text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
hukumomi sun yi alkawarin rage kudin wuta a nijer
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
sabunta wa ta karshe oktoba 11 2017
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
dubi raayoyi
|
taron majalisar ministoci na karshe na jamhuriyar nijer ya dauki kudurin yin ragowar kudin wutar lantarki ga daukacin yan kasar
|
wannan labari ya farantawa yan kasar rai ganin cewa biyan kudaden wuta na daya daga cikin abubuwan da ke da wahalar gaske bias laakari da irin tattalin arzikin kasar
|
a cewar malam sufuyanu wannan shiri da gwamnati ta yi domin taimakawa talakawa abin farin ciki ne kwarai da gaske domin daya daga cikin matsalolin da ke addabar talakawa da ya kamata gwamnati ta duba itace tsadar wutar lantarki
|
wannan mataki da gwamnatin nijer ta dauka zai fara aiki ne daga farkon watan janairun shekara mai zuwa hakazalika sanarwar ta tayi karin bayanin cewa wannan atakin zai ba masu karamin karamin karfi damar cin gajiyar wutar lantarki yayin da nauyin biyan kudin wutar zai koma hannun manyan kamfanoni
|
yan kasar da dama sun bayyana raayoyinsu musamman ganin yadda lamarin ya dade yana ci masu tuwo a kwarya koda shike wasu sun ce ai sun gani a kasa
|
domin karin bayani saurari rahoton haruna mammane bako
|
shiga kai tsaye
|
bude sabon shafi
|
labarai masu alaka
|
jami'oin gwamnatin nijer sun shiga yajin aikin kwanaki uku
|
yau ake kada kuri'un zaben shugaban kasa a liberia
|
kenya an hallaka wasu malaman jami'ar fasaha
|
jiya talata aka kammala zaben liberia da zai samar da sabon shugaban kasa
|
ra'ila odinga ya janye daga zaben shugaban kasa da za'a sake yi a kenya
|
madugun 'yan adawan kenya ya janye daga zaben shugaban kasa da za'a sake yi
|
za ku iya son wannan ma
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
koriya ta kudu na son ci gaba da tattauna batun makaman nukiliyar koriya ta arewa 20050113
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
shugaban kasar koriya ta kudu roh moohyun ya bayyana fatan ci gaba da tattauna batun makaman nukiliyar koriya ta arewa tsakanin kasashe shida wanda zai kawo karshen matsalar batun makaman a sakon sabuwar shekara da kuma taro da yan jaridu a fadar gwamnati a seoul mista roh ya ce yanzu akwai yanayin da ya dace na ci gaba da tattuna batun bayan dakatar da shi da aka yi ya kuma ce ba zai iya fadar takamaimiyar ranar ci gaba da tattaunawar ba amma ya ce yana fatan za a ci gaba da tattaunawar da zaran an rantsar da shugaba bush domin yin waadi na biyu a kan mulki
|
koriya ta arewa ta kauracewa tattaunawar a watan satumba bayan da kasar sin ta dauki bakwancin taron da bai samu nasara ba har sau uku wanda ya hada da japan da rasha da kuma amurka koriya ta arewa ta ce tana son gwamnatin shugaba bush ta sauya yanayinta wanda ta kira na rashin ya kamata da babban agaji
|
amurka na bukatar koriya ta arewa ta nunawa duniya cewa a zahiri ta jingine shirinta na kera makaman nukiliya kamar yadda ta yi alkawura karkashin yarjejeniyoyin kasadadakasa shugaba roh ya lasufta irin matsalar da za a iya samu ta dangantaka tsakanin kasashen biyu amma yace a shirye ya ke da duk wani taro amma y ace da alama shugaba kim jong 11 ba zai yadda da wata rana a kusa ba
|
kasashen biyu sun rabu shekaru sama da hamsin da suka wuce kuma ba su taba sanya hannu kan wata yarjejeniya ba tun karshen yakinsu na shekarar alif da dari tara da hamsin da uku a wani batu kuma mista roh ya ce dakarun koriya ta kudu za su ci gaba da kasancewa a cikin shirin samar da zaman lafiya a iraqi ko da bayan zaben kasar na karshen wannan watan ya ce dakarun za su ci gaba da aiki har sai an samu zaman lafiya a iraqi amma ya ce ba ya zaton zamansu zai dauki wani lokaci mai tsawo
|
za ku iya son wannan ma
|
koriya ta arewa ta dakatar da shirin nukiliyarta
|
kamaru na mayar da 'yan gudun hijirar najeriya karfi da yaji
|
'yan gudun hijirar rohingya suna fuskantar bala'in ruwan sama
|
kamaru ta tsare ma'aikata 16 kan zargin fallasa sirrin gwamnati
|
'yan gudun hijira daga darfur sun fara komawa gida
|
koriya ta arewa tace ta jingine gwajengwajen nukiliya da makamai masu linzami
|
yau da gobe
|
labarai a takaice
|
rahoto na musamman
|
sauyin yanayi yana yin mummunar illa ga muhalli a kasashenmu
|
jini hawaye da fargaba a daular elkanemi
|
taron majalisar dinkin duniya
|
zaben najeriya 2015
|
shugaba buhari zai ziyarci shugaba obama
|
malaman islama sun kira a dage wajen addu'a don samun sauki lokacin ramadan
|
koma ga cikakken labari
|
koma ga babbar kofa
|
koma ga bincike
|
babban shafi
|
kiwon lafiya
|
sabon shiri
|
na baya na gaba
|
sabunta wa ta karshe yuni 06 2016
|
mai martaba sarkin musulmi muhammadu saad abubakar iii
|
nuna wa mutane akan facebook
|
nuna wa mutane akan twitter
|
nuna wa mutane akan google+
|
tura ga aboki ta email
|
biyo bayan bada sanarwar ganin watan ramadan da mai martaba sarkin musulmi muhammad sa'ad abubakar iii yayi jiya lahadi malaman islama sun kira a dage wajen addu'a don samun sauki yayinda yau musulmi suka tashi da azumi a duk fadin najeriya da ma duniya gaba daya
|
to saidai shigowar watan ramadan na bana ya zo ne lokacin da darajar nera ta fadi a kasuwar canji da kuma faduwar farashin gangar man fetur a kasuwar duniya da hakan ya sanya raguwar samun kudi lamarin da ya sa har jihohi ishirin da bakwai basa iya biyan albashi
|
ganin halin da kasar ke ciki malaman islama sun kira al'ummar musulmi su dage wajen yin addu'a lokacin wanna watan ramadan don samun sauki
|
malamin ahalu sunna wato izala imam abdulahi bala lau yace lokutan da suke salla su dinga addu'a allah ya yi jagora ga shugabannin kasar a kuma zauna lafiya a najeriya ya kira 'yan kasuwa su sassauta farashinsu kada su kula da ribar da zasu ci domin su taimakawa jama'ar allah yace hatta wanda ba musulmi ba ya ga an samu sassaucin farashin kaya a wannan wata mai albarka
|
su ma dattawan arewa da suka hada da justice mamman nasir na kira a yiwa kasar addu'a yace ba za'a yi abun kirki ba sai sun nemi zaman lafiya da yadda shugabanni zasu taimakesu yace su yi iyakar kokarinsu su zauna lafiya ya kira jama'a kada su yi fada amma su cigaba da addu'a ya roki allah ya karawa shugabannin najeriya basira ta yadda zasu taimaki al'ummar kasar
|
shi ma shaikh yakubu musa hassan katsina yace a duk masallatai a dinga sanya gwamnatin buhari cikin addu'a musamman ma shi shugaban kasa muhammad buhari allah ya kara masa lafiya ya bashi fasaha ya yi mishi jagora a yiwa shugaban kasa addu'a allah ya azurtashi da mashawarta na kwarai ya yi fatan wadanda suke yiwa gwamnatin buhari zagwon kasa allah ya tona masu asiri
|
Subsets and Splits