text
stringlengths
1
6.82k
iran a mako
amnesty int ta bukaci sojoji su yi bayani kan kisan gilla a zaria
ganawar shugaba buhari na najeriya da xi jinping na china
bin kadun cin zarafin musulmin turai ta hanyar doka
babban mai bayar da fatawa a quds ya gargadi yahudawan isra'ila
kasashen kongo da burundi sun sanar da shirin aiki tare don fada da 'yan tawaye
unicef ana samun karuwar masu kunar bakin wake tsakanin yara a yammacin afirka
jagora ya ja kunnen kasashen turai saboda goyon bayan ta'addanci da wasunsu suke yi
shugaba ruhani akwai bukatar aiki tare wajen fada da ta'addanci
majalisar dinkin duniya ta yi gargadi kan bullar masifar cuta a kasar afrika ta tsakiya
shugaban hki shimon pires a karon farko ya bayyana cewar hk tana da hannu wajen kisan gillan da aka yi wa tsohon shugaban gwamnatin cin gashin kan palastinu malam yasser
sake mai da alakar jakadanci tsakanin kasar kuwait da hukumar cin gashin kan palasdinawa
an sake kulla alakar jakadanci tsakanin kasar kuwait da hukumar cin gashin kan palasdinawa shafin internet na qudusnet ya habarta cewa a jiya alhamis ministan harkokin wajen kasar kuwait sheikh
jikkatan palasdinawa fiye da 100 a gabar yammacin kogin jordan
hare haren wuce gona da irin da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila suke ci gaba da kai wa kan palasdinawa a yankunan da suke gabar yammacin kogin jordan sun yi
kasar rasha ta yi allah wadai da mamayar haramtacciyar kasar isra'ila
ma'aikatar harkokin wajen kasar rasha ta fitar da sanarwar cewa ci gaba da mamaye yankunan palasdinawa da haramtacciyar kasar isra'ila ke yi ta hanyar gina matsugunan yahudawan sahayoniyya 'yan kaka
hadin gwuiwan kungiyoyin gwagwarmayar palastinawa sun aike wa jagoran juyin juya halin musulunci ayatullah sayyid ali khamenei da sakon godiyarsu a gare shi saboda irin goyon bayan da yake ba
mash'al ya jaddada batun rashin amincewa da isra'ila a matsayin halartacciyar kasa
shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwagwarmayar musulunci ta hamas ya jaddada cewa gwagwarmaya ce hanya daya ta kai wa ga 'yanto palasdinu daga mamayar yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida a
khalid mash'al ya isa yankin zirin gaza bayan tsawon shekaru rabonsa da palasdinu
shugaban bangaren siyasar kungiyar gwagwarmayar musulunci ta hamas khalid mash'al ya isa yankin zirin gaza a cikin tawagar manyan jami'an kungiyar da suke gudun hijira a wasu kasashe a yammacin
mahmud abbas ya jaddada samun hadin kai tsakanin kungiyoyin palasdinawa
shugaban hukumar cin gashin kan palasdinawa ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a samu hadin kai tsakanin kungiyoyin palasdinawa a zantawar da ya yi da nasiruddin assha'ir mataimakin
natenyahu ya mai da martani kan kokarin palasdinawa a majlaisar dinkin duniya
fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila ya mai da martani kan matakin shugaban hukumar palasdinawa na neman amincewa da palasdinu a matsayin mamba mai sanya ido a majalisar dinkin duniya
fira ministan hukumar palasdinawa a yankin zirin gaza isma'il haniyya ya bayyana murabus din ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila ihud barak daga kan mukaminsa da cewar yana daga cikin
zanga zangar yin allah wadai da kamfanin tsaro na g4s a birnin london na kasar biritaniya
jama'a a birnin london na kasar biritaniya sun gudanar da zanga zangar yin allah wadai da kamfanin tsaro na g4s da ke birnin london kan hannun da yake da shi
haniyya ya yi allah wadai da harin da hkisra'ila ta kai kan kasar sudan
fira ministan gwamnatin palasdinawa a yankin zirin gaza ya bayyana mamakinsa kan shirun da kasashen larabawa suka yi dangane da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila
sojojin haramtacciyar kasar isra'ila sun jikkata palasdinawa da masu rajin kare hakkin biladama
palasdinawa da masu rajin kare hakkin biladama da dama ne suka jikkata sakamakon hare haren da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila suka kai kan masu zanga zanga a yankin yammacin
mai da martani ga fira ministan gwamnatin hkisra'ila benyami natanyahu
firaministan gwamnatin hki ya fuskanci maida martani mai tsanani kan abin da ya furta na cewa yankin yammacin kogin jordan ba ya karkashin mamaye kuma ba su gina matsugunan yahuda
bapalasdine guda ya yi shahada wasu biyu sun jikkata a yankin zirin gaza
bapalasdine guda ne ya yi shahada wasu biyu na daban suka jikkata sakamakon harin da jirgin saman yakin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila ya kaddamar kan yankin zirin gaza a
yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da muzgunawa palasdinawa
sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila da tsagerun yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da muzgunawa al'ummar palasdinu majiyar watsa labaran palasdinawa ta sanar da cewa sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila sun
jiragen saman yakin hkisra'ila suna ci gaba da kai hare hare zirin gaza
jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila suna ci gaba da kai hare haren wuce gona da iri kan yankunan palasdinawa da suke zirin gaza majiyar watsa labaran palasdinawa ta
tsagerun yahudawan sahayoniya 'yan kaka gida suna ci gaba da kai hare hare kan palasdinawa tare da musguna musu a yankunan da suke gabar yammacin kogin jordan kafar watsa labaran
alummar kasar libya suna ci gaba da zanga zangar kawar da gwamnatin muammar gaddafi
yunkurin kifar da gwamnatin muammar gaddafi na kasar libya ya kara karfi bayan da dan shugaba gaddafi wato saiful islam gaddafi ya yi jawabi a gaban talbijin na kasar inda
shugaba barak obama na kasar amurka ya maye gurbin stanley mc chrystal komandan sojojin nato a aganistan da general david petraeus a matsayin babban komanda mai kula da yakin da
komkun san na (347) 11 ga watan esfand shekara ta 1394 hijirta shamsia 20160228 yau talata 10 ga watan esfand shekara ta 1394 hijira shamsia wacce ta yindai dai da 29jamada ula1437 hijira kamaria
mene ne ra'ayinka kan katse shiryeshiryen gidajen talabijin na iran da kasashen yammaci suka yi
wani bangare ne na makircinsu kan iran wani kokari ne na rufe muryar gaskiya saboda rage kaifin tasirin tashoshin ne kasashen yammacin suna da hakkin yin hakan
daidokoro ni nani ga arimasu ka
daidokoro ni dare ga imasu ka
kono kyoushitsu ni dare ka imasu ka
dare ga imasu ka
ano kyoushitsu ni dare ka imasu ka
nida san wa doko ni imasu ka
ali san wa doko ka ni imasu ka
30_ sake maki
kocin juventus bai damu da caccakar da ake yi ba wasanni rfi
shafin farko
labarai kaitsaye
labaran da suka gabata
hukumomi 15 sun karkatar da naira triliyan 8 a zamanin jonathan
kocin juventus bai damu da caccakar da ake yi ba
massimiliano allegri ya ce ba dole ba ne juventus ta kai matakin wasan karshe a gasar zaakarun nahiyar turai ba reuters/ max rossi
kocin juventus massimiliano allegri ya jaddada cewa ko kadan bai damu da caccakar da ake yi ma sa na gaza samun nasara akan tottenham a fafatawar da kungiyoyin biyu suka yi a jiya a gasar cin kofin zakarun turai in da suka ta shi 22
a martanin da ya mayar allegri ya ce masu zaton juventus za ta zura kwallaye hudu a ragar tottenham a jiya sun yi kuskure
kocin ya ce duk dai gasar zakarun turai na a matsayin wani buri da ake son cimma amma samun nasara ba abu bane mai sauki yayin da ya kara da cewa bai zama dole kungiyar ta rika kai matakin wasan karshe a kowacce shekara ba
juventus ce dai ta fara zura kwallaye biyu a ragar tottenham a cikin mintina 10 da saka wasan ta hannun gonzalo higuain yayin da hary kane da chritian erikson suka barke a mintina na 35 da kuma 71
yanzu haka a ranar 7 ga watan maris ne kungiyoyin biyu za su sake fafatawa da juna a zagaye na biyu na gasar a wembley
ita ma dai manchester city ta lallasa fc basel da ci 40 a gasar ta zakarun turai
wannan nasarar ta bai wa manchester city kwarin gwiwar samun gurbi a matakin wasan dab da na karshe a gasar
city ta jefa kwallaye uku a ragar basel a cikin mintiuna 23 kuma dan wasanta ilkay gundogan ya taka rawar gani in da ya zura kwallaye biyu daga cikin hudu
1 yau ma tei
# mutum da aljan
[kiwon lafiya] hanyoyin gyaran nono gare ku mata mujallarmu
ilimantar da al'ummar mu
shafin farko
kiwon lafiya
[kiwon lafiya] hanyoyin gyaran nono gare ku mata
lafiya uwar jiki ma'aurata
gyaran nono yar uwa
gyara nono domin nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakiji yana kanshi
to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yaruwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye
sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a ranawancan na waken soya sau daya kafin kici komai na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau
allah ya bada saa
idan kina bukatar maganin karin niima ko na gyaran jiki musamman nono ko kuma kina bukatar nema wa mijin ki maganin karfin maza da kuzari sai ki tuntubi wannan [email protected]
a madadin daukacin maaikatan mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin duniya da ma wasu jamaa da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na mujallarmu
shafin mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari biyu (200000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da duniya ke ciki a kowace rana
mu na kira ga daukacin jamaa da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta
allah taimake mu baki daya
latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta mujallarmucom hausa a wayar ku ta hannu https//playgooglecom/store/apps/detailsid=comnaijhausa&hl=en
ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta
idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari
danna nan idan kana neman bidiyon hausa masu ilimantar wa da nishadantarwa musamman na zamantakewa tsaknin ma'aurata
ba laifi wadda ya gani ko ya karanta ko wadda yaji ya sanar dana gaba