text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
an kashe mutane sama da 100 a kaura kaduna bbc news hausa
|
wani dan siyasa a jihar kaduna da ke nigeria ya ce an kashe fiye da mutane 100 tare da jikkata wasu da dama a hareharen da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka guda uku
|
dan majalisar dokokin jihar kaduna yakubu bitiyong ya shaida wa bbc cewa 'yan bindigar sun kai hari ne a karamar hukumar kaura da ke kudancin jihar ranar juma'a da daddare
|
ya ce ya ga konannun gawarwaki kuma maharan sun kone gidaje da dama tare da yashe rumbunan abinci
|
mazauna kauyukan dai na tserewa saboda fargaba
|
an kai hari a ofishin 'yan sandan makarfi
|
dokar hana fita a kafanchan na tasiri
|
shugaban nigeria goodluck jonathan ya katse halartar taron kungiyar kasashen afrika da ake yi a equatorial guinea saboda harin bam da aka kai abuja
|
shugaban ya koma gida najeriya kwana daya bayan harin da aka kai a rukunin shaguna na emab ya kashe mutane akalla 21
|
mataimakin shugaban najeriyar arch namadi sambo ya kai ziyarar gani da ido inda lamarin ya faru kana ya ziyarci babban asibitin maitama domin duba wadanda suka jikkata a sanadiyyar harin
|
an tsaurara matakan tsaro a cikin birnin na abuja yayin da wasu rahotanni ke cewa wasu sojoji sun harbe wani mutum guda sannan an kama wani
|
ana zargin mutanen biyu da hannu a harin
|
kawo yanzu babu wanda ya dauki alhakin harin na abuja
|
tennissharapova da halep a wasan karshe bbc news hausa
|
tennissharapova da halep a wasan karshe
|
image caption a ranar asabar za su fafata wasan karshen
|
maria sharapova ta kai wasan karshe na gasar tennis ta faransa karo na uku a jere inda za ta fafata da simona halep ta romania
|
wannan shi ne karon farko da simona halep mai shekara 22 kuma ta 57 a duniya amma ta hudu a kasarta ta kai wasan karshe na babbar gasa
|
sharapova wadda ta dauki kofin gasar a 2012 ta yi galaba a kan bouchard ta bakwai a duniya mai shekaru 20 'yar kasar canada cikin sa'o'i biyu da minti 27
|
image caption daya daga cikin sharudan ba da balin nnamdi kanu shi kar ya yi zangazanga
|
an saki jagororin masu fafutikar kafa kasar biafra nnamdi kanu daga gidan yari bayan ya cika sharudan da wata babbar kotu da ke abuja babban birnin najeriya ta sanya masa
|
a ranar talata ne dai kotun karkashin mai shari'a binta nyako ta bayar da belin mr kanu saboda rashin lafiyar da yake fama da ita
|
sai dai ta sanya masa sharuda wadanda suka hada da cewa ya gabatar da mutum uku wadanda za su tsaya masa kuma kowanne ya kasance yana da naira miliyan 100
|
mai shari'ar ta ce ba a yarda a gan shi a cikin taron jama'ar da suka wuce mutum 10 ba
|
ana tuhumar mista kanu wanda shi ne shugaban kungiyar indigenous people of biafra ipob tare da wasu mutum uku wadanda duka suka musanta zargin da ake yi musu
|
tim cook kamfanin apple bai yi laifi ba
|
shugaban kamfanin apple tim cook ya ce hukuncin da tarayyar turai ta yanke na cewa kamfanin apple ya biya biliyoyin euro a matsayin kudin haraji ga jamhuriyyar ireland abin takaici ne kuma abin ya zo da ba zata ba
|
a lokacin da ya ke jawabi a gidan rediyon jamhuriyyar ireland ya ce bai yarda cewa apple yayi wani laifi ba
|
hukuncin da tarayyar turai ta yanke ya ce an bai wa apple din kudin haraji ba bisa ka'ida ba na euro 13bn
|
mista cook ya ce yana da kwarin gwiwa sosai cewar za a sauya hukunci idan ya bukaci hakan
|
wannan dai sune sababbin hotunan umma shehu da sunkayi fice a shafinta ina istgram idan take cewa
|
allah ka nuna mana masoyanmu na gaskia a fili
|
abokin ciniki service
|
ma'aikaci development
|
kamar yadda daukibonded silicon carbide tukwane manufacturer mun samar da highyi silicon carbide yumbu mafita
|
mu ne sadaukar da sababbin dabaru da kuma r & d na sabon daukibonded silicon carbide kayayyakin new kayayyakin da musamman siffa sassa da sababbu tsarin za a iya musamman dangane da takamaiman request
|
domin binciken game da kayayyakin mu ko pricelist don allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours
|
enumรฉration (shishi)
|
a dare ni kikimashou ka
|
barka dakirsimatikuma barka da sabuwar shekara
|
barka da kirsimatikuma barka dasabuwar shekara
|
ban na ta yoi (0km)
|
barayin gwamnati suka shirya tarzoman kin jinin buhari a london fadar shugaban kasa kikiotolu
|
barayin gwamnati suka shirya tarzoman kin jinin buhari a london fadar shugaban kasa
|
ayeni tolulope april 11 2018 rariya news samo labarai na hausa a kan kikiotolu 0
|
fadar shugaban kasa ta zargi barayin gwamnati da shirya zanga zangar kin jinin shugaba buhari wanda wasu yan nijeriya mazauna birnin landon suka gudanar a jiya talata
|
kakakin shugaban kasa garba shehu ya ce tarzoman ba zai hana shugaban cimma manufar ziyarar da ya kai birtaniya ba inda ya nuna cewa mafi yawan masu zanga zangar an yi hayarsu ne shugaba buhari dai ya kai ziyara birtaniya ne don tattauna batun dangantakar kasahen biyu da firayi ministan birtaniya theresa may
|
rariya news bamu goyi bayan sanatoci na hana bada bashi ga gwamnatin jihar kaduna ba inji matasan arewa
|
abinda shugaba buhari ya ce kan yan majalisu game da kasafin kudi
|
babu abinda ba zan iya yi ba don in farantawa buhari gwamnan kogi
|
rariya news sojoji sun ceto mata 44 da yara 95 daga wurin yan boko haram
|
taimama_ tsarki_ abubuwan da ke warware alwala_ fikihun ibada cikin hotuna
|
game da shafinmu
|
haila da jinin cuta da na biqi
|
aikin hajji da talbiyya
|
matsayin mata a musulunci yahudanci da nasaranci
|
sauran abubuwa
|
rayuwar annabi sallallahu alaihi wasallama a lokacin aikin hajji
|
maanar kalmar taimama a larabce
|
shi ne nufin wani abu da fuskantarsa
|
maanar taimama a sharia
|
ita ce shafar fuska da hannaye biyu da qasa mai tsarki da niyyar xahara
|
taimama tana wajaba idan aka rasa ruwa ko kuma a kasa amfani da shi don yin wani abin da tsarki ya wajaba a cikinsa kamar sallah tana zama mustahabbi cikin abin da tsarki yake mustahabbi a cikinsa kamar karatun alqurani
|
1 allah maxaukakin sarki ya ce ba ku samu ruwa ba to ku yi taimama a wuri mai tsarki ku shafi fuskokinku da hannayenku daga gare shi (almaida 6)
|
2 manzon allah ( ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
) ya ce an ba ni abubuwa biyar waxanda ba a baiwa wani annabi ba gabani na ba an taimake ni da sanya tsoro cikin zukatan maqiya tsawon tafiyar wata guda an sanya min qasa ta zamar min wurin sallah da tsarki ko wanene daga cikin alummata ta salla ta riske shi ya yi ta (a koina ne) [bukhari ne ya rawaito shi]
|
2 kawar da cutar da za ta faru saboda amfani da ruwa a wasu lokutan kamar lokacin rashin lafiya ko tsananin sanyi da makamancin haka
|
3 dauwama a kan ibada da rashin yanketa saboda yankewar ruwa
|
yaushe sharia ta ba da damar a yi taimama
|
1 yayin rashin ruwa
|
saboda faxin allah taala ba ku samu ruwa ba ku yi taimama (almaida 6)
|
ba a cewa mutum ya rasa ruwa idan bai neme shi ba
|
2 yayin kasa amfani da ruwa koda akwai shi
|
kamar marar lafiya ko tsohon da ba zai iya xauko ruwan ba kuma babu wanda zai taimaka masa wajen yin alwalar
|
3 yayin tsoron kamuwa da wata cuta idan an yi amfani da ruwan
|
a mara lafiyan da idan ya yi amfani da ruwan ciwonsa zai qaru
|
b ko mutumin da yake jin tsananin sanyi kuma bai da abin da zai xumama ruwa da shi sannan yana kyautata zaton idan ya yi wanka da ruwa cuta za ta kama shi saboda abin da ya tabbata manzon allah ( ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
) ya tabbatar da amru xan asi a kan abin da ya yi yayin da ya yi wa abokansa sallah bayan ya yi taimama saboda tsananin sanyi[ abu dawud ne ya rawaito shi]
|
c idan yana wani wuri mai nisa kuma babu ruwa a tare da shi sai xan kaxan wanda yake buqatarshi wajen sha ga shi ba zai iya samo wani ba (sai ya yi taimama)
|
1 ya doki qasa da hannayensa biyu bugu xaya
|
2 sannan ya bushe su don ya rage qurar da take kansu
|
3 sannan sai ya shafi fuskarsa da hannayensa sau xaya
|
dalilin wannan siffar ta taimama shi ne hadisin ammar allah ya qara yarda da shi ya ce manzon allah ( ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
) ya doki qasa da tafin hannayensa biyu ya busa a cikinsu sannan ya shafi fuskarsa da hannayensa da su [bukhari da muslim ne suka rawaito shi]
|
2 shafar fuska
|
4 jerantawa ya fara da fuska sannan tafukan hannu
|
5 bidabi ya shafi hannayensa kai tsaye bayan ya shafi fuskarsa
|
abubuwan da suke vata taimama
|
1 samuwar ruwa
|
2 faruwar wani abu da yake warware alwala kamar yin tusa
|
3 faruwar wani abu da yake wajabta wanka kamar mafarki
|
Subsets and Splits