File size: 44,884 Bytes
7f9d4dc |
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217 218 219 220 221 222 223 224 225 226 227 228 229 230 231 232 233 234 235 236 237 238 239 240 241 242 243 244 245 246 247 248 249 250 251 252 253 254 255 256 257 258 259 260 261 262 263 264 265 266 267 268 269 270 271 272 273 274 275 276 277 278 279 280 281 282 283 284 285 286 287 288 289 290 291 292 293 294 295 296 297 298 299 300 301 302 303 304 305 306 307 308 309 310 311 312 313 314 315 316 317 318 319 320 321 322 323 324 325 326 327 328 329 330 331 332 333 334 335 336 337 338 339 340 341 342 343 344 345 346 347 348 349 350 351 352 353 354 355 356 357 358 359 360 361 362 363 364 365 366 367 368 369 370 371 372 373 374 375 376 377 378 379 380 381 382 383 384 385 386 387 388 389 390 391 392 393 394 395 396 397 398 399 400 401 402 403 404 405 406 407 408 409 410 411 412 413 414 415 416 417 418 419 420 421 422 423 424 425 426 427 428 429 430 431 432 433 434 435 436 437 438 439 440 441 442 443 444 445 446 447 448 449 450 451 452 453 454 455 456 457 458 459 460 461 462 463 464 465 466 467 468 469 470 471 472 473 474 475 476 477 478 479 480 481 482 483 484 485 486 487 488 489 490 491 492 493 494 495 496 497 498 499 500 501 502 503 504 505 506 507 508 509 510 511 512 513 514 515 516 517 518 519 520 521 522 523 524 525 526 527 528 529 530 531 532 533 534 535 536 537 538 539 540 541 542 543 544 545 546 547 548 549 550 551 552 553 554 555 556 557 558 559 560 561 562 563 564 565 566 567 568 569 570 571 572 573 574 575 576 577 578 579 580 581 582 583 584 585 586 587 588 589 590 591 592 593 594 595 596 597 598 599 600 601 602 603 604 605 606 607 608 609 610 611 612 613 614 615 616 617 618 619 620 621 622 623 624 625 626 627 628 629 630 631 632 633 634 635 636 637 638 639 640 641 642 643 644 645 646 647 648 649 650 651 652 653 654 655 656 657 658 659 660 661 |
common_voice_ha_29417456 Habibu da Hamsatu ba su kyauta min ba. common_voice_ha_26965630 Ina mamakin idan an kama Ishaku. common_voice_ha_26736167 Kina sanye da kaya? common_voice_ha_26736170 An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Jones. common_voice_ha_26701868 Ban taba kiran shi da wawa ba. common_voice_ha_26701869 Ban san yadda ake kamun kifi ba. common_voice_ha_26701870 An kama matashin ne da hannu cikin wani rikici. common_voice_ha_26701872 Ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni. common_voice_ha_26718709 Ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi. common_voice_ha_26718710 Abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin. common_voice_ha_26718712 Haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido. common_voice_ha_26718713 Karen, da yaga ba zai iya iso wajena ba, ya fara haushi. common_voice_ha_26699728 Katin haɗe yake da kyautar. common_voice_ha_26699730 Ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta. common_voice_ha_26699731 Za ta iya jin ciwo idan ta yi haka. common_voice_ha_26699733 Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a? common_voice_ha_26699734 Ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa. common_voice_ha_26842933 Kira ni bayan kun yi magana da su. common_voice_ha_26842936 Tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta. common_voice_ha_26842938 Kamar Jauro na jin tsoron wani abu. common_voice_ha_26842939 Ina bukatar wanda zan yi magana da shi. common_voice_ha_26842940 Ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba. common_voice_ha_26701132 Ba wanda ya san Yusuf tsohon maƙaryaci ne. common_voice_ha_26701133 Na ji daɗin haɗuwa da kai, Mustapha. common_voice_ha_26701135 Ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon. common_voice_ha_26701136 Menene sunanka? common_voice_ha_26701138 Da yau zan kira ta. common_voice_ha_26701178 Zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala. common_voice_ha_26701181 Ina ma ban aure shi ba. common_voice_ha_26701182 Habibu ya nuna bai son kasancewa anan. common_voice_ha_26701184 Abin farin, akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi. common_voice_ha_26847052 Muna da gig gobe da daddare a gidan rawa. common_voice_ha_26847053 Suna da kiranta da Lena. common_voice_ha_26847055 Cigaban rayuwa shi ne samun buɗi. common_voice_ha_26847057 Jauro ya ce yana son wancan, don haka na bashi. common_voice_ha_26847244 Katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya. common_voice_ha_26847250 Ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba. common_voice_ha_26847251 Mun gwada hakan jiya. common_voice_ha_26847252 Ban san Yusuf yana bacci ba. common_voice_ha_26847253 Ya fi dai da suka rufe bakunan su. common_voice_ha_27001995 Na gaji sosai da tuki. Za ka tuka? common_voice_ha_27001996 Dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci. common_voice_ha_27001997 Yaushe ka sayawa kanka babur? common_voice_ha_27001998 Abdullahi na tare da hoton Zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci. common_voice_ha_27001999 Na yi shirin zama muddin ka zauna. common_voice_ha_27002070 Ka san ya aka yi hakan ta faru? common_voice_ha_27002071 Bitrusa yana yawan tafiya. common_voice_ha_27002072 Abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba. common_voice_ha_27002073 Ni wayyaye ne. common_voice_ha_27002074 yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara? common_voice_ha_32855110 Sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu. common_voice_ha_32855111 Yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya. common_voice_ha_32855112 Ina son wannan aikin. common_voice_ha_32855113 Bana tsammanin akwai wanda zai zargin kai ba Musa bane. common_voice_ha_32855259 Sarauniyar Ingila na da dangantaka da sarkin Sweden. common_voice_ha_32855260 Gara ma ka guji tattauna batun addini ko siyasa. common_voice_ha_32855262 Kuɗin jakar nan ya kai quid shida. common_voice_ha_32867012 Na tambaye su abu ɗaya. common_voice_ha_32867027 Suna tuhumarsa da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kitsa. common_voice_ha_32867060 Jauroa na da wata ƴar sa doguwa kyakkyawa. common_voice_ha_32867213 A zahiri Abdullahi na da matsala akan yanayi. common_voice_ha_32867215 Ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba. common_voice_ha_32867219 Ranar fara bayyanar cututtuka common_voice_ha_32867220 Mutane nawa ne suka tsira? common_voice_ha_32867224 Na yi mamakin wai Carl ya koma Germany. common_voice_ha_32867240 Na sanya wani maganin rage ciwo a gwiwata. common_voice_ha_32867249 Ba ki faɗawa Musa abinda ki ka rubutawa Lami ba, ko? common_voice_ha_28311027 Yana iya ganin yanayin daga saman dutsen. common_voice_ha_28311028 Ba na ma son ku a can. common_voice_ha_28311029 Mene ne hangen Ishaku? common_voice_ha_28311030 Bus ɗin ba kowa, amma duk da haka yana zaune kusa da ni. common_voice_ha_28311887 Farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan. common_voice_ha_28311888 Motar da Abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi. common_voice_ha_28311889 yar’uwata nada irin alamomin cutar common_voice_ha_28311890 Gilashin ya fashe a ƙasa. common_voice_ha_28311891 ina fama da ciwon kirji wasu lokuta common_voice_ha_28311969 Galibin masu magana da Jafananci na da ladabi. common_voice_ha_28311970 Hanyar iska tana kan hanya. common_voice_ha_28311971 Ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen. common_voice_ha_28311972 Sauran rigakafi kamar Benzalkonium chloride da Chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba. common_voice_ha_28311973 Na san Mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba. common_voice_ha_28312012 Na san Bitrus ya ji daɗi sosai. common_voice_ha_28312014 Bitrus bai gan zuwan babbar motan ba. common_voice_ha_28312015 Bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu. common_voice_ha_28312016 Eh. Wannan zai zama mai girma. common_voice_ha_32885169 Kana so in tafi tare da kai zuwa Boston? common_voice_ha_35021517 A Saka ƙuntatawa Akan tafiye-tafiye A Ciki da wajen Hubei. common_voice_ha_26716486 Mutu, ƙazami! common_voice_ha_26716487 Ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace. common_voice_ha_26716488 Habibu, Asabe, Hassan da Aishaam duk suna magana da Faransanci. common_voice_ha_26716489 Bana jin Jauro zai je bakin ruwa yau. common_voice_ha_26716490 Oto-lalata jerin makamai. common_voice_ha_26738232 Ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci? common_voice_ha_26738233 Ina tsoron kada ku cutar da Aliyu. common_voice_ha_26738234 Tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari. common_voice_ha_26738236 Ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi. common_voice_ha_26738268 Babangida ya isa Landan tare da wasu gungun masana. common_voice_ha_26738270 Ibrahim ya ce ya yi tsammanin Hauwatu ta yi mamaki. common_voice_ha_26738271 An ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis. common_voice_ha_26738302 Ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin. common_voice_ha_26738303 Abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau. common_voice_ha_26738304 Na gaji kuma ina jin yinwa, kuma haka kowa yake ji. common_voice_ha_26738306 Zan komo kansa. common_voice_ha_26738307 Amurka za ta fice daga Yarjejeniyar Paris. common_voice_ha_26759978 Gaskiya ne a cikin al'umman Amurka cewa namiji ne shugaban gida. common_voice_ha_26759980 Mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi. common_voice_ha_26759983 Ishaku bai damu da Lare ba. common_voice_ha_26759989 Muna da abin mamaki. common_voice_ha_26759990 Na so yarda da shi. common_voice_ha_26759995 Makon jiya, wani ya raba godiyar sa ga aikin mu common_voice_ha_26703056 Jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki. common_voice_ha_26703057 Zan buƙaci kuɗi fiye da haka. common_voice_ha_26703058 Ina aiki cikin abokanai, kuma ina rayuwa cikin littafai. common_voice_ha_26703059 Muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi. common_voice_ha_26703060 Ba na tsammanin Jami na da tabbacin abinda Laditu ke son yi. common_voice_ha_26703091 An haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar. common_voice_ha_26703093 An fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya. common_voice_ha_26703095 Na san ban yi zaɓin da ya dace ba. common_voice_ha_26703097 Wajen ya yi kaca-kaca. common_voice_ha_26703131 Wannan uzirin bai kai na barin aiki ba. common_voice_ha_26703132 Sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar Vietnam cikin kwanaki shida kacal. common_voice_ha_26703134 Kamar bai faru ba. common_voice_ha_26703135 Mercedes na ya fi naka girma. common_voice_ha_26703227 Ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne, bayan an yi garkuwa da shi. common_voice_ha_26703228 Tun lokacin da Asabe ta mutu, mijinta ya shiga cikin zurfin tunani. common_voice_ha_26703229 Kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila. common_voice_ha_26703230 Ka kula da wannan labarin. common_voice_ha_26703231 ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu? common_voice_ha_26703252 Abin na da ban tsoro. common_voice_ha_26703253 Sai dai shagon bai da wani girma sosai. common_voice_ha_26703254 Ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba. common_voice_ha_26703256 Za mu iya ba tare da taimakon Ibrahims ba. common_voice_ha_26703282 Aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka. common_voice_ha_26703283 Idan kin yi sau ɗaya, to kar ki ƙara yi. common_voice_ha_26703284 Hadizaam bakuwa ce a garin nan, ko ba haka ba? common_voice_ha_26703285 Jarumin ya mutu akan ki, masoyiyata sarauniya ta. common_voice_ha_26703287 Na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun. common_voice_ha_26703327 Nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya. common_voice_ha_26703328 kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku common_voice_ha_26703349 Lola ta yi rawa tare da Grace. common_voice_ha_26703350 Amincewa da yanayi: shi ne sirrin haƙurinta. common_voice_ha_26703351 Ina tunanin Ishaku da Jummai na zargi. common_voice_ha_26703352 Bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa, sun yanke hukuncin rabawa. common_voice_ha_26703353 Kamfaninmu yana tallace-tallace na shekara-shekara na yen dubu miliyan. common_voice_ha_26720407 eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai common_voice_ha_26720408 Yanzu dama ce mai kyau ta hukunta Ishaku game da abinda ya aikata. common_voice_ha_26720409 Ki bari Mustapha ya sai miki wannan. common_voice_ha_26720412 Bana tsammanin Jauro da Lami na da wahalar sha'ani. common_voice_ha_26720413 Bayan sati ɗaya, Abdullahi ya gundiri mutane. common_voice_ha_26720749 Zan tambaye shi gobe. common_voice_ha_26720750 Da fatan Allah Ta'ala Ya faranta maka rai. common_voice_ha_26720752 Lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta. common_voice_ha_26720753 Shin kun ji labarin mu? common_voice_ha_26720755 Gaskiya bani da wata alama. common_voice_ha_26720811 Na yi tunani zan same ku a can. common_voice_ha_26720812 Hayaƙin yana shaƙe ta. common_voice_ha_26720813 Ka ɗan sha kofi. Ina tunanin, yana da daɗi. common_voice_ha_26720814 Ina bukatan ku bayyana min wani abu. common_voice_ha_26720815 Yin haka zai fi dadi ko me kuka gani. common_voice_ha_26720872 Ni ma na ji. common_voice_ha_26720873 Aliyu na tsoron yin magana dani, ko ba haka? common_voice_ha_26720874 Kamar Bitrus ya gaji sosai. common_voice_ha_26720875 Zan so idan hakan bai faru ba. common_voice_ha_26720876 Na damu kwarai da wannan zafin kirji common_voice_ha_26738810 Ina tunanin ya kamata na fadawa Aliko wajen da naje. common_voice_ha_26738811 Habibu ya iya waƙa. common_voice_ha_26738812 Na yi dariya sosai har da ciwon ciki. common_voice_ha_26738813 Na san har yanzu yana can. common_voice_ha_26738814 yana min zafi a kirji common_voice_ha_26738815 Babu rigakafi, amma hukumomi dabam-dabam suna kokarin samo rigakafin. common_voice_ha_26738816 Babangida ya kware a wasan Tennis. common_voice_ha_26738817 Ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka. common_voice_ha_26738818 kuma kuna da zazzaɓi yanzu common_voice_ha_26738819 Ka gaida min da matarka. common_voice_ha_26738820 Bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa. common_voice_ha_26738822 Akwai buƙatar ƙara bincike. common_voice_ha_26738823 Ban san Hassan da Maimuna ba su da lafiya ba. common_voice_ha_26738824 Za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba. common_voice_ha_26738829 Na gaji kasuwancin daga mahaifina. common_voice_ha_26738830 yana zafi a tsakiyar kirji na common_voice_ha_26738831 Kana son ka zauna? common_voice_ha_26738832 Ba wanda ya damu da ni. common_voice_ha_26738833 Google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya. common_voice_ha_28977119 Ibrahim ya koma Boston. common_voice_ha_28977120 Kawai na tuna rayuwar mu muna yara a gona. common_voice_ha_28977122 Itatuwan itacen da yawa suna kama iska da yawa. common_voice_ha_28977176 Za ki yiwa Musa sandwich? common_voice_ha_28977181 Aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki. common_voice_ha_28977196 Mazauna na biya wa kansu bukatunsu ta hanyar ɗaukar biza da motar. common_voice_ha_28977226 Akwai wani abun sa'a a ciki. common_voice_ha_28977246 kuna da hawan jini? common_voice_ha_28977247 Ba zan yi amfani da injin wankin da makunnansa suka lalace ba. common_voice_ha_28977260 Zulaitu ta ce ba ta tunanin ya kamata Yakubu ya yi haka a waje. common_voice_ha_28977274 Baki ɗaya farin cikin da take ciki ya koma baƙin ciki. common_voice_ha_28977299 Fusatattun matasan sun kaiwa ginin hari. common_voice_ha_28978234 Dole ne ya je wajen. common_voice_ha_28978236 Malamar cocin ta yi addu'a. common_voice_ha_28978238 Kamar Ibrahim ne kadai ya san abinda zai yi. common_voice_ha_28978239 Ina jin Lamitu ce ta kashe kanta. common_voice_ha_28983561 Ina son chess. common_voice_ha_28983578 Za mu je ciniki ranar Litinin. common_voice_ha_28983626 Ana kuma ganin cutar gudawa a wasu marassa lafiyan. common_voice_ha_28983656 Tsahon shekaru da dama sai ya ci shinkafa sau biyu kullum. common_voice_ha_28983658 Abin girke-girke na ne na musamman, miyan zomo. common_voice_ha_28983682 Har yanzu kai likitan hakori ne, ko ba haka ba? common_voice_ha_28983684 Aliyu ya sanya tsinken gam a bakinsa. common_voice_ha_28983712 Wasu lokutan ƙaramar nasara kan zamo babba ba tare da ka sani ba. common_voice_ha_28983720 kuma ina so ka bayana inda ciwon kirjin yake common_voice_ha_28983757 kuma ko kuna jin wasu alamomin wadanan tare da ciwon kirjin ka common_voice_ha_28983778 Ya kamata na taimakawa Ibrahim ya fita daga gareji. common_voice_ha_28983786 Ba za su iya ganina ba. common_voice_ha_28983789 Gobarar ta fara ne daga ɗan tartsatsin wuta. common_voice_ha_28983811 Na ji rauni yayin da muke darasin motsa jiki. common_voice_ha_28983824 Amini na ƙwarai yafi ƴan uwa dubu. common_voice_ha_28983855 Shi mai son Stephen King ne da gaske. common_voice_ha_28983872 Wasu lokutan raywa sai a hankali. common_voice_ha_28983900 Ya sadaukar da kansa kan nazarin adabin Ingilishi. common_voice_ha_28983970 Basu da furanni. common_voice_ha_28983974 Tace bai dame ta ba. common_voice_ha_28983976 Abinda ya faru a sanya jikina ya yi sanyi. common_voice_ha_28983977 Na girma a New Jersey. common_voice_ha_28983991 Shine Mr. Brown, shugaban kwamitin. common_voice_ha_28984015 Tsara tambayoyi masu amfani, gwaji, motsa jiki don kulawa tsarin koyon dalibai. common_voice_ha_28984038 Zai fi idan har Habibu ya zauna a Boston. common_voice_ha_28984048 Ban gama gina gidana ba tukuna. common_voice_ha_28984062 Muna maka barka da ranar Kirsimeti kai da iyalanka. common_voice_ha_28984072 Ba su ɗauki ko wane bangare na juyin juya halin zamantakewa ba. common_voice_ha_28984106 Karen ya zauna kusa da mutumin. common_voice_ha_28554722 Bahon wanka ya cika. common_voice_ha_28554723 idan ka taba wanke hannuka cikin gaggawa. common_voice_ha_28554726 Ina son na warware komai. Cherlie ba saurayi na ba ne. common_voice_ha_28554733 Menene lambar daki na? common_voice_ha_28554737 Laifinsa ya cancanci hukuncin kisa. common_voice_ha_28554742 Bitrus bai yi wani abu a wannan ranar ba. common_voice_ha_28554809 Na gayyace ta cin abincin dare. common_voice_ha_28554810 Jami na min kirki fiye da Zainab. common_voice_ha_28554811 Na ɗauka cewa ka ce an sa ka kayi haka. common_voice_ha_28554813 Abdullahi ya yi zaton kamar Jummai ba za ta zo fatin sa ba. common_voice_ha_28554827 Bayan da ta cika takardar, sai magatakarda suka fada mata kudin ta daloli takwas. common_voice_ha_28554939 Ki sanar da ni idan kina son fita da daddare. common_voice_ha_28554940 Yusuf ya bugu sosai. common_voice_ha_28554943 Akwai bambance-bambance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu. common_voice_ha_28554969 Sa'ata da kudin shigata sun dogara kacokan akan iya mu'amalata da mutane. common_voice_ha_28554971 Jalal ya fada mun yana tunani an raine Jummai. common_voice_ha_28554988 Habibua ya koma dakinsa ya rufe kofar. common_voice_ha_28554990 Rubutun labarai ne na aikinsa. common_voice_ha_28554994 Na faɗi na ji ciwo lokacin da nake share dusar kankara da safiyar nan. common_voice_ha_28555094 Nasan cewa Yusuf tsohon abokin ka ne sosai. common_voice_ha_28555096 Kuɗi cikin harkar siyasa ko addini na janyo tsana cikin jama'a. common_voice_ha_28555098 Georgia ita ce asalinta. common_voice_ha_28555107 Gaba ɗaya Mustapha da Amsa sun san abinda ya faru. common_voice_ha_28555109 Wannan akwai babban sakamako. common_voice_ha_28568500 Na yi tsammani Jalalu ya mutu. common_voice_ha_28568515 Ba za ka faɗa wa kowa ba game da wannan, haka ne? common_voice_ha_28568516 Me ka ke tunanin ya faru? common_voice_ha_28568518 Ishaku bai taɓa tunanin Hadiza za ta so yin haka ba. common_voice_ha_28568528 Saka abin rufe fuska da bin umarnin hukumomi da likitoci. common_voice_ha_28575219 Bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara ke da shi ba. common_voice_ha_28575223 Ba na son yin fare. common_voice_ha_28575224 Rikitarwan cututuka zai iya haɗawa da ciwon huhu da cutar hanyoyin numfashi mai tsanani. common_voice_ha_28648694 Ina tunanin ko harajin da ya ke biya dai-dai ne. common_voice_ha_28648695 Ishaku ya kunna fitilar tebur kuma ya fara aiki. common_voice_ha_28648701 Aliko ba zai iya yi kan lokaci ba. common_voice_ha_28648702 Ya kamaya yara su yi biyayyaga iyayensu. common_voice_ha_28648704 Yi haƙuri na yi muku katsalandan, amma ko za ku buɗe tagar? common_voice_ha_28648705 Kodayake yana ɗan yaro, yana da ƙarfin zuciya sosai. common_voice_ha_28648711 Birnin Los Angels shi ne birni na biyu mafi girma a Amurka. common_voice_ha_28648719 Mustapha yawanci yana gida a ranan ashirin ga watan Oktoba. common_voice_ha_28648736 Yana da karfin fada a ji. common_voice_ha_28648737 Farashi ya hau. common_voice_ha_28648738 Kakata ta ji rauni a ƙafa da ta faɗu. common_voice_ha_28648747 Yanzu ya na da karancin kudi. common_voice_ha_28648751 A halin yanzu, za mu gabatar da rahoto mako-mako. common_voice_ha_28648794 Ba ka san sanin me ke faruwa da Ibrahim? common_voice_ha_28648801 Idan har kana da sani sosai, to za ka iya zama kowa. common_voice_ha_28648804 Mene ne banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara? common_voice_ha_28648811 Ken ya sumbaci budurwar Aliyu. common_voice_ha_28648814 kuma yaya ne zafin zazzaɓin yake? common_voice_ha_28648896 Laretu ta karya hannunta ƙarshen makon da ya gabata. common_voice_ha_28648966 Na san Musa ba dattijo bane a Harvard. Shi ƙarami ne. common_voice_ha_28648967 Ya mayar da abin dokarsa rubutu cikin diary ɗinsa a kullum. common_voice_ha_28648969 Shayin da aka zuba sukari da madara mai yawa, ya zama abinci. common_voice_ha_28648987 Akwai wuya yarda da hakan. common_voice_ha_28648990 Ina ganin ya kamata ka kai kanka ga hukuma. common_voice_ha_28649605 Na san ya kamata Yusuf ya yi tun jiya. common_voice_ha_28649606 Dabarun da ke cikin kula da barkewa sune garkuwa ko hanawa, da ragewa. common_voice_ha_28649624 Ganin teku daga hanya ya kasance abin kallo ne. common_voice_ha_28649625 Houston, muna da matsala. common_voice_ha_28649628 Habibu ya sami ilimi mai tsauri. common_voice_ha_28649641 Babu wani dalilin da zai hana mu gayyaci Jami. common_voice_ha_28649642 Fatin zai iya zama mara dadi. common_voice_ha_28649643 Yana da kyau ka tambaya. common_voice_ha_28649645 Ya kamata na gayyaci Musa, amma ban yi hakan ba. common_voice_ha_28649646 Yana son labarin almara. common_voice_ha_28649651 Ana kiran mahaifin Tijjani Jean. common_voice_ha_28649701 Ina rera wakokin Gypsy. common_voice_ha_28649704 Me yasa baza ku ci naman alade ba? common_voice_ha_28650186 Ina so in so. common_voice_ha_28650189 Kada ka yi amfani da haƙurin mutum, dole wata rana zai gaji. common_voice_ha_28650192 Wani abu ne da mahifiyata ta yi. common_voice_ha_28650193 Bazan iya alkawarin komai ba, amma zan yi iya kokari na. common_voice_ha_28650505 Babangida ya ce da ni ba zai iya yin hakan da kansa ba. common_voice_ha_28650541 Bitrus mugu kuma ana kiransa Yusuf mai Adalci. common_voice_ha_28650585 Na fi tunanin cewa zan iya gane Aliko. common_voice_ha_28650587 Yar uwata ta maƙale kan smack. common_voice_ha_28650606 An bullo da matakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar Sin. common_voice_ha_28650666 Wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta? common_voice_ha_28650667 Sun samar da kwamfuta ta musamman wadda za a haɗa da kujerarsa ta guragu. common_voice_ha_28650668 Amma gaskiya nuna kyautar zai iya sanya baƙon da bai bayar ba jin kunya. common_voice_ha_28650674 Asalin kogin na daga cikin tsaunikan Rockey. common_voice_ha_28650677 Zai yiwu Ishaku ya firgita. common_voice_ha_28650721 Jiya Hafsattu ta sanya rigarta da ta fiso. common_voice_ha_28650725 Zan iya magana da ke kadai? common_voice_ha_28650726 Yanzu za mu tafi. common_voice_ha_28650749 Ya kamata Ishaku ya baiwa Aisha kyauta saboda zagayowar ranar haihuwarta. common_voice_ha_28650755 Ba zato kawai sai ya taka burki. common_voice_ha_28650760 Wane yaro ne ya taka rawa a wani ɓangare na Abdullahi Pan? common_voice_ha_28650782 Na ji cewar Jami ya ƙware a yin hakan. common_voice_ha_28650783 Suka ce sun shiga zumuɗi. common_voice_ha_28650810 Har yanzu Aliko na son barin gidan iyayensa. common_voice_ha_28650825 Akan sami canji da yawa a yanayin raywar aure. common_voice_ha_28650852 Habibu ya ce Lami na da kunya. common_voice_ha_28650853 Jika hannaye da ruwan ɗumi ko ruwan tsanyi wanda ke gudu. common_voice_ha_28650870 Ba shakka Musa ya sake gogewa akan yin haka. common_voice_ha_28650871 yana cikin kirji na common_voice_ha_28650917 Kana tsammanin Aliyua ya iya faransanci? common_voice_ha_28651106 Idan kana son kara kira, shikenan. common_voice_ha_28656766 Ka bar komai a yadda da ka Same shi. common_voice_ha_28656769 Ku zauna ta la'akari da lambobinku. common_voice_ha_28656775 Ya zo yana tsalle-tsalle da ihu. common_voice_ha_28656791 Albarka ta tabbata ga waɗanda suka san talaucinsu na ruhu, dan akwai lahira. common_voice_ha_28656830 Mun sanya wa karen suna Tim. common_voice_ha_28656835 Yaushe ka ke tunanin Mustapha zai iso? common_voice_ha_28656836 Alkalin ya nemi masu yanke hukunci su yanke hukunci. common_voice_ha_28656843 Ƴansandan sun kasa tantance wanda ya yi laifi cikin tagwayen. common_voice_ha_28688098 Ibrahim da Ladi ba zasu bar Hassan ya yi hakan ba. common_voice_ha_28688108 Ina bukatar kifi. common_voice_ha_28688173 Cafe ɗin na can ƙasa, hawa biyu a ƙasa. common_voice_ha_28688204 Sabida takaicinmu ƙungiyar mu ta faɗi wasan. common_voice_ha_28688224 Nayi rawa. common_voice_ha_28688240 A cikin shassheƙar kuka, yarinyar da ta ɓata ta faɗi sunanta. common_voice_ha_28688264 Jami na yin dariya. common_voice_ha_28688267 A wane matsayi Babangida yake? common_voice_ha_28688269 Hassanu ya nutsu sosai. common_voice_ha_28688306 Dole ne hankalin Mustapha ya tashi. common_voice_ha_28688459 Akwai kokwanto da yawa ga yaron. common_voice_ha_28688481 Mu na buƙatar sabuwar dadduma. common_voice_ha_28688486 Jalal yace Falmata tana yin haka kawai da safe. common_voice_ha_28688548 Na tsani yadda Bitrus ke yin haka. common_voice_ha_28688557 Wancan shine abubuwan da muke so. common_voice_ha_28688596 Tijjani yace bai so a daame shi. common_voice_ha_28688622 A hannunna na dama ina riƙe da wata halitta da ta canza gabaɗaya. common_voice_ha_28688623 Wannan agogon ya buga kwatar awa. common_voice_ha_28688642 Ba wani killataccen waje ne mai zafi ba, waje ne na ninƙaya. common_voice_ha_28688643 Har yanzu ban san me Habibu ke son yi ba. common_voice_ha_28688656 Rashin ladabi shine mafi mahimmancin rabo. common_voice_ha_28688674 Aliyu ba zai yi magana da kai ba. common_voice_ha_28688739 Ishaku na son wasan ninkaya shima. common_voice_ha_28688977 Ko Jami ko Hauwa suna da ayyukan yi da yawa yau. common_voice_ha_28688986 Sun yi ƙoƙari a banza na bawa shaidar cin hanci. common_voice_ha_28688992 Na ga hasken wutar daga nesa. common_voice_ha_28689012 Jalal ya manta wayarsa a gida. common_voice_ha_28689087 Gaskiya na gaji da shi. common_voice_ha_28689109 Akwai taswirar idan an nema. common_voice_ha_28689110 Guda nawa kuka samu? common_voice_ha_28689126 Ina son mutane su soni. common_voice_ha_28689128 Na cire takalmana sabida ƙafata ta bushe. common_voice_ha_28689146 Ina fatan Jauro da Rifkatu za su shirya. common_voice_ha_28689182 domin suna da tari common_voice_ha_28689192 Waɗanne irin alamune da aka kasa gano su har yanzu. common_voice_ha_28689193 Ba za ki gujewa horon ba wannan lokacin. common_voice_ha_28689194 Ya karya doka. common_voice_ha_28689229 Babu wani bayani tukuna game da lokacin daukar ciki. common_voice_ha_28689233 Dakata! Tsaya inda ka ke ko na yi harbi! common_voice_ha_28689236 Ni da Yusuf mun san juna tun muna yara. common_voice_ha_28689240 Birin ya ɗauki ayaba da sanda. common_voice_ha_28689241 Jami ya ce ba ya son yin gaddama. common_voice_ha_28689245 An anfani dani aci abinci kamar alade. common_voice_ha_28689288 Ka na fim? common_voice_ha_28689307 Ina son zama matsafi in na girma. common_voice_ha_28689372 Musa babban jami'in 'yan sanda ne. common_voice_ha_28689475 Na ɗauka kina son yin wasan. common_voice_ha_28689481 Wasu mutane suna zargin ƙaruwar aikata ta'addanci a talabijin. common_voice_ha_28690921 Ta fi ni kyau sosai. common_voice_ha_28692022 Ka san wani wanda ke nan yana da wurin yin haya? common_voice_ha_28692048 Ku karɓi roƙonmu game da irin tashin hankalin da muka sanya ku a ciki. common_voice_ha_28760109 Na san Jauro mugu ne. common_voice_ha_28760152 Dole a shirya miyar ta amfani da hanyar kimiyya. common_voice_ha_28760341 Shin ko Ishaku da Hamsatu sun faɗi lokacin da za su sauka? common_voice_ha_28760371 Jami ya je sshagon sayar da giya ya sayi kwalbar rum. common_voice_ha_28760379 Ba ita ce farkon da ta ƙarfafa ni ba. common_voice_ha_28760390 Kai, me ku ke yiwa dariya? common_voice_ha_28760484 Yaushe ne ranar haifuwar ka? common_voice_ha_28760489 Ba na jin za ka yarda da haka. common_voice_ha_28822143 Bashi da dalilin yin wadannan halayen marasa kyau. common_voice_ha_28822209 Arziƙin mutumin na da girma, sai dai kuma faɗansa ya yi yawa. common_voice_ha_28822214 Tijjania da Hamsatu sun ce za su samar mana abinda muke buƙata. common_voice_ha_28865478 An yiwa littafin nan ciniki mai kyau. common_voice_ha_28865479 Suna ganin bai kamata su yi haka ba. common_voice_ha_30330800 Ina so in yi hakan a yau, amma Ishaku ya roƙe ni in ƙi. common_voice_ha_30330801 Wutar daji na afkuwa ne daga Allah. common_voice_ha_30330805 Tijjani ya mayar da kirtani zuwa ƙwallo. common_voice_ha_30330807 Abdullahi na da abubuwa da yawa da zai yi kan aikin nan. common_voice_ha_30330824 Tsarin sharia a Amurka shine mafi kyau a fadin duniya. common_voice_ha_30330828 Er? Me ya kawo ni ɗakin nan yi? common_voice_ha_30330835 Ladi ba ta damu da yin haka ba. common_voice_ha_30330836 Duniya baki ɗaya da cuta - Bayyanin duniya da yaɗuwar cuta common_voice_ha_30330859 Bill ya fi wayo fiye da 'yan uwansa biyu. common_voice_ha_30330860 An dakile zirga-zirgar wasu ta hanyar kulle wurare da dama. common_voice_ha_30330861 Giwar Afirka na da babban kunne fiye da giwar Asiya. common_voice_ha_30330899 Me yasa ba ka da wasa ne Abokina? Kamar bansanka ba kuma. common_voice_ha_30330903 Ina mamaki ko da gaske za mu yi hakan. common_voice_ha_30330908 Na san hakan ba gaskiya bane. common_voice_ha_30330909 Rashin motsa jiki na iya cutar da lafiyar ka. common_voice_ha_30330954 Na sayi kaya da yawa a shagon nan. common_voice_ha_30331272 Cikakken yaɗuwar ba ta da tabbas, saboda karanci wani sashi na gwaji. common_voice_ha_30358203 Muna aiki kan batun nan. common_voice_ha_30358227 Wanda na kaɗawa ƙuri'a aka zaɓa. common_voice_ha_30358229 Caleb ya gano baki ɗaya. common_voice_ha_30358240 Aikin kafafen yada labarai shine samarwa mutane labarin gaskiya. common_voice_ha_30358241 Bana son tsayawa kan layi. common_voice_ha_30358263 Ina mamakin abin da zai faru idan na matsa wannan alaman maballin. common_voice_ha_30358277 Sun sanya gasar kan kwalbar whiskey. common_voice_ha_30358278 Jalal ya ce ya yi zaton akwai bukatar Falmata za ta yi hakan yau. common_voice_ha_30358279 Jami'oi Da Makarantu a kewaye da Kasar a Rufe. common_voice_ha_30358311 Amsa na jin tsoron duhu, ko ba haka ba? common_voice_ha_30358320 Mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida. common_voice_ha_30358321 Na yi yawo a jirgin da ya doshi Tokyo. common_voice_ha_30358344 Idan ba ku shuka iri ba, ba za su yi girma ba. common_voice_ha_30358381 Kina da zare da allura? common_voice_ha_30358391 Wasu ayyukan suna da muhimmanci. common_voice_ha_30358394 Fadar na fuskantar wani kyakkyawan kogi. common_voice_ha_30358421 Ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku. common_voice_ha_30358424 Shirya lokacin haɗuwar. common_voice_ha_30358432 Ba ta taɓa shan komai da ɗalibanta ba. common_voice_ha_30358444 Tokyo zagaye take da biranen alfarma. common_voice_ha_30358463 Ta zauna kusa da mu. common_voice_ha_30358466 Gaskiya Ishaku na da ƙwarin gwiwa. common_voice_ha_30358468 Tuni cikina ya fara kaɗawa. common_voice_ha_30358471 Tijjani ya gabatar da Linda ga Matt da Rita. common_voice_ha_30358475 Abun na iya zama na fari da na karshe. common_voice_ha_30358484 Sannunku, ko nan ne sashin ma'aikata? common_voice_ha_28477356 Shin sun san wani abu game da juna kuwa? common_voice_ha_28477357 A bawa Mustapha duk abinda muka samu. common_voice_ha_28477358 A mafi yawan lokuta, haɗarin mota yana faruwa ne sakamakon rashin bacci. common_voice_ha_28477360 Menene kake buƙata a waje na? common_voice_ha_28477367 Sabon abokin cinikinku ya aiko muku da saƙo. common_voice_ha_28477369 Ina ta jira tun tuni. common_voice_ha_28477370 Hafsat na jin kamar ta tashi sama. common_voice_ha_28477388 Yana da muhimmanci na yi hakan. common_voice_ha_28477391 Shin ka iya magana da harshen Greek? - Tukunna, wannan shine koyo na farko! common_voice_ha_28477392 Jalal bai da gida. common_voice_ha_28477394 ina kuke jin ciwo a kirjin common_voice_ha_28477395 Zan iya amsa wannan tambayar. common_voice_ha_28477401 A shekarar da ta gabata muka zo Phoenix. common_voice_ha_28477402 Yawancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin mai ban dariya. common_voice_ha_28477403 Bana tunanin Tijjani ya san wane irin shiri Amsa ke yi. common_voice_ha_28477404 Nora ta kalli babarta. common_voice_ha_28477405 Ka yi wasa. common_voice_ha_28477409 Ma'aikacin ya ce na jira na ɗan lokaci. common_voice_ha_28477411 Kamar ko wane lokaci ƙungiyar kwallon ƙafa ta Spain ta nuna ƙwarewa a wasan. common_voice_ha_28477511 Haduwa ta jiki kai tsaye tare da mai yiwuwa ko tabbataccen cutar; common_voice_ha_28477512 Hassan ya ce ba wani abu da yake ɓoyewa. common_voice_ha_28477513 Yusuf na da saurin kuka. common_voice_ha_28486307 Na baki zuciyata don ki so ta, ba don kiyi amfani da ita ba. common_voice_ha_28486352 Mun ga Mac ya yi wani kyakkyawan hoto. common_voice_ha_28486353 A ƙasan garun muka san adon duwatsu. common_voice_ha_28486355 An ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman. common_voice_ha_28486376 Kuma gasu nan. common_voice_ha_28486378 Kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa common_voice_ha_28486379 Mikiya ita ce sarkin sararin samaniya. common_voice_ha_28486380 Abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su. common_voice_ha_28486394 Ina da zazzaɓi mai zafi ma common_voice_ha_28486396 Sun yarda da cewar kasar su na da kariya daga makiyansu na kasashe. common_voice_ha_28486397 Ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa Litinin. common_voice_ha_28486398 Kina da kyau sosai. common_voice_ha_28486413 Ina jin cewa Jami ba za ta bukaci yin hakan ba. common_voice_ha_28486414 Jami na tuƙa wata yaluwar mota. common_voice_ha_28486415 Ba wanda zai iya kamar yadda Hassan zai yi. common_voice_ha_28486416 Na yi tsammanin kaina zai tarwatse. common_voice_ha_28486417 Mutanen da ke wasan taɓo hannuwansu za su yi dauɗa. common_voice_ha_28486445 Kafa Faɗaɗa Tsarin samfurin barologi common_voice_ha_28496977 Muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an buƙata. common_voice_ha_28496980 Wai ma waye Aliyu? common_voice_ha_28496981 Shin akwai wani banbanci? common_voice_ha_28496982 Wasu Kashashen a Africa sun Ga Karin Kabilanci akan yan China. common_voice_ha_28496983 Aliko ya faɗi a ƙanƙara lokacin hunturun da ya wuce har ya karya kwankwaso. common_voice_ha_28496987 Elaine na asibiti. common_voice_ha_28496988 Aliko baya yawan magana. common_voice_ha_28496991 Jauro ya nuna min yadda zan yi. common_voice_ha_28496995 Ƙoƙarin kambama ciwon, sai ta gano tana da juna biyu. common_voice_ha_28496996 Me zai hana mu ga ko Hassan yana so ya tafi tare da mu? common_voice_ha_28496998 amman na san mutane da yawa wanda suke min tari common_voice_ha_28497000 Ka saba da komai da komai. common_voice_ha_28497003 Karkanda ya yi bacci kan ganyaye. common_voice_ha_28497015 Ka da ku yi wannan maganar a gabansa. common_voice_ha_28497017 Na san cewa Hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba. common_voice_ha_28497020 Dole ta sa na kashe dokina don yana cikin tsananin ciwo. common_voice_ha_28497021 Zai fi idan ya zo gobe. common_voice_ha_28497023 Asibiti shine wurin da ake karɓan magani idan mutum bashi da lafiya. common_voice_ha_28497024 Jalal ya sayo Jaket din fata. common_voice_ha_28497025 kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau common_voice_ha_28497032 Gaskiya baka da lokaci. common_voice_ha_28497033 Yusufa yana turawa Jummai alamu masu bambanci. common_voice_ha_28497037 Sun shiga tashin hankali. common_voice_ha_28497042 Yaushe ne za ka koma Austaraliya? common_voice_ha_28497044 Ko muna da sauran giya? common_voice_ha_28497045 Rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci. common_voice_ha_28497050 Zan sa su farka. common_voice_ha_28497051 Me ya sa ba za ki raba alawarku da Bitrus ba? common_voice_ha_28497052 Sun shiga nesa cikin yankin maƙiya. common_voice_ha_28497053 Hakanan an sami nasarar aiwatar da shi a Indonesia. common_voice_ha_28497057 Na ji daɗin yadda faston ya yi. common_voice_ha_28497060 A kwanakin nan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu. common_voice_ha_28497063 Ban jin zan so. common_voice_ha_28497065 Na san Abdullahi mutum ne wandaa yake da muhimmanci a ƙungiyarmu. common_voice_ha_28497066 Jarida, talabijin, da radiyo ana kiransu kafar sadarwa. common_voice_ha_28497067 Bana tunanin akwai wani ƙarin bayani game da abinda ya faru. common_voice_ha_28497069 Wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke. common_voice_ha_28497070 Habibu ya ce ba a shirye yake ya koma gida ba tukuna. common_voice_ha_28497072 Duk suka juyo suka kalle su. common_voice_ha_28497075 Ha ha ha, abin dariya. common_voice_ha_28497079 Da sunans Agnes. common_voice_ha_28497082 Ina za ku je wannan karshen mako? common_voice_ha_28497083 Har yanzu kana buga wasan tennis? common_voice_ha_28497084 Bitrus ya ce yana son ziyartar Santa Claus dake Arewacin Pole. common_voice_ha_28498909 Ka yi nazarin Faransanci sosai. common_voice_ha_28498911 Za ku rasa jirgin kasan idan ba ku yi sauri ba. common_voice_ha_28498933 Manyan jami’ai ne kawai suka samu damar shiga wurin Shugaban kasar. common_voice_ha_28498934 Kungiyar mu su ma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako. common_voice_ha_28498946 Yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin Linda. common_voice_ha_28498948 Na san Musa zai iya gano mafitar da yadda za'a yi haka. common_voice_ha_28498964 tunda kana da zazzabi common_voice_ha_28498965 Don haka, p shi ne matsalar, idan kuma q ne matsalar. common_voice_ha_28498978 Zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki. common_voice_ha_28498986 Har yanzu ban saba da aikin ba. common_voice_ha_28498989 Babangida ya na matuƙar kama da mahaifinsa. common_voice_ha_28498992 Ba na tunanin cewa Habibu mai arziki ne. common_voice_ha_28498993 Babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci. common_voice_ha_28499217 Menene ma'anar hakan a harshen larabci? common_voice_ha_28499230 Akwai wasu madannai uku a kasan bayan robot din. common_voice_ha_28499232 Yanzu zai gaji. common_voice_ha_28499233 Na san abin da kuke so ke nan. common_voice_ha_28499253 Ya, mutumi na! common_voice_ha_28499257 Makashin na amfani da muradinsa. common_voice_ha_28499275 Ɗabi'a ta ce karanta litattafai. common_voice_ha_28499276 Mun yi matukar mamakin da aka nada Mr. Brown a matsayin darakta. common_voice_ha_28499298 Zai iya dai daita ƙwallon a fuskarsa. common_voice_ha_28499299 Kun taɓa zuwa hasumiyar Tokyo? common_voice_ha_28499301 Dong ɗan kasar Koriya ne. common_voice_ha_28499311 Ko zan iya fara canka. common_voice_ha_28499356 Mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa. common_voice_ha_28507258 Ina da buƙatar allura kafin na fara ɗinkin? common_voice_ha_28526855 Ya zo da misalin ƙarfe huɗu. common_voice_ha_28526857 Ta ƙagu ta ciyar da tsuntsayen. common_voice_ha_28526859 Baba na yawan karanta labaran bincike a lokutan hutunsa. common_voice_ha_28526861 A'a, A gaskiya bana son hakan sosai. common_voice_ha_28526868 Bitrus zai iya komai domin janyo hankalin Hauwa. common_voice_ha_28526870 Aliko da Rifkatu basu fadawa Habibu abun da suke buƙatar siya ba. common_voice_ha_28526871 Rifkatu bata da tabbacin abinda za ta yi. common_voice_ha_28526873 Ibrahim ya yarda. common_voice_ha_28526878 Ya zo nan wancan lokacin? common_voice_ha_28526880 Ba shi da tabbacin yana bukatar yin haka. common_voice_ha_28526881 Zan aureta ta ko wacce hanya. common_voice_ha_28526884 Dole akwai wata alaka tsakanin kasan nan biyu. common_voice_ha_28526895 Shin ku biyu kuna gardama akai? common_voice_ha_28526897 Shugaban ƙasa Lincoln ne ya rubuta dukkan waɗannan kundin guda biyar. common_voice_ha_28526902 Zan iya ɗaukar yanayin girmanku, madam? common_voice_ha_28526903 Wannan abin kunya ne. common_voice_ha_28526904 Ina son riga mai kwala me kyau. common_voice_ha_28526905 Ya cancanci hakan? common_voice_ha_28526907 Waɗanne yankunan da abin ya shafa? common_voice_ha_28526908 Bitrus ya ce ya koyi darussa da dama a shekaru uku da suka gabata. common_voice_ha_28526910 Yi sauri, kuma zaka iya isowa makaranta da wuri. common_voice_ha_28526911 Kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare. common_voice_ha_28526913 Musa ba zai iya haka shi kadai ba. Ina fatan Lare ta taimaka masa. common_voice_ha_28526916 ko idan kuna da hawan jini common_voice_ha_28526917 Zuma ba ta lalacewa. common_voice_ha_28526919 Ya rubuta wa matarsa cek ɗin kuɗi yen dubu ashirin. common_voice_ha_28526920 Ina son yadda kuke magana. common_voice_ha_28526925 Na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwaje-gwaje. common_voice_ha_28526927 Malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci. common_voice_ha_28526930 Na yi fatan yin hakan. common_voice_ha_28526933 Idan muna tafiya ya kamata mu rika kallon hagu da dama. common_voice_ha_28526935 Ka yi ƙoƙari Yusuf! common_voice_ha_28526936 Na amshi wata wuƙa mai amfani da lantarki a matsayin kyauta. common_voice_ha_28526938 Menene ka ke yi a can? common_voice_ha_28526939 Ina so in nemi afuwa akan abin da nayi. common_voice_ha_28526940 Ka samo amsar wannan tambayar? common_voice_ha_28526941 Wanene ya kula da yaron nan har ya girma, Mattew, kai, ko ni? common_voice_ha_28526942 Duniya ta yi rashin ɗaya daga cikin masu ban dariya da rasuwar Joan Rivers. common_voice_ha_28526944 Hukumomin lafiya na Koriya da China sun ba da shawarar yin amfani da chloroquine. common_voice_ha_28526945 Ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu. common_voice_ha_28526947 Ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba. common_voice_ha_28526948 Na haɗu da mazaje mara kyau da yawa. common_voice_ha_28526951 Mun zauna kan benci a wajen hutawa. common_voice_ha_28526952 A ina ta buge ki? common_voice_ha_28526953 Akwai haɗarin durƙusarwa. common_voice_ha_28526957 Wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu. common_voice_ha_28526960 Ina jin tsoron kayan za su ƙare. common_voice_ha_28526961 Iyayensa na zama ne a babban birnin garin. common_voice_ha_28526962 Laifi ne kona tutar Amurka a cikin Amurka? common_voice_ha_28526965 Bayin sun sami ƙarfin addini. common_voice_ha_28526968 Sun shirya tafiya da kansu. common_voice_ha_28526972 Bayan hura hanci, tari ko atishawa. common_voice_ha_28526973 Abdullahi da Amsa sun ce laifinsu ne. common_voice_ha_28526983 Samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau. common_voice_ha_28526984 Ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken. common_voice_ha_28526985 Daidai ne, kowa da kowa, kada mu tsaya kan bikin daren yau. Gaisuwa! common_voice_ha_28526989 Sheɗani ke yin ayyuka irin na shaiɗanu. common_voice_ha_28526991 Yana jan ƙafarsa. common_voice_ha_28526992 Gaskiya akwai abin da ke damun Musa. common_voice_ha_28534331 Yana da haɗari ka gaya wa Chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa. common_voice_ha_28534332 Tijjani shahararren shugaba ne. common_voice_ha_28534333 Na riga na yi. common_voice_ha_28534347 Kamar Yusuf da alama shi ya aikata laifin. common_voice_ha_28534349 Gaskiya ba sa son sharuɗan. common_voice_ha_28534373 Za su taimaka muku ku ji dimi. common_voice_ha_28534374 Jiya na ziyarci abokaina Jalal da Aishatu. common_voice_ha_28534393 Yana shirya gayyatar baƙi masu yawa zuwa wajen bikin kammalawa. common_voice_ha_28534410 Tauraro na uku na wani sarki ne. common_voice_ha_28534413 Aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu. common_voice_ha_28534444 Gara kada na yi waka da daddare. common_voice_ha_28534469 Shark suna cin kifi. common_voice_ha_28534484 Yau muna nan. common_voice_ha_28534508 Shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin. common_voice_ha_28534509 Mene ne banbancin samurai da ninja? common_voice_ha_28534510 Marie ce ƙaɗai yarinyar da na san tana sanya siket. common_voice_ha_28534511 United Stated ta shiga yanayi. common_voice_ha_28534532 Jauro ya fahimci cewa Hamsatu bata so yin haka ba. common_voice_ha_28534533 idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi common_voice_ha_28534551 A wani rana ne baka zuwa aiki, yawanci? common_voice_ha_28534552 Ina tsammanin na gano. common_voice_ha_28534553 Aliko bai gane waye wannan ba. common_voice_ha_28534569 Tabbas har yanzu Abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau. common_voice_ha_28534570 Mun yi nasara a wasan. common_voice_ha_28534571 Na hadu da Naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira. common_voice_ha_28534585 Tsahona ya kai ƙafa shida, da inci biyu. common_voice_ha_28534586 Trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin. common_voice_ha_28534587 Marc na ɗakin bacci. common_voice_ha_28534597 Bani da shirin kai ziyara Boston. common_voice_ha_28534618 Kina tunanin kina da ƙarfi? common_voice_ha_28534622 Habibu da karensa na jira a waje. common_voice_ha_28534626 Ta kasance cikin tausayi. common_voice_ha_28534641 Tsarinsa daban yake kuma abin sha'awa. common_voice_ha_28534654 Shin Babangida ya fadi dalilin shi na zuwa Australia? common_voice_ha_28570362 Mun kama har na tsawon wata akan Broadway. common_voice_ha_28570392 Mugun mutumin nan ya daki ya daki karen da bulala. common_voice_ha_28570393 Dokoki da ƙa'idojin za su iya sauyawa ko wane lokaci. common_voice_ha_28570462 Aikin falsafa shine gano bayan gida kafin a buƙaci shi. common_voice_ha_28570692 Tijjani ya ce Hafsat ta san watakila sai dai ta yi hakan da kanta. common_voice_ha_28570717 Ba na tsammanin Bitrus ya taɓa yin wannan. common_voice_ha_29695615 Ibrahim ya ce ya ga Hafsat da safiyar nan. common_voice_ha_29695643 Jalal da Jummai sun ce sun san ba mamaki su bukaci yin hakan. common_voice_ha_29695646 Ban san cikakken abinda ya faru ba. common_voice_ha_29695655 Jalal ya kusa shekaru talatin, ko ba haka ba? common_voice_ha_29695674 Hassan ba ya son tsayawa cikin layi. common_voice_ha_29695690 Wasu mazan ba sa iya sarrafa matan da suke da matsayi. common_voice_ha_29695705 Ibrahim da Amsa sun ce sun zaci Hassan ya samu matsala wajen yin haka. common_voice_ha_29695740 Ishaku ya kawo salad. |