text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
[url=http//deltaenergiescom/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=2715840]bonus pokies[/url]
|
[url=http//8countgearcom/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=55175]bonus pokies[/url]
|
[url=http//steptodk/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=7089]cleopatra pokies[/url]
|
[url=http//avmsascom/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=193951]progressive pokies[/url]
|
[url=http//archillettimotocom/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=9596]casino game free[/url]
|
[url=http//nonstopfmru/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=15047]auto insurance ga[/url]
|
[url=http//sailingandmorecom/indexphpoption=com_k2&view=itemlist&task=user&id=15961]auto insurance ga[/url]
|
ga suka britni
|
ashe ba samun mai kyau tayin try a search
|
za ka sami mafi kyau tayi daga
|
b watashiwa kumani osowareta
|
♦ da store da小舖 ♦
|
so msty dpospon kan kan kan
|
yi dai zong shi 9 may 2013
|
da zhu zai 70 หน้า 1 / da zhu zai
|
aiken g a
|
allah na kiraye ka
|
ga sayyidina maaikinka
|
aminu mazan nagarta
|
bayani nai nufin saka
|
cikin lafazi na mai waka
|
saboda kuranye gaggaka
|
wuyanmu da an ka sa sarka
|
a kan tsananin mugunta
|
a yau mu dai ake dako
|
da mui zance a sa tarko
|
a hau bisa kanmu ba tsaiko
|
a sa muna tarnakin iko
|
gabanmu da baya cuta
|
aboki tsaya ka dan waiga
|
kasarmu tana cikin sabga
|
na rudani da damaga
|
da babu irinsa wauta
|
ga tarihi na tarayya
|
zama aka yi na soyayya
|
idan aka fara jayayya
|
gabaci za a ba hanya
|
a tabbata an tuke ta
|
ana kallo ta kasaita
|
a jefa kasa ga ragaita
|
a sa mu cikin agolanci
|
da yin hijirar barin ta
|
muna kallo a kware mu
|
ana ta kashe matasanmu
|
a sa mu cikin asuta
|
musiba duk a ce mu ne
|
idan aka hango mun gane
|
a gayyato masu jan kunne
|
a ce musu ga su can su ne
|
su bude wuta da hauka
|
kasa duka an ka wa miki
|
mutan ciki na da jan aiki
|
a tilasta su yin raki
|
a kwana a tashi ba girki
|
kasa tilas barin ta
|
gaban a raba su kware mu
|
a karkashe masu kazonmu
|
a tarwatsa arziki namu
|
su tura diyanmu bauta
|
takaici na gidan soja
|
diyanmu a ba su masinja
|
tsaro da shirin kasa tamu
|
mu kasa tsayi da karfinmu
|
mu tabbata an kwatanta
|
ina aka kai mu yan boko
|
sarakai masu jin iko
|
da yan damarar dakon ciko
|
birai su mayar da mu soko
|
kashi ya kashe mahauta
|
a bi mu ana ta mammara
|
mu kama shiba da bankaura
|
a kanmu ake daka ta
|
irin rigimar da ke delta
|
a ba su kudi su sai mota
|
su zub da jinin makwabta
|
a ce musu yan bidan yanci
|
a ba su dukan muhimmanci
|
arewa batunmu karya ne
|
da mui magana a ce mu ne
|
jininmu zubansa daidai ne
|
batun diyyarmu shirme ne
|
wa ka biyan kazanta
|
mafarin yin faaddanci
|
a dinga mutunta cin hanci
|
balai ya rufe ta
|
idan aka fara hainci
|
da bangarci da bambanci
|
matasa an ka wa fanho
|
suna kuwa suna eho
|
kisan kai an halasta
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.