text
stringlengths
1
6.82k
deai ga tarinai watashitachi (2013)
in da shine
kashi cookies $149
a1 sani can
samarsamar #blackandwhite #monochrome
abba kaduna
coffee wa s m l no sansize ga gozai masu dore ni itashi masu ka
a`zayi dâhiliye
04 seprewa kasa seprewa kasaflac
08 barima ye na seprewa kasaflac
an ana ba na tian
k (japanese) fushinsha ga
ace ba ce ka
babangida aliyu and rabiu kwankwaso of yobe borno
ƙanƙan da kai
saba'in da tara
sararin sama
ta bisa bi kaula keng ce ta kowatta onggu ocana sambi nyandharragi cethagga ka bibbina
kuma _ dusk (kuma)
etusivu / kawai / kawai ca98b
mana kai 314c ワイレア
© wwwkarashafullcom & wwwkarashafullcom 2017
voa 60 duniya wasu hare haren bama bamai sau biyu wadanda aka kai dabandaban a birnin bagadaza sun hallaka mutane 25 da raunata mutane saba'in
dakarun tarayyar afirka sun kashe sama da mayakan alshabab 100
mutane 14000 ake sa ran zasu halarci jana'izar muhammad ali
dalibai a jihar california suna zanga zanga a gaban majalisar jihar basa son trump
dangane da hakan ne akace wasunsu sun fara koyi da abinda ya faru a biritaniya bayan kuriaar da aka jefa kan ci gaban zamanta a cikin kungiyar kasashen turai (abinda aka radawa suna brexit) shine suma mutanen na jihar ta california masu raayin ballewa suka fara barazanar cewa california za ta fice daga amurka don nuna adawar tasu ga trump
jihar california dai itace jihar da tafi duk jihohin amurka yawan mutane don kashi 16 cikin100 na daukacin dukkan mutanen amurka din suna cikin wannan jihar ne
haka kuma in abin california ta balle ne daga amurka zata zama kasa ta 35 a girma a duk duniya ga ta kuma itace ta shidda a yawan arziki a duniya a cewar wasu alkalumman kiddiga da aka bada a shekarar da ta gabata ta 2015
jamian sojin amurka sun yi allah wadai da farmaki ta sama da turkiya ta kai a kan kurdawan da ta auna a arewacin syria suna masu cewa harin turkiya na ranar talata ya sabawa tsarin yaki da kungiyar yan taaddar is kuma ya yi lahani ga rundunar amurka dake wurin
kakakin rundunar shiga tsakani na amurka a yankin col john dorrian a jiya laraba ya kira yunkurin turkiya na sanarwa tare da shirya ayyukan rundunar hadin gwiwa da mai rauni a lokacin da yake yiwa manema labarai na helkwatan sojin amurka ta perntagon ta hoton bidiyo yace wannan ba tsari bane mutum zai yi tunanin gani daga abokin aiki
yace sun samu labari kasa da saa daya kafin gudanar da wannan farmakin wannan ba isasshen lokaci ne da za a iya yin wani abu ba a cewar dorrian daga bagadaza
dorrian ya kara da cewar ba mu san inda ainihin za a kai wannan farmakin ba kuma ba lokaci ne da rundunarmu zasu iya daukar wani mataki ba yace sojojin amurka suna kimanin kilomita goma kacal daga inda farmakin ya auna
dorrian ya caccaki turkiya game da tasirin wannan farmaki a kan kokarin murkushe kungiyar is a syria mataki da ya taallaka a kan rundunar kurdawa da suke fada karkashin rundunar hadin gwiwar syrian democratic forces ko kuma sdf
barka da sallah al'umar musulmi
mun samu sanarwa daga mai martaba sarkin musulmi muhammadu saad abubakar na uku cewa anga wata a birnin sokoto wanda hakan ya sa gobe zai kasance 1 ga watan shawwal kuma ranar eid fitr idan allah ya kaimu
allah ya sa ibadun mu da muka gudanar a cikin watan ramadan su kasance karbabbu kuma allah ya sadamu da alkairin dake cikin watan shawwal aamin
allah yasa ayi bukukuwan sallar eid fitr lafiya barka da sallah
khudbar jumu'a sulhu alheri ne (09022018) dr sani umar rijiyar lemu (hausa) (posted 1 day 23 hours ago)
mazajen allah sahabbah manzon allah shaykh muhammad bn uthman (hausa)
mai fashin baki da kalubalantar gwamnati kem ley da aka kashe a makon jiya
wani dan gudun hijirar sa kai kuma shugaban jamiyyar adawa sam rainsy ya roki majalisun dokokin kasashen turai da su sa ido akan kasar cambodia
mista sam ya bukaci haka ne don magance rikicin gwamanti da yan adawar kasar da kuma kisan gillar da aka yiwa wani fitaccen mai sukar lamirin gwamnatin kasar kem ley a makon jiya
da yake magana da muryar amurka bayan gama jawabinsa ga yan majalisun turai rainsy yace yana fatan turai zata bi kadin lamarin da yayi musu matashiya akai da fatan hada shirin bada agaji ga kasar ta kudu maso gabashin asia da ta maganar hakkin dan adam
a yayin da yan majalisar kungiyar tarayyar turan ke da damar kada kuriar kakaba takunkumi game da lamurran da suka shafi kisan kai da na cin zarafin muhallai yace suna tunanin dakatar da harkokin kudaden wadanda ake zargi da laifi
ya kara da cewa yan siyasar turai na bayyana shaawarsu ta ganin kasar ta cambodia ta aiwatar da sahihin zaben nan da wasu yan shekaru masu zuwa wanda yace haka ne kadai hanyar kawo canjin kwanciyar hanlaki da dimukuradiyya
fadi mu ji zangon shiryeshirye
fadi mu ji yawaitar fyade a cikin al'umma
fadi mu ji gudunmawar mata wajen ginin alumma muryar amurka
fadi mu ji zamba cikin aminci
home > labari > kalli korarren dansanda da aka kama yana sojan gona wai shi jami'in efcc ne
kalli korarren dansanda da aka kama yana sojan gona wai shi jami'in efcc ne
jami'an hukumar efcc a birnin port harcourt su cafke wani korarren kurtun dansanda mai suna david lohbut nimdul wanda ke sojan gona cewa shi jami'in efcc ne kuma ya zambatar mutane ta hanyar karban kudi
wani mutum ne ya rubuta takardar koke kan lamarin nimdul bayan ya fahimci cewa akwai rashin gaskiya cikin lamurransa
bayanin mai koken sun nuna cewa wata ma'aikaciyar banki ta ari n1530000000 daga wurinsa da alkawarin cewa za ta biya kidin a cikin kwana 120 amma sai ta saba kuma kudin suka makale sakamakon haka aka hada shi da nimdul cewa shi jami'in efcc ne
daga isani nimdul ya je wajen ma'aikaciyar bankin ya dauki jawabin ta kuma daga bisani ya bukaci ta biya n250000 a cikin asusun ajiyarsa na banki wai zai saka kudin a cikin asusun kudaden bashi da ake karba na efcc amma sai ya lakume kudin
bisa wannan jawaabi atakardar mai koke ne sai jami'an efcc na gaske suka zakulo tare da damke nimdul kafin bayaai suka fito cewa ai dama a kore shi daga aikin dansanda bayan an same shi da laifin cin amana da sauran ayyukan da suka saba wa kai'dar aikin dansanda
nimdul tssohon jami'in mopol ne wanda ya taba aiki a ofishin efcc kafin a kore shi daga aikin dansandabayanai sun nuna cewa an kammala bincike akan lamarin nimdul kuma za a gurfanar da shi a gaban kotu
tuntube mu ko aiko labari zuwa isyakulabari@gmailcom don samun labaranmu ta whatsapp ka rubuto yes a sms zuwa 08087645001 shiga cikakken shafinmu wwwisyakucom
aika labari
item reviewed kalli korarren dansanda da aka kama yana sojan gona wai shi jami'in efcc ne rating 5 reviewed by isyaku garba
seniora tech wacce ta shahara wajen flashin da cire makulli ko security na wayar salula ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 hawa na sama gefen hagu yamma daga gidan wazirin gwandukan titin ahmadu bello nassarawa birnin kebbi jihar kebbi
latsa nan don samun labaranmu a whatsapp
isyakucom mujallar hausa ce da ke kawo maku labarai daga jihar kebbi najeriya da duniya mujalla ce mai zaman kanta karkashin kanpanin seniora int'l ltd rc 1470216 wacce ke da cikakken rijista da hukumar corporate affairs commission cac tare da samun amincewar ma'aikatar watsa labarai na jihar kebbi watau kebbi state ministry of information and culture
labarai cikin hotuna
hotuna 'yan madigo a bayyane
sirrin da na miji a daren farko da amarya
zaman zullumi a kebbi kan hukunci da kotu za ta yanke kan shari'ar bagudu da bello s yaki
kebbi efcc ta ja daga sa'idu dakingari bai bayyana a zaman kotu ba karanta abin da zai faru
birnin kebbi an yi wa malaman makarantar sakandare 5 koran kare bayan sun banka wa daliba ciki
an kama matar aure turmi tabarya tana zina da saurayinta a gidan miji hotuna
kebbi wani babban jami'in gwamnatin bagudu ya umarci isyakucom ya kwashe kayansa ya bar jihar kebbi