mutane da su guji aikata duk wani abin da zai iya jefa rayuwarsu da ta makwabtan su a cikin hadari a lokutan shagulgulan na sallah
ya ce mun sanya isassun maaikatanmu da kuma kayan aiki domin su tabbatar da lafiyan hanyoyinmu su kuma ceci masu ababen hawa a koina cikin kasar nan
domin samun kyakkyawan sakamako hukumar ta umurci dukkanin jamianta masu aiki a kan hanyoyinmu da su fi mayar da hankulansu a kan masu yin tukin ganganci yin waya ko amsa wayan a lokutan da suke yin tuki
su kuma kula da masu saba kaidodjin hanya yin tuki a cikin maye yin lodin da ya wuce kaida da masu haska fitullun da suka wuce kaida da za su iya jefa sauran masu ababen hawan a cikin hadari
ya kuma roki alumma da su hanzarta kiran layukan hukumar ta wannan layin da ba a biyan ko sisi a kansa a lokutan bukukuwan a duk lokacin da wani hadari ya auku
ya ce duk layukan hukumar da sauran hanyoyin tuntubar ta za su ci gaba da kasancewa a bude a lokutan shagulgulan da ma bayan nan domin karba bukatun alumma
amurka ta dora alhakin kashekashe kan rashin bin doka a nijeriya
saraki ga tinubu tsangwamata da buhari ya yi ta sa na bar apc
ba albashi ga duk wanda ya shiga yajin aik
akwai kyakyawar tagomashi ga masu zuba jari a nijeriya ashon
matsaloli sun taso wajen tantance tsaffin maaikatan nigeria airways
osinbajo ya bayyana rashin kwarewar kamfanoni masu zaman kansu
kamfanin hyundai ya gina wa makarantu dakunan bincike a legas
rashin tabbas na neman jefa apc cikin matsala a bauchi
efcc ta yi babban kamu a tashar jirgin sama na abuja
babbar shawarata ga mata yan fim su yi aure fati nayo
ko ka san abin da ronaldo ya gaya wa alkalin wasa bayan an bashi jan kati
pdp ta nada daraktan kamfen din takarar shugaban kasa
yar shekaru 20 ta kai mahaifinta kotu sanadiyar hanata auren masoyinta
yaki da rashawa ana tufka da warwara a nijeriya
batan janar alkali sojoji sun mika mutum 13 ga yan sanda
fayose ya kai kanshi ofishin hukumar efcc
mata☆da ne
talla na mara
hausa mota (ha)
so ra melucu ya
game pokies [url=http//wwweditriceromananet/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=26272]+roulette +play[/url]
home > labari > an ba hammata iska wajen wani taron jam'iyar apc a jihar adamawa karanta dalili
an ba hammata iska wajen wani taron jam'iyar apc a jihar adamawa karanta dalili
mun samu labari yau dinnan cewa wani mummunan rikici ya barke tsakanin wasu manyan jamiyyar apc a jihar adamawa a karshen makon nan
ana tunani rigimar ba ta rasa nasaba da zaben fitar da gwani da za ayi wasu yan iskan gari ne da ake tunani su na tare da mai girma gwamna muhammadu jibrilla bindow su kayi kokarin jawo fitina domin nuna rashin amincewar su da tsarin da uwar jamiyyar apc ta ke shirin kawowa jamiyyar apc na kokarin yin amfani da zaben katobayankato wajen fitar da yan takarar ta a zaben 2019
gwamnonin apc da dama dai ba su yi naam da wannan tsari ba wanda hakan ya fara kawo tashin hankali a wasu wurare
daily trust ta rahoto cewa wasu yan daba da ke goyon bayan gwamna bindow sun rusa ofishin tsohon sakataren gwamnatin tarayya babachir david lawal hakan yayi sanadiyyar raunuka da kuma barnata motoci da dama yan tawaren jamiyyar apc a adamawa karkashin dimas ezra sun zargi gwamna da kitsa wannan aiki
manyan apc a jihar irin su murtala nyako babachir lawal da nuhu ribadu su na tare da bangaren taware na ezra wadannan 'yan daba sun fasa taron da aka shirya ne bayan sun ji ana kokarin amincewa da zaben katobayakato wajen bada tutar jam'iyya shi dai gwamna muhammadu jibrilla yace ko kadan babu hannun sa
latsa nan ka shiga group din mu domin samun labaran mu ta whatsapp >>> whatsapp//chatcode=41x2turqdvq9prcrucqptu shiga cikakken shafin mu kai tsaye wwwisyakucom tuntube mu ta sms ko text kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
aika labari
item reviewed an ba hammata iska wajen wani taron jam'iyar apc a jihar adamawa karanta dalili rating 5 reviewed by
seniora tech wacce ta shahara wajen flashin da cire makulli ko security na wayar salula ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 hawa na sama gefen hagu yamma daga gidan wazirin gwandukan titin ahmadu bello nassarawa birnin kebbi jihar kebbi
latsa nan don samun labaranmu a whatsapp
seniora tech ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 yamma daga gidan wazirin gwandu mal umaru ahmadu bello way birnin kebbi