text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
yanda na kama mata na aisha da nafisa suna madigo
|
kasallarina mai 2014
|
aliyu tukur 38
|
ka wai awa awa said
|
i _pkariya ana
|
716am tsutsu zaki abeam ko zaki n67e
|
shin nigeria na yaki da rashawa kuwa nazeer mukhtar danjagale's blog
|
shin nigeria na yaki da rashawa kuwa
|
shugaban nigeria goodluck jonathan na son duniya ta yi amanna cewar shi da gwamnatinsa suna yaki da cin hanci da rashawa
|
amma abubuwa biyu da suka faru kwanakin nan sun nuna cewar ba da gaske yake yi ba
|
a lokacin da shugaba jonathan ke bada kyautuka na bukin cikar nigeria shekaru 100 da dunkulewa wasu sun nuna rashin jin dadinsu game da baiwa tsohon shugaban kasar sani abacha kyauta
|
a cikin makon da aka baiwa janar abacha wannan kyauta ne gwamnatin amurka ta bada sanarwar gano wasu kudade kusan $458 da ta ce abacha ya sace ana dai zargin janar abacha da sace kusan dala biliyan uku lokacin yana mulkin kasar
|
kakakin shugaban kasar ya ce an baiwa abacha kyaute ne saboda gudunmuwarsa ga hadewar kasar waje guda
|
amma shaharerren marubucin nan wole soyinka wanda ya ki karbar irin wannan kyauta ya bayyana abacha a matsayin azzalumi wanda ya sace dukiyar alumma
|
abu na biyu shi ne yadda shugaba jonathan ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar sanusi lamido sanusi jim kadan bayan ya zargi kamfanin man fetur na kasar nnpc da kin saka $20bn na kudin danyen mai da aka sayar cikin asusun gwamnati
|
an dakatar da sanusi lamido saboda ya fasa kwoi
|
koda yake wasu sun ce malam sanusi lamido ya saka siyasa a cikin lamarin amma da dama na ganin matakin a matsayin yunkurin rufe bakin gwamnan babban bankin saboda ya kunyatar da gwamnatin kasar a idanun duniya
|
bisa wannan zargin dai kenan ana sace kusan $1bn na danyen mai a a kowance wata a kamfanin nnpc a tsawon watanni 19
|
sanusi lamido ya shaidawa bbc cewar yana fatar majalisar dattijjan kasar za ta gano gaskiyar lamarin game da wannan zargin
|
daga cikin zargin da gwamnan babban bankin nigeria ya yi harda batun kudin tallafin kalanzir da aka ce gwamnati na yi wa masu kananan karfi a cikin kasar
|
sai dai a kashin gaskiya miliyoyin yan nigeria ba sa samun wannan rangwame na farashin kalanzir
|
wata yar nigeria alimatu ta shaidawa bbc cewar muna sayen lita daya na kalanzir a kan naira 140 zuwa 160
|
a cewarta bata san inda ake sayar da kalanzir a kan naira 50 kowace lita ba kamar yadda gwamnati ta ce tana tallafawa
|
a lokacin binciken da kwamitin majalisar dattijan nigeria ya gudanar ministar harkokin man fetur diezani alison madueke ta karyata zargin da ake yi wa maaikatarta da kamfanin nnpc kuma ta ce za su bada bayanai game da kudaden da ake cewa sun bace
|
wadannan abubuwan sun nuna cewar da kamar yuwa a hukunta masu sace dukiyar nigeria
|
next postnext da gaske akwai bayi miliyan 20 a duniya
|
na'ura mai aiki da karfin ruwa butt fusion
|
sauran abokin cinikimake bututu
|
reducer hada guda biyu
|
jan karfe hada guda biyu
|
shandong xinhaohd international trade co ltd ne m masana'antu da ciniki kamfanin a kasar sin a samfurin dauke da duk jerin kasa ko daidai 1600mm butt fusion inji cancantar inji sirdidimbin yawa waldi inji roba bututu sabon inji da kuma dabandaban musamman karin toolswe kuma sayar hdpe samar da ruwa da sarewa da dredge da sarewa da gas da sarewa da inflaming retarding andantistatic hako ma'adinai bututu da kuma karin bututu kayan aiki floater roba manhole da haka onour inji an yadu amfani da dabandaban da sarewa da cancantar yi gas da kuma samar da ruwa kamfani masu sana'a yi shiri mun samu falala a kansu daga mai kyau kudin yi da kuma abin dogara ingancin biyu a gida da kuma waje
|
xhd450 bitar kasancẽwa waldi na'ura
|
xhy630 na'ura mai aiki da karfin ruwa butt fusion waldi na'ura
|
xhy31590 na'ura mai aiki da karfin ruwa butt fusion welding machine
|
domin binciken game da kayayyakin mu ko pricelist don allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours
|
mo _ yar da juna
|
fadar tagwaye 1 (hausa indian)
|
ne saya yakin
|
3)anata wa nan jikan nemashita ka
|
5)eki ni kuruma ga nan dai arimasu ka
|
adamu bello (dr)
|
atiku abubakar
|
kotun kasar masar ta yanke ma mutum 17 hukuncin kisa leadership hausa newspapers
|
kotun kasar masar ta yanke ma mutum 17 hukuncin kisa
|
babbar kotun sojin kasar masar ta yanke wa mutum 17 da aka same su da laifin kai harin taaddanci kan mujamiun kibdawa kiristoci a tsakanin shekarar 2016 da 2017 wanda ya yi sanadiyar rayukan mutane da dama
|
sannan kotun ta yanke wa wasu mutum 19 da suma aka same su da hannun cikin harin taaddanci hukuncin daurin rai da rai wanda yake daidai da shekaru 25 a gidan kasu a dokar kasar masar din sai kuma karin wasu mutum 10 da suke da hannu wajen kai harin su kuma an yanke musu hukuncin daurin shekaru 10 zuwa 15
|
duk da wadanda ake zargin zasu iya daukaka kara a kan hukuncin wata sharaa ta daban kuma an zargi su wadannan mutanen da zamuwa yan kungiyar taaddanci ta isis
|
a watan afrilun shekarar 2017 ne wasu yan kunar bakin wake suka tada bamabamai a mujamiar kibdawa dake garin alexandria da kuma gabar bahar maliya inda suka jawo sanadiyyar mutuwar mutane 46 lokacin gudanar da wani bikin yan addinin kiristanci
|
a shekarar 2016 ma an kai irin wannan harin a wata mujamiar kibdawan dake garin alkahira wacce ta yi sanadiyar mutuwar akalla mutum 28
|
atiku ya fi buhari cancantar zama shugaban nijeriya obasanjo
|
duniya na fuskantar barazar labaran karya fatima shuaibu
|
labarin kanzon kurege yadda ya hargitsa kaduna kwanan baya elrufai
|
an samu karuwar hasken lantarki zuwa migawat 1166598 a watan nuwamba
|
burutai ya yi kira ga sojoji su kawo karshen kashekashe a zamfara
|
majalisar dattawa ta amince a kashe dala biliyan 1 wajen kammala kamfanin sarrafa karafa na ajaokuta
|
zamfara ta dawo danya an yi garkuwa da mutum 45 a shinkafi
|
babu idin da ya kai samun manzon allah a duniya sheikh dahiru bauchi
|
siyasar zamfara yadda sanata marafa ya yi wa gwamna yari ritayar dole
|
bai dace a rika fifita hausar kano a finafinan hausa ba janet
|
jan aikin da ke gaban atiku
|
yadda ake yin sallah a jirgin sama da motar haya
|
amina mohammed yar nijeriya ta farko da ta zama mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya
|
kotu ta yankewa dan sandan da ya yi wa yar shekaru 13 fyade shekaru 25 a gidan yari
|
yadda allah yake magana da annabi (saw) cikin tausasawa (2)
|
dabarar kubuta daga masu satar mutane ta wayar hannu
|
ashe ba samun mai kyau tayin try a search
|
za ka sami mafi kyau tayi daga
|
facebook wwwfacebookcom/shintamagoyaki
|
and na ga da
|
perghbikin ana terliur ni
|
nasan ka tabs 1
|
albashir ya zargi masar da goyon bayan yan tawayen kasar afrika rfi
|
shafin farko
|
labarai kaitsaye
|
labaran da suka gabata
|
albashir ya zargi masar da goyon bayan yan tawayen kasar
|
shugaban kasar sudan omar albashir ya zargi gwamnatin masar da goyon bayan kungiyoyin yan tawayen da ke tada kayar baya a yankin darfur
|
al bashir ya furta zargin ne yayinda ya rage kwanaki ministan harkokin wajensa ibrahim ghandour ya ziyarci masar a ranar 31 ga watan mayu don tattauna kawo karshen tsamin dangantakar kasashen biyu
|
cikin watannin da suka gabata dangantaka ta yi tsami sosai tsakanin sudan da masar hakan kuma ya samo asalli ne a dalilin takaddamar da suke yi kan wasu kaidojin huldar kasuwanci musamman a kudancin kasar ta masar
|
akwai kuma batun saukaka kaidojin samun takardun izinin shiga kasa da ga kowane bangare takaddamar da ke barazanar rusa alaka ko yarjejeniyar cinikayya da ke tsakanin kasashen biyu
|
cikin jawabin da ya gabatar gaban manyan jamian sojin kasar shugaba albashir ya ce bada dadewa bane sojin kasar suka kwace tankokin yakin kasar masar daga hannun mayakan yan tawaye da ake gwabzawa da su a kudancin yankin darfur da ke fama da rikici
|
sai dai maaikatar harkokin wajen masar ta musanta zargin marawa yan tawayen baya wajen tada zaune tsaye
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.