aloresb / audio /hausa /test /transcripts.txt
alaleye's picture
add audio files
7f9d4dc
common_voice_ha_29417456 Habibu da Hamsatu ba su kyauta min ba.
common_voice_ha_26965630 Ina mamakin idan an kama Ishaku.
common_voice_ha_26736167 Kina sanye da kaya?
common_voice_ha_26736170 An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Jones.
common_voice_ha_26701868 Ban taba kiran shi da wawa ba.
common_voice_ha_26701869 Ban san yadda ake kamun kifi ba.
common_voice_ha_26701870 An kama matashin ne da hannu cikin wani rikici.
common_voice_ha_26701872 Ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni.
common_voice_ha_26718709 Ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi.
common_voice_ha_26718710 Abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin.
common_voice_ha_26718712 Haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido.
common_voice_ha_26718713 Karen, da yaga ba zai iya iso wajena ba, ya fara haushi.
common_voice_ha_26699728 Katin haɗe yake da kyautar.
common_voice_ha_26699730 Ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta.
common_voice_ha_26699731 Za ta iya jin ciwo idan ta yi haka.
common_voice_ha_26699733 Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a?
common_voice_ha_26699734 Ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa.
common_voice_ha_26842933 Kira ni bayan kun yi magana da su.
common_voice_ha_26842936 Tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta.
common_voice_ha_26842938 Kamar Jauro na jin tsoron wani abu.
common_voice_ha_26842939 Ina bukatar wanda zan yi magana da shi.
common_voice_ha_26842940 Ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba.
common_voice_ha_26701132 Ba wanda ya san Yusuf tsohon maƙaryaci ne.
common_voice_ha_26701133 Na ji daɗin haɗuwa da kai, Mustapha.
common_voice_ha_26701135 Ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon.
common_voice_ha_26701136 Menene sunanka?
common_voice_ha_26701138 Da yau zan kira ta.
common_voice_ha_26701178 Zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala.
common_voice_ha_26701181 Ina ma ban aure shi ba.
common_voice_ha_26701182 Habibu ya nuna bai son kasancewa anan.
common_voice_ha_26701184 Abin farin, akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi.
common_voice_ha_26847052 Muna da gig gobe da daddare a gidan rawa.
common_voice_ha_26847053 Suna da kiranta da Lena.
common_voice_ha_26847055 Cigaban rayuwa shi ne samun buɗi.
common_voice_ha_26847057 Jauro ya ce yana son wancan, don haka na bashi.
common_voice_ha_26847244 Katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya.
common_voice_ha_26847250 Ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba.
common_voice_ha_26847251 Mun gwada hakan jiya.
common_voice_ha_26847252 Ban san Yusuf yana bacci ba.
common_voice_ha_26847253 Ya fi dai da suka rufe bakunan su.
common_voice_ha_27001995 Na gaji sosai da tuki. Za ka tuka?
common_voice_ha_27001996 Dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci.
common_voice_ha_27001997 Yaushe ka sayawa kanka babur?
common_voice_ha_27001998 Abdullahi na tare da hoton Zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci.
common_voice_ha_27001999 Na yi shirin zama muddin ka zauna.
common_voice_ha_27002070 Ka san ya aka yi hakan ta faru?
common_voice_ha_27002071 Bitrusa yana yawan tafiya.
common_voice_ha_27002072 Abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba.
common_voice_ha_27002073 Ni wayyaye ne.
common_voice_ha_27002074 yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara?
common_voice_ha_32855110 Sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu.
common_voice_ha_32855111 Yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya.
common_voice_ha_32855112 Ina son wannan aikin.
common_voice_ha_32855113 Bana tsammanin akwai wanda zai zargin kai ba Musa bane.
common_voice_ha_32855259 Sarauniyar Ingila na da dangantaka da sarkin Sweden.
common_voice_ha_32855260 Gara ma ka guji tattauna batun addini ko siyasa.
common_voice_ha_32855262 Kuɗin jakar nan ya kai quid shida.
common_voice_ha_32867012 Na tambaye su abu ɗaya.
common_voice_ha_32867027 Suna tuhumarsa da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kitsa.
common_voice_ha_32867060 Jauroa na da wata ƴar sa doguwa kyakkyawa.
common_voice_ha_32867213 A zahiri Abdullahi na da matsala akan yanayi.
common_voice_ha_32867215 Ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba.
common_voice_ha_32867219 Ranar fara bayyanar cututtuka
common_voice_ha_32867220 Mutane nawa ne suka tsira?
common_voice_ha_32867224 Na yi mamakin wai Carl ya koma Germany.
common_voice_ha_32867240 Na sanya wani maganin rage ciwo a gwiwata.
common_voice_ha_32867249 Ba ki faɗawa Musa abinda ki ka rubutawa Lami ba, ko?
common_voice_ha_28311027 Yana iya ganin yanayin daga saman dutsen.
common_voice_ha_28311028 Ba na ma son ku a can.
common_voice_ha_28311029 Mene ne hangen Ishaku?
common_voice_ha_28311030 Bus ɗin ba kowa, amma duk da haka yana zaune kusa da ni.
common_voice_ha_28311887 Farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan.
common_voice_ha_28311888 Motar da Abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi.
common_voice_ha_28311889 yar’uwata nada irin alamomin cutar
common_voice_ha_28311890 Gilashin ya fashe a ƙasa.
common_voice_ha_28311891 ina fama da ciwon kirji wasu lokuta
common_voice_ha_28311969 Galibin masu magana da Jafananci na da ladabi.
common_voice_ha_28311970 Hanyar iska tana kan hanya.
common_voice_ha_28311971 Ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen.
common_voice_ha_28311972 Sauran rigakafi kamar Benzalkonium chloride da Chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba.
common_voice_ha_28311973 Na san Mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba.
common_voice_ha_28312012 Na san Bitrus ya ji daɗi sosai.
common_voice_ha_28312014 Bitrus bai gan zuwan babbar motan ba.
common_voice_ha_28312015 Bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu.
common_voice_ha_28312016 Eh. Wannan zai zama mai girma.
common_voice_ha_32885169 Kana so in tafi tare da kai zuwa Boston?
common_voice_ha_35021517 A Saka ƙuntatawa Akan tafiye-tafiye A Ciki da wajen Hubei.
common_voice_ha_26716486 Mutu, ƙazami!
common_voice_ha_26716487 Ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace.
common_voice_ha_26716488 Habibu, Asabe, Hassan da Aishaam duk suna magana da Faransanci.
common_voice_ha_26716489 Bana jin Jauro zai je bakin ruwa yau.
common_voice_ha_26716490 Oto-lalata jerin makamai.
common_voice_ha_26738232 Ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci?
common_voice_ha_26738233 Ina tsoron kada ku cutar da Aliyu.
common_voice_ha_26738234 Tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari.
common_voice_ha_26738236 Ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi.
common_voice_ha_26738268 Babangida ya isa Landan tare da wasu gungun masana.
common_voice_ha_26738270 Ibrahim ya ce ya yi tsammanin Hauwatu ta yi mamaki.
common_voice_ha_26738271 An ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis.
common_voice_ha_26738302 Ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin.
common_voice_ha_26738303 Abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau.
common_voice_ha_26738304 Na gaji kuma ina jin yinwa, kuma haka kowa yake ji.
common_voice_ha_26738306 Zan komo kansa.
common_voice_ha_26738307 Amurka za ta fice daga Yarjejeniyar Paris.
common_voice_ha_26759978 Gaskiya ne a cikin al'umman Amurka cewa namiji ne shugaban gida.
common_voice_ha_26759980 Mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi.
common_voice_ha_26759983 Ishaku bai damu da Lare ba.
common_voice_ha_26759989 Muna da abin mamaki.
common_voice_ha_26759990 Na so yarda da shi.
common_voice_ha_26759995 Makon jiya, wani ya raba godiyar sa ga aikin mu
common_voice_ha_26703056 Jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki.
common_voice_ha_26703057 Zan buƙaci kuɗi fiye da haka.
common_voice_ha_26703058 Ina aiki cikin abokanai, kuma ina rayuwa cikin littafai.
common_voice_ha_26703059 Muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi.
common_voice_ha_26703060 Ba na tsammanin Jami na da tabbacin abinda Laditu ke son yi.
common_voice_ha_26703091 An haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar.
common_voice_ha_26703093 An fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya.
common_voice_ha_26703095 Na san ban yi zaɓin da ya dace ba.
common_voice_ha_26703097 Wajen ya yi kaca-kaca.
common_voice_ha_26703131 Wannan uzirin bai kai na barin aiki ba.
common_voice_ha_26703132 Sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar Vietnam cikin kwanaki shida kacal.
common_voice_ha_26703134 Kamar bai faru ba.
common_voice_ha_26703135 Mercedes na ya fi naka girma.
common_voice_ha_26703227 Ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne, bayan an yi garkuwa da shi.
common_voice_ha_26703228 Tun lokacin da Asabe ta mutu, mijinta ya shiga cikin zurfin tunani.
common_voice_ha_26703229 Kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila.
common_voice_ha_26703230 Ka kula da wannan labarin.
common_voice_ha_26703231 ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu?
common_voice_ha_26703252 Abin na da ban tsoro.
common_voice_ha_26703253 Sai dai shagon bai da wani girma sosai.
common_voice_ha_26703254 Ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba.
common_voice_ha_26703256 Za mu iya ba tare da taimakon Ibrahims ba.
common_voice_ha_26703282 Aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka.
common_voice_ha_26703283 Idan kin yi sau ɗaya, to kar ki ƙara yi.
common_voice_ha_26703284 Hadizaam bakuwa ce a garin nan, ko ba haka ba?
common_voice_ha_26703285 Jarumin ya mutu akan ki, masoyiyata sarauniya ta.
common_voice_ha_26703287 Na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun.
common_voice_ha_26703327 Nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya.
common_voice_ha_26703328 kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku
common_voice_ha_26703349 Lola ta yi rawa tare da Grace.
common_voice_ha_26703350 Amincewa da yanayi: shi ne sirrin haƙurinta.
common_voice_ha_26703351 Ina tunanin Ishaku da Jummai na zargi.
common_voice_ha_26703352 Bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa, sun yanke hukuncin rabawa.
common_voice_ha_26703353 Kamfaninmu yana tallace-tallace na shekara-shekara na yen dubu miliyan.
common_voice_ha_26720407 eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai
common_voice_ha_26720408 Yanzu dama ce mai kyau ta hukunta Ishaku game da abinda ya aikata.
common_voice_ha_26720409 Ki bari Mustapha ya sai miki wannan.
common_voice_ha_26720412 Bana tsammanin Jauro da Lami na da wahalar sha'ani.
common_voice_ha_26720413 Bayan sati ɗaya, Abdullahi ya gundiri mutane.
common_voice_ha_26720749 Zan tambaye shi gobe.
common_voice_ha_26720750 Da fatan Allah Ta'ala Ya faranta maka rai.
common_voice_ha_26720752 Lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta.
common_voice_ha_26720753 Shin kun ji labarin mu?
common_voice_ha_26720755 Gaskiya bani da wata alama.
common_voice_ha_26720811 Na yi tunani zan same ku a can.
common_voice_ha_26720812 Hayaƙin yana shaƙe ta.
common_voice_ha_26720813 Ka ɗan sha kofi. Ina tunanin, yana da daɗi.
common_voice_ha_26720814 Ina bukatan ku bayyana min wani abu.
common_voice_ha_26720815 Yin haka zai fi dadi ko me kuka gani.
common_voice_ha_26720872 Ni ma na ji.
common_voice_ha_26720873 Aliyu na tsoron yin magana dani, ko ba haka?
common_voice_ha_26720874 Kamar Bitrus ya gaji sosai.
common_voice_ha_26720875 Zan so idan hakan bai faru ba.
common_voice_ha_26720876 Na damu kwarai da wannan zafin kirji
common_voice_ha_26738810 Ina tunanin ya kamata na fadawa Aliko wajen da naje.
common_voice_ha_26738811 Habibu ya iya waƙa.
common_voice_ha_26738812 Na yi dariya sosai har da ciwon ciki.
common_voice_ha_26738813 Na san har yanzu yana can.
common_voice_ha_26738814 yana min zafi a kirji
common_voice_ha_26738815 Babu rigakafi, amma hukumomi dabam-dabam suna kokarin samo rigakafin.
common_voice_ha_26738816 Babangida ya kware a wasan Tennis.
common_voice_ha_26738817 Ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka.
common_voice_ha_26738818 kuma kuna da zazzaɓi yanzu
common_voice_ha_26738819 Ka gaida min da matarka.
common_voice_ha_26738820 Bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa.
common_voice_ha_26738822 Akwai buƙatar ƙara bincike.
common_voice_ha_26738823 Ban san Hassan da Maimuna ba su da lafiya ba.
common_voice_ha_26738824 Za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba.
common_voice_ha_26738829 Na gaji kasuwancin daga mahaifina.
common_voice_ha_26738830 yana zafi a tsakiyar kirji na
common_voice_ha_26738831 Kana son ka zauna?
common_voice_ha_26738832 Ba wanda ya damu da ni.
common_voice_ha_26738833 Google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya.
common_voice_ha_28977119 Ibrahim ya koma Boston.
common_voice_ha_28977120 Kawai na tuna rayuwar mu muna yara a gona.
common_voice_ha_28977122 Itatuwan itacen da yawa suna kama iska da yawa.
common_voice_ha_28977176 Za ki yiwa Musa sandwich?
common_voice_ha_28977181 Aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki.
common_voice_ha_28977196 Mazauna na biya wa kansu bukatunsu ta hanyar ɗaukar biza da motar.
common_voice_ha_28977226 Akwai wani abun sa'a a ciki.
common_voice_ha_28977246 kuna da hawan jini?
common_voice_ha_28977247 Ba zan yi amfani da injin wankin da makunnansa suka lalace ba.
common_voice_ha_28977260 Zulaitu ta ce ba ta tunanin ya kamata Yakubu ya yi haka a waje.
common_voice_ha_28977274 Baki ɗaya farin cikin da take ciki ya koma baƙin ciki.
common_voice_ha_28977299 Fusatattun matasan sun kaiwa ginin hari.
common_voice_ha_28978234 Dole ne ya je wajen.
common_voice_ha_28978236 Malamar cocin ta yi addu'a.
common_voice_ha_28978238 Kamar Ibrahim ne kadai ya san abinda zai yi.
common_voice_ha_28978239 Ina jin Lamitu ce ta kashe kanta.
common_voice_ha_28983561 Ina son chess.
common_voice_ha_28983578 Za mu je ciniki ranar Litinin.
common_voice_ha_28983626 Ana kuma ganin cutar gudawa a wasu marassa lafiyan.
common_voice_ha_28983656 Tsahon shekaru da dama sai ya ci shinkafa sau biyu kullum.
common_voice_ha_28983658 Abin girke-girke na ne na musamman, miyan zomo.
common_voice_ha_28983682 Har yanzu kai likitan hakori ne, ko ba haka ba?
common_voice_ha_28983684 Aliyu ya sanya tsinken gam a bakinsa.
common_voice_ha_28983712 Wasu lokutan ƙaramar nasara kan zamo babba ba tare da ka sani ba.
common_voice_ha_28983720 kuma ina so ka bayana inda ciwon kirjin yake
common_voice_ha_28983757 kuma ko kuna jin wasu alamomin wadanan tare da ciwon kirjin ka
common_voice_ha_28983778 Ya kamata na taimakawa Ibrahim ya fita daga gareji.
common_voice_ha_28983786 Ba za su iya ganina ba.
common_voice_ha_28983789 Gobarar ta fara ne daga ɗan tartsatsin wuta.
common_voice_ha_28983811 Na ji rauni yayin da muke darasin motsa jiki.
common_voice_ha_28983824 Amini na ƙwarai yafi ƴan uwa dubu.
common_voice_ha_28983855 Shi mai son Stephen King ne da gaske.
common_voice_ha_28983872 Wasu lokutan raywa sai a hankali.
common_voice_ha_28983900 Ya sadaukar da kansa kan nazarin adabin Ingilishi.
common_voice_ha_28983970 Basu da furanni.
common_voice_ha_28983974 Tace bai dame ta ba.
common_voice_ha_28983976 Abinda ya faru a sanya jikina ya yi sanyi.
common_voice_ha_28983977 Na girma a New Jersey.
common_voice_ha_28983991 Shine Mr. Brown, shugaban kwamitin.
common_voice_ha_28984015 Tsara tambayoyi masu amfani, gwaji, motsa jiki don kulawa tsarin koyon dalibai.
common_voice_ha_28984038 Zai fi idan har Habibu ya zauna a Boston.
common_voice_ha_28984048 Ban gama gina gidana ba tukuna.
common_voice_ha_28984062 Muna maka barka da ranar Kirsimeti kai da iyalanka.
common_voice_ha_28984072 Ba su ɗauki ko wane bangare na juyin juya halin zamantakewa ba.
common_voice_ha_28984106 Karen ya zauna kusa da mutumin.
common_voice_ha_28554722 Bahon wanka ya cika.
common_voice_ha_28554723 idan ka taba wanke hannuka cikin gaggawa.
common_voice_ha_28554726 Ina son na warware komai. Cherlie ba saurayi na ba ne.
common_voice_ha_28554733 Menene lambar daki na?
common_voice_ha_28554737 Laifinsa ya cancanci hukuncin kisa.
common_voice_ha_28554742 Bitrus bai yi wani abu a wannan ranar ba.
common_voice_ha_28554809 Na gayyace ta cin abincin dare.
common_voice_ha_28554810 Jami na min kirki fiye da Zainab.
common_voice_ha_28554811 Na ɗauka cewa ka ce an sa ka kayi haka.
common_voice_ha_28554813 Abdullahi ya yi zaton kamar Jummai ba za ta zo fatin sa ba.
common_voice_ha_28554827 Bayan da ta cika takardar, sai magatakarda suka fada mata kudin ta daloli takwas.
common_voice_ha_28554939 Ki sanar da ni idan kina son fita da daddare.
common_voice_ha_28554940 Yusuf ya bugu sosai.
common_voice_ha_28554943 Akwai bambance-bambance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu.
common_voice_ha_28554969 Sa'ata da kudin shigata sun dogara kacokan akan iya mu'amalata da mutane.
common_voice_ha_28554971 Jalal ya fada mun yana tunani an raine Jummai.
common_voice_ha_28554988 Habibua ya koma dakinsa ya rufe kofar.
common_voice_ha_28554990 Rubutun labarai ne na aikinsa.
common_voice_ha_28554994 Na faɗi na ji ciwo lokacin da nake share dusar kankara da safiyar nan.
common_voice_ha_28555094 Nasan cewa Yusuf tsohon abokin ka ne sosai.
common_voice_ha_28555096 Kuɗi cikin harkar siyasa ko addini na janyo tsana cikin jama'a.
common_voice_ha_28555098 Georgia ita ce asalinta.
common_voice_ha_28555107 Gaba ɗaya Mustapha da Amsa sun san abinda ya faru.
common_voice_ha_28555109 Wannan akwai babban sakamako.
common_voice_ha_28568500 Na yi tsammani Jalalu ya mutu.
common_voice_ha_28568515 Ba za ka faɗa wa kowa ba game da wannan, haka ne?
common_voice_ha_28568516 Me ka ke tunanin ya faru?
common_voice_ha_28568518 Ishaku bai taɓa tunanin Hadiza za ta so yin haka ba.
common_voice_ha_28568528 Saka abin rufe fuska da bin umarnin hukumomi da likitoci.
common_voice_ha_28575219 Bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara ke da shi ba.
common_voice_ha_28575223 Ba na son yin fare.
common_voice_ha_28575224 Rikitarwan cututuka zai iya haɗawa da ciwon huhu da cutar hanyoyin numfashi mai tsanani.
common_voice_ha_28648694 Ina tunanin ko harajin da ya ke biya dai-dai ne.
common_voice_ha_28648695 Ishaku ya kunna fitilar tebur kuma ya fara aiki.
common_voice_ha_28648701 Aliko ba zai iya yi kan lokaci ba.
common_voice_ha_28648702 Ya kamaya yara su yi biyayyaga iyayensu.
common_voice_ha_28648704 Yi haƙuri na yi muku katsalandan, amma ko za ku buɗe tagar?
common_voice_ha_28648705 Kodayake yana ɗan yaro, yana da ƙarfin zuciya sosai.
common_voice_ha_28648711 Birnin Los Angels shi ne birni na biyu mafi girma a Amurka.
common_voice_ha_28648719 Mustapha yawanci yana gida a ranan ashirin ga watan Oktoba.
common_voice_ha_28648736 Yana da karfin fada a ji.
common_voice_ha_28648737 Farashi ya hau.
common_voice_ha_28648738 Kakata ta ji rauni a ƙafa da ta faɗu.
common_voice_ha_28648747 Yanzu ya na da karancin kudi.
common_voice_ha_28648751 A halin yanzu, za mu gabatar da rahoto mako-mako.
common_voice_ha_28648794 Ba ka san sanin me ke faruwa da Ibrahim?
common_voice_ha_28648801 Idan har kana da sani sosai, to za ka iya zama kowa.
common_voice_ha_28648804 Mene ne banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara?
common_voice_ha_28648811 Ken ya sumbaci budurwar Aliyu.
common_voice_ha_28648814 kuma yaya ne zafin zazzaɓin yake?
common_voice_ha_28648896 Laretu ta karya hannunta ƙarshen makon da ya gabata.
common_voice_ha_28648966 Na san Musa ba dattijo bane a Harvard. Shi ƙarami ne.
common_voice_ha_28648967 Ya mayar da abin dokarsa rubutu cikin diary ɗinsa a kullum.
common_voice_ha_28648969 Shayin da aka zuba sukari da madara mai yawa, ya zama abinci.
common_voice_ha_28648987 Akwai wuya yarda da hakan.
common_voice_ha_28648990 Ina ganin ya kamata ka kai kanka ga hukuma.
common_voice_ha_28649605 Na san ya kamata Yusuf ya yi tun jiya.
common_voice_ha_28649606 Dabarun da ke cikin kula da barkewa sune garkuwa ko hanawa, da ragewa.
common_voice_ha_28649624 Ganin teku daga hanya ya kasance abin kallo ne.
common_voice_ha_28649625 Houston, muna da matsala.
common_voice_ha_28649628 Habibu ya sami ilimi mai tsauri.
common_voice_ha_28649641 Babu wani dalilin da zai hana mu gayyaci Jami.
common_voice_ha_28649642 Fatin zai iya zama mara dadi.
common_voice_ha_28649643 Yana da kyau ka tambaya.
common_voice_ha_28649645 Ya kamata na gayyaci Musa, amma ban yi hakan ba.
common_voice_ha_28649646 Yana son labarin almara.
common_voice_ha_28649651 Ana kiran mahaifin Tijjani Jean.
common_voice_ha_28649701 Ina rera wakokin Gypsy.
common_voice_ha_28649704 Me yasa baza ku ci naman alade ba?
common_voice_ha_28650186 Ina so in so.
common_voice_ha_28650189 Kada ka yi amfani da haƙurin mutum, dole wata rana zai gaji.
common_voice_ha_28650192 Wani abu ne da mahifiyata ta yi.
common_voice_ha_28650193 Bazan iya alkawarin komai ba, amma zan yi iya kokari na.
common_voice_ha_28650505 Babangida ya ce da ni ba zai iya yin hakan da kansa ba.
common_voice_ha_28650541 Bitrus mugu kuma ana kiransa Yusuf mai Adalci.
common_voice_ha_28650585 Na fi tunanin cewa zan iya gane Aliko.
common_voice_ha_28650587 Yar uwata ta maƙale kan smack.
common_voice_ha_28650606 An bullo da matakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar Sin.
common_voice_ha_28650666 Wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta?
common_voice_ha_28650667 Sun samar da kwamfuta ta musamman wadda za a haɗa da kujerarsa ta guragu.
common_voice_ha_28650668 Amma gaskiya nuna kyautar zai iya sanya baƙon da bai bayar ba jin kunya.
common_voice_ha_28650674 Asalin kogin na daga cikin tsaunikan Rockey.
common_voice_ha_28650677 Zai yiwu Ishaku ya firgita.
common_voice_ha_28650721 Jiya Hafsattu ta sanya rigarta da ta fiso.
common_voice_ha_28650725 Zan iya magana da ke kadai?
common_voice_ha_28650726 Yanzu za mu tafi.
common_voice_ha_28650749 Ya kamata Ishaku ya baiwa Aisha kyauta saboda zagayowar ranar haihuwarta.
common_voice_ha_28650755 Ba zato kawai sai ya taka burki.
common_voice_ha_28650760 Wane yaro ne ya taka rawa a wani ɓangare na Abdullahi Pan?
common_voice_ha_28650782 Na ji cewar Jami ya ƙware a yin hakan.
common_voice_ha_28650783 Suka ce sun shiga zumuɗi.
common_voice_ha_28650810 Har yanzu Aliko na son barin gidan iyayensa.
common_voice_ha_28650825 Akan sami canji da yawa a yanayin raywar aure.
common_voice_ha_28650852 Habibu ya ce Lami na da kunya.
common_voice_ha_28650853 Jika hannaye da ruwan ɗumi ko ruwan tsanyi wanda ke gudu.
common_voice_ha_28650870 Ba shakka Musa ya sake gogewa akan yin haka.
common_voice_ha_28650871 yana cikin kirji na
common_voice_ha_28650917 Kana tsammanin Aliyua ya iya faransanci?
common_voice_ha_28651106 Idan kana son kara kira, shikenan.
common_voice_ha_28656766 Ka bar komai a yadda da ka Same shi.
common_voice_ha_28656769 Ku zauna ta la'akari da lambobinku.
common_voice_ha_28656775 Ya zo yana tsalle-tsalle da ihu.
common_voice_ha_28656791 Albarka ta tabbata ga waɗanda suka san talaucinsu na ruhu, dan akwai lahira.
common_voice_ha_28656830 Mun sanya wa karen suna Tim.
common_voice_ha_28656835 Yaushe ka ke tunanin Mustapha zai iso?
common_voice_ha_28656836 Alkalin ya nemi masu yanke hukunci su yanke hukunci.
common_voice_ha_28656843 Ƴansandan sun kasa tantance wanda ya yi laifi cikin tagwayen.
common_voice_ha_28688098 Ibrahim da Ladi ba zasu bar Hassan ya yi hakan ba.
common_voice_ha_28688108 Ina bukatar kifi.
common_voice_ha_28688173 Cafe ɗin na can ƙasa, hawa biyu a ƙasa.
common_voice_ha_28688204 Sabida takaicinmu ƙungiyar mu ta faɗi wasan.
common_voice_ha_28688224 Nayi rawa.
common_voice_ha_28688240 A cikin shassheƙar kuka, yarinyar da ta ɓata ta faɗi sunanta.
common_voice_ha_28688264 Jami na yin dariya.
common_voice_ha_28688267 A wane matsayi Babangida yake?
common_voice_ha_28688269 Hassanu ya nutsu sosai.
common_voice_ha_28688306 Dole ne hankalin Mustapha ya tashi.
common_voice_ha_28688459 Akwai kokwanto da yawa ga yaron.
common_voice_ha_28688481 Mu na buƙatar sabuwar dadduma.
common_voice_ha_28688486 Jalal yace Falmata tana yin haka kawai da safe.
common_voice_ha_28688548 Na tsani yadda Bitrus ke yin haka.
common_voice_ha_28688557 Wancan shine abubuwan da muke so.
common_voice_ha_28688596 Tijjani yace bai so a daame shi.
common_voice_ha_28688622 A hannunna na dama ina riƙe da wata halitta da ta canza gabaɗaya.
common_voice_ha_28688623 Wannan agogon ya buga kwatar awa.
common_voice_ha_28688642 Ba wani killataccen waje ne mai zafi ba, waje ne na ninƙaya.
common_voice_ha_28688643 Har yanzu ban san me Habibu ke son yi ba.
common_voice_ha_28688656 Rashin ladabi shine mafi mahimmancin rabo.
common_voice_ha_28688674 Aliyu ba zai yi magana da kai ba.
common_voice_ha_28688739 Ishaku na son wasan ninkaya shima.
common_voice_ha_28688977 Ko Jami ko Hauwa suna da ayyukan yi da yawa yau.
common_voice_ha_28688986 Sun yi ƙoƙari a banza na bawa shaidar cin hanci.
common_voice_ha_28688992 Na ga hasken wutar daga nesa.
common_voice_ha_28689012 Jalal ya manta wayarsa a gida.
common_voice_ha_28689087 Gaskiya na gaji da shi.
common_voice_ha_28689109 Akwai taswirar idan an nema.
common_voice_ha_28689110 Guda nawa kuka samu?
common_voice_ha_28689126 Ina son mutane su soni.
common_voice_ha_28689128 Na cire takalmana sabida ƙafata ta bushe.
common_voice_ha_28689146 Ina fatan Jauro da Rifkatu za su shirya.
common_voice_ha_28689182 domin suna da tari
common_voice_ha_28689192 Waɗanne irin alamune da aka kasa gano su har yanzu.
common_voice_ha_28689193 Ba za ki gujewa horon ba wannan lokacin.
common_voice_ha_28689194 Ya karya doka.
common_voice_ha_28689229 Babu wani bayani tukuna game da lokacin daukar ciki.
common_voice_ha_28689233 Dakata! Tsaya inda ka ke ko na yi harbi!
common_voice_ha_28689236 Ni da Yusuf mun san juna tun muna yara.
common_voice_ha_28689240 Birin ya ɗauki ayaba da sanda.
common_voice_ha_28689241 Jami ya ce ba ya son yin gaddama.
common_voice_ha_28689245 An anfani dani aci abinci kamar alade.
common_voice_ha_28689288 Ka na fim?
common_voice_ha_28689307 Ina son zama matsafi in na girma.
common_voice_ha_28689372 Musa babban jami'in 'yan sanda ne.
common_voice_ha_28689475 Na ɗauka kina son yin wasan.
common_voice_ha_28689481 Wasu mutane suna zargin ƙaruwar aikata ta'addanci a talabijin.
common_voice_ha_28690921 Ta fi ni kyau sosai.
common_voice_ha_28692022 Ka san wani wanda ke nan yana da wurin yin haya?
common_voice_ha_28692048 Ku karɓi roƙonmu game da irin tashin hankalin da muka sanya ku a ciki.
common_voice_ha_28760109 Na san Jauro mugu ne.
common_voice_ha_28760152 Dole a shirya miyar ta amfani da hanyar kimiyya.
common_voice_ha_28760341 Shin ko Ishaku da Hamsatu sun faɗi lokacin da za su sauka?
common_voice_ha_28760371 Jami ya je sshagon sayar da giya ya sayi kwalbar rum.
common_voice_ha_28760379 Ba ita ce farkon da ta ƙarfafa ni ba.
common_voice_ha_28760390 Kai, me ku ke yiwa dariya?
common_voice_ha_28760484 Yaushe ne ranar haifuwar ka?
common_voice_ha_28760489 Ba na jin za ka yarda da haka.
common_voice_ha_28822143 Bashi da dalilin yin wadannan halayen marasa kyau.
common_voice_ha_28822209 Arziƙin mutumin na da girma, sai dai kuma faɗansa ya yi yawa.
common_voice_ha_28822214 Tijjania da Hamsatu sun ce za su samar mana abinda muke buƙata.
common_voice_ha_28865478 An yiwa littafin nan ciniki mai kyau.
common_voice_ha_28865479 Suna ganin bai kamata su yi haka ba.
common_voice_ha_30330800 Ina so in yi hakan a yau, amma Ishaku ya roƙe ni in ƙi.
common_voice_ha_30330801 Wutar daji na afkuwa ne daga Allah.
common_voice_ha_30330805 Tijjani ya mayar da kirtani zuwa ƙwallo.
common_voice_ha_30330807 Abdullahi na da abubuwa da yawa da zai yi kan aikin nan.
common_voice_ha_30330824 Tsarin sharia a Amurka shine mafi kyau a fadin duniya.
common_voice_ha_30330828 Er? Me ya kawo ni ɗakin nan yi?
common_voice_ha_30330835 Ladi ba ta damu da yin haka ba.
common_voice_ha_30330836 Duniya baki ɗaya da cuta - Bayyanin duniya da yaɗuwar cuta
common_voice_ha_30330859 Bill ya fi wayo fiye da 'yan uwansa biyu.
common_voice_ha_30330860 An dakile zirga-zirgar wasu ta hanyar kulle wurare da dama.
common_voice_ha_30330861 Giwar Afirka na da babban kunne fiye da giwar Asiya.
common_voice_ha_30330899 Me yasa ba ka da wasa ne Abokina? Kamar bansanka ba kuma.
common_voice_ha_30330903 Ina mamaki ko da gaske za mu yi hakan.
common_voice_ha_30330908 Na san hakan ba gaskiya bane.
common_voice_ha_30330909 Rashin motsa jiki na iya cutar da lafiyar ka.
common_voice_ha_30330954 Na sayi kaya da yawa a shagon nan.
common_voice_ha_30331272 Cikakken yaɗuwar ba ta da tabbas, saboda karanci wani sashi na gwaji.
common_voice_ha_30358203 Muna aiki kan batun nan.
common_voice_ha_30358227 Wanda na kaɗawa ƙuri'a aka zaɓa.
common_voice_ha_30358229 Caleb ya gano baki ɗaya.
common_voice_ha_30358240 Aikin kafafen yada labarai shine samarwa mutane labarin gaskiya.
common_voice_ha_30358241 Bana son tsayawa kan layi.
common_voice_ha_30358263 Ina mamakin abin da zai faru idan na matsa wannan alaman maballin.
common_voice_ha_30358277 Sun sanya gasar kan kwalbar whiskey.
common_voice_ha_30358278 Jalal ya ce ya yi zaton akwai bukatar Falmata za ta yi hakan yau.
common_voice_ha_30358279 Jami'oi Da Makarantu a kewaye da Kasar a Rufe.
common_voice_ha_30358311 Amsa na jin tsoron duhu, ko ba haka ba?
common_voice_ha_30358320 Mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida.
common_voice_ha_30358321 Na yi yawo a jirgin da ya doshi Tokyo.
common_voice_ha_30358344 Idan ba ku shuka iri ba, ba za su yi girma ba.
common_voice_ha_30358381 Kina da zare da allura?
common_voice_ha_30358391 Wasu ayyukan suna da muhimmanci.
common_voice_ha_30358394 Fadar na fuskantar wani kyakkyawan kogi.
common_voice_ha_30358421 Ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku.
common_voice_ha_30358424 Shirya lokacin haɗuwar.
common_voice_ha_30358432 Ba ta taɓa shan komai da ɗalibanta ba.
common_voice_ha_30358444 Tokyo zagaye take da biranen alfarma.
common_voice_ha_30358463 Ta zauna kusa da mu.
common_voice_ha_30358466 Gaskiya Ishaku na da ƙwarin gwiwa.
common_voice_ha_30358468 Tuni cikina ya fara kaɗawa.
common_voice_ha_30358471 Tijjani ya gabatar da Linda ga Matt da Rita.
common_voice_ha_30358475 Abun na iya zama na fari da na karshe.
common_voice_ha_30358484 Sannunku, ko nan ne sashin ma'aikata?
common_voice_ha_28477356 Shin sun san wani abu game da juna kuwa?
common_voice_ha_28477357 A bawa Mustapha duk abinda muka samu.
common_voice_ha_28477358 A mafi yawan lokuta, haɗarin mota yana faruwa ne sakamakon rashin bacci.
common_voice_ha_28477360 Menene kake buƙata a waje na?
common_voice_ha_28477367 Sabon abokin cinikinku ya aiko muku da saƙo.
common_voice_ha_28477369 Ina ta jira tun tuni.
common_voice_ha_28477370 Hafsat na jin kamar ta tashi sama.
common_voice_ha_28477388 Yana da muhimmanci na yi hakan.
common_voice_ha_28477391 Shin ka iya magana da harshen Greek? - Tukunna, wannan shine koyo na farko!
common_voice_ha_28477392 Jalal bai da gida.
common_voice_ha_28477394 ina kuke jin ciwo a kirjin
common_voice_ha_28477395 Zan iya amsa wannan tambayar.
common_voice_ha_28477401 A shekarar da ta gabata muka zo Phoenix.
common_voice_ha_28477402 Yawancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin mai ban dariya.
common_voice_ha_28477403 Bana tunanin Tijjani ya san wane irin shiri Amsa ke yi.
common_voice_ha_28477404 Nora ta kalli babarta.
common_voice_ha_28477405 Ka yi wasa.
common_voice_ha_28477409 Ma'aikacin ya ce na jira na ɗan lokaci.
common_voice_ha_28477411 Kamar ko wane lokaci ƙungiyar kwallon ƙafa ta Spain ta nuna ƙwarewa a wasan.
common_voice_ha_28477511 Haduwa ta jiki kai tsaye tare da mai yiwuwa ko tabbataccen cutar;
common_voice_ha_28477512 Hassan ya ce ba wani abu da yake ɓoyewa.
common_voice_ha_28477513 Yusuf na da saurin kuka.
common_voice_ha_28486307 Na baki zuciyata don ki so ta, ba don kiyi amfani da ita ba.
common_voice_ha_28486352 Mun ga Mac ya yi wani kyakkyawan hoto.
common_voice_ha_28486353 A ƙasan garun muka san adon duwatsu.
common_voice_ha_28486355 An ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman.
common_voice_ha_28486376 Kuma gasu nan.
common_voice_ha_28486378 Kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa
common_voice_ha_28486379 Mikiya ita ce sarkin sararin samaniya.
common_voice_ha_28486380 Abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su.
common_voice_ha_28486394 Ina da zazzaɓi mai zafi ma
common_voice_ha_28486396 Sun yarda da cewar kasar su na da kariya daga makiyansu na kasashe.
common_voice_ha_28486397 Ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa Litinin.
common_voice_ha_28486398 Kina da kyau sosai.
common_voice_ha_28486413 Ina jin cewa Jami ba za ta bukaci yin hakan ba.
common_voice_ha_28486414 Jami na tuƙa wata yaluwar mota.
common_voice_ha_28486415 Ba wanda zai iya kamar yadda Hassan zai yi.
common_voice_ha_28486416 Na yi tsammanin kaina zai tarwatse.
common_voice_ha_28486417 Mutanen da ke wasan taɓo hannuwansu za su yi dauɗa.
common_voice_ha_28486445 Kafa Faɗaɗa Tsarin samfurin barologi
common_voice_ha_28496977 Muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an buƙata.
common_voice_ha_28496980 Wai ma waye Aliyu?
common_voice_ha_28496981 Shin akwai wani banbanci?
common_voice_ha_28496982 Wasu Kashashen a Africa sun Ga Karin Kabilanci akan yan China.
common_voice_ha_28496983 Aliko ya faɗi a ƙanƙara lokacin hunturun da ya wuce har ya karya kwankwaso.
common_voice_ha_28496987 Elaine na asibiti.
common_voice_ha_28496988 Aliko baya yawan magana.
common_voice_ha_28496991 Jauro ya nuna min yadda zan yi.
common_voice_ha_28496995 Ƙoƙarin kambama ciwon, sai ta gano tana da juna biyu.
common_voice_ha_28496996 Me zai hana mu ga ko Hassan yana so ya tafi tare da mu?
common_voice_ha_28496998 amman na san mutane da yawa wanda suke min tari
common_voice_ha_28497000 Ka saba da komai da komai.
common_voice_ha_28497003 Karkanda ya yi bacci kan ganyaye.
common_voice_ha_28497015 Ka da ku yi wannan maganar a gabansa.
common_voice_ha_28497017 Na san cewa Hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba.
common_voice_ha_28497020 Dole ta sa na kashe dokina don yana cikin tsananin ciwo.
common_voice_ha_28497021 Zai fi idan ya zo gobe.
common_voice_ha_28497023 Asibiti shine wurin da ake karɓan magani idan mutum bashi da lafiya.
common_voice_ha_28497024 Jalal ya sayo Jaket din fata.
common_voice_ha_28497025 kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau
common_voice_ha_28497032 Gaskiya baka da lokaci.
common_voice_ha_28497033 Yusufa yana turawa Jummai alamu masu bambanci.
common_voice_ha_28497037 Sun shiga tashin hankali.
common_voice_ha_28497042 Yaushe ne za ka koma Austaraliya?
common_voice_ha_28497044 Ko muna da sauran giya?
common_voice_ha_28497045 Rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci.
common_voice_ha_28497050 Zan sa su farka.
common_voice_ha_28497051 Me ya sa ba za ki raba alawarku da Bitrus ba?
common_voice_ha_28497052 Sun shiga nesa cikin yankin maƙiya.
common_voice_ha_28497053 Hakanan an sami nasarar aiwatar da shi a Indonesia.
common_voice_ha_28497057 Na ji daɗin yadda faston ya yi.
common_voice_ha_28497060 A kwanakin nan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu.
common_voice_ha_28497063 Ban jin zan so.
common_voice_ha_28497065 Na san Abdullahi mutum ne wandaa yake da muhimmanci a ƙungiyarmu.
common_voice_ha_28497066 Jarida, talabijin, da radiyo ana kiransu kafar sadarwa.
common_voice_ha_28497067 Bana tunanin akwai wani ƙarin bayani game da abinda ya faru.
common_voice_ha_28497069 Wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke.
common_voice_ha_28497070 Habibu ya ce ba a shirye yake ya koma gida ba tukuna.
common_voice_ha_28497072 Duk suka juyo suka kalle su.
common_voice_ha_28497075 Ha ha ha, abin dariya.
common_voice_ha_28497079 Da sunans Agnes.
common_voice_ha_28497082 Ina za ku je wannan karshen mako?
common_voice_ha_28497083 Har yanzu kana buga wasan tennis?
common_voice_ha_28497084 Bitrus ya ce yana son ziyartar Santa Claus dake Arewacin Pole.
common_voice_ha_28498909 Ka yi nazarin Faransanci sosai.
common_voice_ha_28498911 Za ku rasa jirgin kasan idan ba ku yi sauri ba.
common_voice_ha_28498933 Manyan jami’ai ne kawai suka samu damar shiga wurin Shugaban kasar.
common_voice_ha_28498934 Kungiyar mu su ma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako.
common_voice_ha_28498946 Yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin Linda.
common_voice_ha_28498948 Na san Musa zai iya gano mafitar da yadda za'a yi haka.
common_voice_ha_28498964 tunda kana da zazzabi
common_voice_ha_28498965 Don haka, p shi ne matsalar, idan kuma q ne matsalar.
common_voice_ha_28498978 Zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki.
common_voice_ha_28498986 Har yanzu ban saba da aikin ba.
common_voice_ha_28498989 Babangida ya na matuƙar kama da mahaifinsa.
common_voice_ha_28498992 Ba na tunanin cewa Habibu mai arziki ne.
common_voice_ha_28498993 Babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci.
common_voice_ha_28499217 Menene ma'anar hakan a harshen larabci?
common_voice_ha_28499230 Akwai wasu madannai uku a kasan bayan robot din.
common_voice_ha_28499232 Yanzu zai gaji.
common_voice_ha_28499233 Na san abin da kuke so ke nan.
common_voice_ha_28499253 Ya, mutumi na!
common_voice_ha_28499257 Makashin na amfani da muradinsa.
common_voice_ha_28499275 Ɗabi'a ta ce karanta litattafai.
common_voice_ha_28499276 Mun yi matukar mamakin da aka nada Mr. Brown a matsayin darakta.
common_voice_ha_28499298 Zai iya dai daita ƙwallon a fuskarsa.
common_voice_ha_28499299 Kun taɓa zuwa hasumiyar Tokyo?
common_voice_ha_28499301 Dong ɗan kasar Koriya ne.
common_voice_ha_28499311 Ko zan iya fara canka.
common_voice_ha_28499356 Mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa.
common_voice_ha_28507258 Ina da buƙatar allura kafin na fara ɗinkin?
common_voice_ha_28526855 Ya zo da misalin ƙarfe huɗu.
common_voice_ha_28526857 Ta ƙagu ta ciyar da tsuntsayen.
common_voice_ha_28526859 Baba na yawan karanta labaran bincike a lokutan hutunsa.
common_voice_ha_28526861 A'a, A gaskiya bana son hakan sosai.
common_voice_ha_28526868 Bitrus zai iya komai domin janyo hankalin Hauwa.
common_voice_ha_28526870 Aliko da Rifkatu basu fadawa Habibu abun da suke buƙatar siya ba.
common_voice_ha_28526871 Rifkatu bata da tabbacin abinda za ta yi.
common_voice_ha_28526873 Ibrahim ya yarda.
common_voice_ha_28526878 Ya zo nan wancan lokacin?
common_voice_ha_28526880 Ba shi da tabbacin yana bukatar yin haka.
common_voice_ha_28526881 Zan aureta ta ko wacce hanya.
common_voice_ha_28526884 Dole akwai wata alaka tsakanin kasan nan biyu.
common_voice_ha_28526895 Shin ku biyu kuna gardama akai?
common_voice_ha_28526897 Shugaban ƙasa Lincoln ne ya rubuta dukkan waɗannan kundin guda biyar.
common_voice_ha_28526902 Zan iya ɗaukar yanayin girmanku, madam?
common_voice_ha_28526903 Wannan abin kunya ne.
common_voice_ha_28526904 Ina son riga mai kwala me kyau.
common_voice_ha_28526905 Ya cancanci hakan?
common_voice_ha_28526907 Waɗanne yankunan da abin ya shafa?
common_voice_ha_28526908 Bitrus ya ce ya koyi darussa da dama a shekaru uku da suka gabata.
common_voice_ha_28526910 Yi sauri, kuma zaka iya isowa makaranta da wuri.
common_voice_ha_28526911 Kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare.
common_voice_ha_28526913 Musa ba zai iya haka shi kadai ba. Ina fatan Lare ta taimaka masa.
common_voice_ha_28526916 ko idan kuna da hawan jini
common_voice_ha_28526917 Zuma ba ta lalacewa.
common_voice_ha_28526919 Ya rubuta wa matarsa cek ɗin kuɗi yen dubu ashirin.
common_voice_ha_28526920 Ina son yadda kuke magana.
common_voice_ha_28526925 Na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwaje-gwaje.
common_voice_ha_28526927 Malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci.
common_voice_ha_28526930 Na yi fatan yin hakan.
common_voice_ha_28526933 Idan muna tafiya ya kamata mu rika kallon hagu da dama.
common_voice_ha_28526935 Ka yi ƙoƙari Yusuf!
common_voice_ha_28526936 Na amshi wata wuƙa mai amfani da lantarki a matsayin kyauta.
common_voice_ha_28526938 Menene ka ke yi a can?
common_voice_ha_28526939 Ina so in nemi afuwa akan abin da nayi.
common_voice_ha_28526940 Ka samo amsar wannan tambayar?
common_voice_ha_28526941 Wanene ya kula da yaron nan har ya girma, Mattew, kai, ko ni?
common_voice_ha_28526942 Duniya ta yi rashin ɗaya daga cikin masu ban dariya da rasuwar Joan Rivers.
common_voice_ha_28526944 Hukumomin lafiya na Koriya da China sun ba da shawarar yin amfani da chloroquine.
common_voice_ha_28526945 Ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu.
common_voice_ha_28526947 Ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba.
common_voice_ha_28526948 Na haɗu da mazaje mara kyau da yawa.
common_voice_ha_28526951 Mun zauna kan benci a wajen hutawa.
common_voice_ha_28526952 A ina ta buge ki?
common_voice_ha_28526953 Akwai haɗarin durƙusarwa.
common_voice_ha_28526957 Wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu.
common_voice_ha_28526960 Ina jin tsoron kayan za su ƙare.
common_voice_ha_28526961 Iyayensa na zama ne a babban birnin garin.
common_voice_ha_28526962 Laifi ne kona tutar Amurka a cikin Amurka?
common_voice_ha_28526965 Bayin sun sami ƙarfin addini.
common_voice_ha_28526968 Sun shirya tafiya da kansu.
common_voice_ha_28526972 Bayan hura hanci, tari ko atishawa.
common_voice_ha_28526973 Abdullahi da Amsa sun ce laifinsu ne.
common_voice_ha_28526983 Samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau.
common_voice_ha_28526984 Ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken.
common_voice_ha_28526985 Daidai ne, kowa da kowa, kada mu tsaya kan bikin daren yau. Gaisuwa!
common_voice_ha_28526989 Sheɗani ke yin ayyuka irin na shaiɗanu.
common_voice_ha_28526991 Yana jan ƙafarsa.
common_voice_ha_28526992 Gaskiya akwai abin da ke damun Musa.
common_voice_ha_28534331 Yana da haɗari ka gaya wa Chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa.
common_voice_ha_28534332 Tijjani shahararren shugaba ne.
common_voice_ha_28534333 Na riga na yi.
common_voice_ha_28534347 Kamar Yusuf da alama shi ya aikata laifin.
common_voice_ha_28534349 Gaskiya ba sa son sharuɗan.
common_voice_ha_28534373 Za su taimaka muku ku ji dimi.
common_voice_ha_28534374 Jiya na ziyarci abokaina Jalal da Aishatu.
common_voice_ha_28534393 Yana shirya gayyatar baƙi masu yawa zuwa wajen bikin kammalawa.
common_voice_ha_28534410 Tauraro na uku na wani sarki ne.
common_voice_ha_28534413 Aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu.
common_voice_ha_28534444 Gara kada na yi waka da daddare.
common_voice_ha_28534469 Shark suna cin kifi.
common_voice_ha_28534484 Yau muna nan.
common_voice_ha_28534508 Shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin.
common_voice_ha_28534509 Mene ne banbancin samurai da ninja?
common_voice_ha_28534510 Marie ce ƙaɗai yarinyar da na san tana sanya siket.
common_voice_ha_28534511 United Stated ta shiga yanayi.
common_voice_ha_28534532 Jauro ya fahimci cewa Hamsatu bata so yin haka ba.
common_voice_ha_28534533 idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi
common_voice_ha_28534551 A wani rana ne baka zuwa aiki, yawanci?
common_voice_ha_28534552 Ina tsammanin na gano.
common_voice_ha_28534553 Aliko bai gane waye wannan ba.
common_voice_ha_28534569 Tabbas har yanzu Abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau.
common_voice_ha_28534570 Mun yi nasara a wasan.
common_voice_ha_28534571 Na hadu da Naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira.
common_voice_ha_28534585 Tsahona ya kai ƙafa shida, da inci biyu.
common_voice_ha_28534586 Trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin.
common_voice_ha_28534587 Marc na ɗakin bacci.
common_voice_ha_28534597 Bani da shirin kai ziyara Boston.
common_voice_ha_28534618 Kina tunanin kina da ƙarfi?
common_voice_ha_28534622 Habibu da karensa na jira a waje.
common_voice_ha_28534626 Ta kasance cikin tausayi.
common_voice_ha_28534641 Tsarinsa daban yake kuma abin sha'awa.
common_voice_ha_28534654 Shin Babangida ya fadi dalilin shi na zuwa Australia?
common_voice_ha_28570362 Mun kama har na tsawon wata akan Broadway.
common_voice_ha_28570392 Mugun mutumin nan ya daki ya daki karen da bulala.
common_voice_ha_28570393 Dokoki da ƙa'idojin za su iya sauyawa ko wane lokaci.
common_voice_ha_28570462 Aikin falsafa shine gano bayan gida kafin a buƙaci shi.
common_voice_ha_28570692 Tijjani ya ce Hafsat ta san watakila sai dai ta yi hakan da kanta.
common_voice_ha_28570717 Ba na tsammanin Bitrus ya taɓa yin wannan.
common_voice_ha_29695615 Ibrahim ya ce ya ga Hafsat da safiyar nan.
common_voice_ha_29695643 Jalal da Jummai sun ce sun san ba mamaki su bukaci yin hakan.
common_voice_ha_29695646 Ban san cikakken abinda ya faru ba.
common_voice_ha_29695655 Jalal ya kusa shekaru talatin, ko ba haka ba?
common_voice_ha_29695674 Hassan ba ya son tsayawa cikin layi.
common_voice_ha_29695690 Wasu mazan ba sa iya sarrafa matan da suke da matsayi.
common_voice_ha_29695705 Ibrahim da Amsa sun ce sun zaci Hassan ya samu matsala wajen yin haka.
common_voice_ha_29695740 Ishaku ya kawo salad.