text
stringlengths
1
6.82k
home/malam ibrahim shekarau
malam ibrahim shekarau
gwamnatin jihar kaduna ta sanar da hana harkar sufuri ko na sa kai da babura tun daga kauyen kakau har jere premium times
november 14 2018 0 karin albashi shugabannin kwadago sun bada waadin watan disamba
november 13 2018 0 kuskure nayi da na nemi kotu ta raba aure na da mijina ina tsananin son sa yanzu mata
november 13 2018 0 zargin naira bilyan 76 kotun tarayya ta soke belin orji kalu ta cuna shi ga efcc
kiwon lafiya
bidiyo da hotuna
you are athome»rahotanni»gwamnatin jihar kaduna ta sanar da hana harkar sufuri ko na sa kai da babura tun daga kauyen kakau har jere
gwamnatin jihar kaduna ta sanar da hana harkar sufuri ko na sa kai da babura tun daga kauyen kakau har jere
babban jamiin da ke kula da ayyukan yaki da miyagun ayyuka (operation yaki) kanal yusuf soja mai ritaya ygwamnati ta dauki mataki ne bayan tattaunawa a majalisar tsaro na jihar da tayi wanda ya samu halarcin sarakuna da kuma hakiman yankin da abin ya shafa
yanzu dai an hana amfani da babura tun daga garin kakau zuwa jere dake titin kaduna zuwa abuja
kanar yusuf yace duk wanda aka kama yana amfani babur a yankin da aka hana zai dandana kudarsa bayan an kwace babur din
daga kakau zuwa jere an hana amafani da babura daga gobe litini idan muka kama mutum yana tuka babur za mu kama shi muhukuntashi a matsayin dan taadda
mun gudanar da taro tare da sarakunan yankin cewa su gaya wa mutane duk wanda aka kama ya na amfani da babur za a daukeshi dan taadda ne saboda mun gano cewa su yan taaddan suna amfani da babura ne wajen yin garkuwa da mutane da safarar yan taadda a cikin garuruwa da dazukan yankin
sannan za mu shiga har cikin dazukan wannan yanki domin kama duk wanda muka gani yana tuka mashin zamu kwace sannan mu hukuntashi a matsayin dan taadda
ya ce dokar za ta fara aiki ne daga garin kakau zuwa jere wadanda suke kan babbar titin kaduna zuwa abuja kamar yadda ya bayyana wa bbc
bayan haka gidan jaridar premium times hausa ta nemi ji daga bakin mazauna yankin da abin ya shafa mafi yawa daga cikin mazauna garuruwan sun nuna jin dadinsu akan hakan inda suka ce idan dai hakan zai samar da tsaro a kan titin toh labaasa
abu daya da muke rokon gwamnati akai shine su yardan mana mu iya amfani da baburan mu a cikin garuruwan mu da safe wajen zuwa gonakin mu da asibiti amma bayan haka tsaro ya fi komai muna murna da wannan shiri na gwamnati inji sani bariki a garin jere
ita kuma halima bala mai siyar da abinci a garin ta ce lallai mutane za su takuru amma tsaro dai shine yafi komai
a dan daga mana kafa da rana mudan gudar da hidindiminmu saboda duk nan haka karkara ne da babura ne ake dan gudanar da zirgazirga
sambo dasuki ba zan gurfana kotu ba sai gwamnati ta bi umarnin kotu ta bada beli na
rahoton musamman yadda nnpc ya shiga kakanakayi
abin da ya sa mu ke so ingila ta maido mana dieziani najeriya magu
sababbin labarai
jamilu ya fado daga falwaya wajen lika hotunan buhari da badaru a jigawa
masu gadi da gogegoge na kamfanin mai na kasa nnpc sun yi boren rashin biyan su albashin wata 7
kyata mai tsoka za a saka wa duk wanda ya bada bayanan yadda za a ceto tagwayen da masu garkuwa suka sace a zamfara
hukumar naca ta boye takardun bayanan kudaden da hukumar ke samu ofishin odita janar
ranar ciwon siga hanyoyin guje wa kamuwa da ciwon siga
abinda masu karatu ke fadi
aminu baba on saurari dalilin da ya sa na maka datti a kotu ban amince a yi masa duka ba a zariya elrufai
mr abdin on atiku ya bude gidan abinci
shamsu habibuj on ko buhari ya amince yayi takara a 2019 ko mu maka shi a kotu ganduje
mahmoud suleiman (iyan kagarko) on taron pdp lema ta yage a taron pdp na yankin arewa maso yamma namadi sambo ya fice a fusace
fanni select category babban labari bidiyo da hotuna duniya kiwon lafiya labarai labarai daga jihohi manyan labarai raayi rahotanni shakatawa wasanni
don maki 24
uigetdatafromfacebookfacebookdatacsvhttps//apifacebookcom/method/pagesgetinfofields=pic
uigetdatafromfacebookfacebookdata3csvhttps//apifacebookcom/method/fqlqueryformat=xml&qu
kaya yanar (1)
da corttza
zai lai yi ci ma
~a~soni a
zama ma ma!
na' yag ka' zoa yi' ḻáwe'lgaken
[url=http//wwwimmobiliermeynardcom/xnikefreeroshe8864html]nike free roshe[/url]
162 star dadin kowa
162 st dadin kowa
za a fara sayar da shinkafa yar nijeriya a farashi naira dubu shida elanza news
za a fara sayar da shinkafa yar nijeriya a farashi naira dubu shida
shugaban kungiyar manoman shinkafa na nijeriya (rifan) ya bayyana cewar shiryeshirye sun yi nisa domin ganin an rage farashin shinkafar da ake sarrafawa nijeriya daga naira dubu 18 zuwa dubu 6 nan da wasu yan watannin masu zuwa
shugaban kungiyar alhaji aminu goronyo ne ya fadi haka a lokacin wata ganawa da kungiyar masu sarrafa shinkafa da kuma ministan gona cif audu ogbe inda suka cimma matsaya cewar za a rage kudin shinkafar duk da cewa sun yi kokarin ganin farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 ya tsaya a naira dubu 13 amma yanzu ana sa ran nan da yan wasu watanni farashin zai dawo naira dubu 6 kacal (leadership hausa)
next next post hukumar kastelea za ta haɗa hannu da wasu jihohi salisu magaji
addu'ar shekara da du'a kumail by iakilu 002342 439
facebook facebook@radiogamkaland
ni mutumin birnin kano na najeriya ne nayi makarantar islamiyya da kuma makarantar boko tun daga mataki na firamare har ya zuwa jami'a a bisa sha'awa tare da karatu mai zurfi akan aikin jarida da kuma ilmin na'urar mai kwakwalwa na samu gagarimin nasarar kasancewa editan wannan fili tun lokacin da aka kafa shi bugu da kari na samu nasarar faiyace irin basira da hikima da allah ya huwace min a wannan fanni
ana iya aiko min da email kai tsaye ta wannan adireshi kamar haka
mohammed hashim gumel ya tsara ya gina wannan shafi kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku kan wannan fili da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawagyara kayanka bai zama sauke muraba ba ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka mhashim@gumelcom
@gumelcom 1998 wannan fili an kareshi da dokar wallafawa a nemi izzini kafin amfani da kayan mu
# sabuwar wakar bikin nura m inuwa by dsshareff
# dadinkowa sabon salo episode 3
yabadabadooooooo
amfanin ganyen kuka ga lafiyar jiki isyakucom
gani da ido
home / fadakarwa / amfanin ganyen kuka ga lafiyar jiki
amfanin ganyen kuka ga lafiyar jiki
ganyen kuka na dauke da sinadarai da dama wadanda ke inganta lafiyar jiki wadanda suka hada da vitamin c vitamin a beta carotene potassium calcium da saura da dama
ya na inganta lafiya ta hanyoyi da dama haka kuma ya na magance matsaloli iri iri da ka iya samun mutum na yau da kullum ga kadan daga cikin amfanin da ganyen kuka ke da shi
ya na rage yawan zufa kamar yadda wasu turarukan zamani ke yi
ya na rage ciwon asthma da na koda da na madaciya
ya na rage gajiya da kumburi
sai dai kuma busar da ganyen kuka a rana kamar yadda muke yi na rage ma sa sinadarai da akalla kaso 50 cikin dari an fi son a busar a inuwa
amfanin ganyen kuka ga lafiyar jiki reviewed by on january 11 2017 rating 5
rubuta ra ayin ka
kana da labari ko wani abu ya faru a gaban idon ka rubuto mana email a
ka hada da hutunan lamarin idan da hali
+18 kalli irin wannan lamari miye za ka ce a kan wannan (hoto)
mata ta sha duka bayan ta gano miji na lalata da kanwarta sau 3 a mako (hotuna)
yadda aka kashe barawo bayan ya saci babur (hotuna)
dauda hazikin hafsan soji da ya koyar da zaratan soji a depot (hotuna)
hotuna 'yan madigo a bayyane